TAYI MIN KANKANTA 33

Advertisement

 

๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€

 *TAYI MIN ฦ˜ANฦ˜ANTA*

๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€

*Zahra Surbajo*

*Tayi min ฦ™anฦ™anta bafa na kuษ—i bane,shimfiษ—ar aurena shine na kuษ—in,kuma acikin watannan zan sakeshi,ku dinga karanta headlines ษ—in da kyau,*

Advertisements

*A hanzarta a siya kar ayi babu ku,ษ—ari biyar ne 500 kacal ba tsada,SHIMFIฦŠAR AURENA littafine daya kerewa saa,sunanshi daban haka ma taken dake cikinsa,na musamman ne, me kuke jira,ku siya ku karanta,ษ—auke yake da ,magunguna na gyaranmu mata,salo domin burge megida da ฦ™awata shimfiษ—arki ta Aure,sassanyar soyayya me tsayawa azuciya,abun al’ajabi,ban haushi,gamida ban dariya da tausayi duka acikin SHIMFIฦŠAR AURENA,hanzarta ku mallaki naku 500 ne kacal*

*Zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044 a turo shedar biyan kuษ—in tanan*

*33*

Advertisements

Hammad lallaษ“ata yake kamar ฦ™wai,koya ta motsa ya dinga jero mata sannu ba adadi.

Bacci ne yayi awon gaba da ita,yayinda hammad kuma idonshi ya bushe,ya cika da tsantsar mamakin ta yadda zahra ta iya ษ—aukeshi da haษ—amarshi,wanda yasan aykin da yayi ko cikakkiyar mace bazata ษ—auka ba,amma segashi zahra ta bashi mamaki,lalle dole ya ฦ™aryata kanshi kan furucin tayi mun ฦ™anฦ™anta da yake faษ—i.

Zumar daษ—in daya kwasa ajikinta ko koya ya tuno se murmushi ya suษ“uce masa,a fili ya furta “ba ฦ™arya babyna akwai sugar”

Wanka yayi ya kimtsa sannan ya dawo kan kujera ya zauna gadinta,dan bejin ze iya fita ya barta.

Be jima da zama ba ta farka,miฦ™ewa zaune tayi, tana mutstsuke idanunta,ษ—agowa tayi carab suka sarฦ™e ana juna,se murmushi yake sakar mata,wata azababbiyar kunya ce ta kamata,rufe fuskarta tayi da tafin hannunta tana murmushi.

ฦ˜arasawa gunta yayi ya ษ—an rungumota,yana ฦ™oฦ™arin buษ—e mata fuskar,sinne kanta tayi a ฦ™irjinshi,tana ci gaba da murmushin.

“no baby kar muyi haka dake mana taya zakimin rowar fuskar taki dana jima ina bege”ya faษ—i yana leฦ™a idanunta.

Cike da shagwaษ“a tace”to ni yaya ban so ka kalleni ne ay”

Murmushi yayi me sauti sannan yace”saboda princess ษ—ita bataso na kalleta?”

“kunya nakeji yaya Allah kuwa”ta faษ—i kamar me shirin yin kuka.

“to shi yayan naki me yasa bejin kunyarki?”ya tambayeta yana shafa bayanta.

Turo ษ—an ฦ™aramin bakinta tayi gaba sannan tace “beda kunya ne shiyasa”

“Au baby nine mara kunyar? lalle yarinyar nan kinga gurin baccina”hammad ya faษ—i yana rungumota gaba ษ—aya jikinshi.

Dariya ce ta kwacewa zahra wacce ita bata ma san tayi ba,sannan tace”au iya gun baccinka ma kawai na gani,hmmmm danฦ™ari”ta faษ—i tana jinjina kai alamun lamarin babba ne๐Ÿ˜„

Cike da mamaki hammad yake kallonta,sosai dariyar tata ta burgeshi,har wani sanyi yakeji aransa,yace”to in banda gurin baccin nawa ina kuma kika gani nawa,kinga baby ki fice idona in rufe”ya faษ—i yana murmushi.

“lalle ma yayan nan,ka mance dukan ฦ™artin da kaimin da kulkin ka shine har kake faษ—in in fita idonka ko”tayi maganar harda ษ—an hawayenta.

Zuwa yanzu dariya yake kamar cikinshi zeyi ciwo,da kyar yace mata”ni bani da wani kulki ฦ™arya kikemin”

Ayko nan da nan zahra ta shiga rantse rantse,kan yana da shi,shikuma yace beda shi,ฦ™arshe de daya bata haushi tace tana kamo wandonshi “joystick ษ—inka ay shine kulkin naka”

Faษ—owa hammad yayi ฦ™asa dan dariya,ko da wasa be ษ—auka wayon zahra yakai rabin haka ba ma,itako duk haushi ya cikata yazo ya sata gaba yana mata dariya.

Miฦ™ewa tayi a hankali,dan har yanzu da sauran zafin ta fara takawa zuwa toilet.

Da sauri ya miฦ™e ya isa gareta ya ruฦ™ota yana faษ—in,”muje in miki wankan babyna”ay kamar wacce ya tsikara,tayi saurin kwace hannunta tace”Allah kyauta,daga wanka se aฦ™ara wankeni ko,to bana so”tana kaiwa nan ta buษ—e ฦ™ofar toilet ษ—in ta shige ta kullo ฦ™ofar,

Kan kujera hammad ya koma yana dariya,dan shi sosai rahar tasu ta burgeshi,dan Allah yasani yana son zahra son dashi kanshi besan adadinsa ba,wanda daga daren jiya zuwa wayewar garin ya nunko a zuciyarshi ba adadi.

yana nan zaune ta fito daga wankan,shi ya taimaka ya kimtsata,sannan ya ruฦ™o hannunta suka dawo falo,basu jima da zama ba gidan abincin da yay musu order suka kawo.

Shi suka ci suka sha lemu da ruwa sannan zahra tayi lamo ajikinshi,alamun bacci takeji,ษ—aukarta yayi cak,ya nufi ษ—akinta da ita,ya kwantar da ita ya manna mata kissa akumatu sannan yace”zanje mu gaisa dasu mummy,bazan jima ba zan dawo kinji babyna ki kulamin da kanki”

Murmushi tayi masa gamida gyaษ—a masa kai,dan baccin yafara fin ฦ™arfinta,rufeta yayi da duvet,sannan ya fice ya nufi gidan iyayen nashi cike da farinciki.

Muje zuwa.

Surbajo for life.

Leave your vote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like

TAYI MIN KANKANTA 25

Advertisement  ๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€  *TAYI MIN ฦ˜ANฦ˜ANTA* ๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€ *Zahra Surbajo* *25* Advertisements Koda ya ษ—orata a gadon bata saki towel…

TAYI MIN KANKANTA 12

Advertisement   ๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€  *TAYI MIN ฦ˜ANฦ˜ANTA* ๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€ *Zahra Surbajo* *12* Advertisements A harabar asibitin yayi parking,sannan ya fito…

TAYI MIN KANKANTA 4

Advertisement  ๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€  *TAYI MIN ฦ˜ANฦ˜ANTA* ๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€ *Zahra Surbajo* *Hindatou Auwal,wannan shafi sadaukarwane agareki,bisa dogon nazari da kikeyi kamin…

TAYI MIN KANKANTA 5

Advertisement  ๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€ *TAYI MIN ฦ˜ANฦ˜ANTA* ๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€ *Zahra Surbajo* *5* ฦ˜ara shigewa jikinshi take,sabida sanyin da takeji,a hankali ya…

TAYI MIN KANKANTA 6

Advertisement  ๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€  *TAYI MIN ฦ˜ANฦ˜ANTA* ๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€ *Zahra Surbajo* *6* “ฦดarfillo!!!!!!!!!”ya ambata da ฦ™arfi sanda ya farka a gadon…

TAYI MIN KANKANTA 27

Advertisement  ๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€  *TAYI MIN ฦ˜ANฦ˜ANTA* ๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€ *Zahra Surbajo* *To sabon sauyi acikin tafiya,๐Ÿ˜Šakwai sabon novels ษ—ina dazan saki…