TAYI MIN KANKANTA 35

Advertisement

 

🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

*TAYI MIN ƘANƘANTA*

🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

*Zahra Surbajo*

*TAYI MIN ƘANƘANTA bana kuɗi bane,SHIMFIƊAR AURENA shine na kuɗin,kuma acikin watannan zan sakeshi,ku dinga karanta headlines ɗin da kyau,*

*A hanzarta a siya kar ayi babu ku,ɗari biyar ne 500 kacal ba tsada,SHIMFIƊAR AURENA littafine daya kerewa saa,sunanshi daban haka ma taken dake cikinsa,na musamman ne, me kuke jira,ku siya ku karanta,ɗauke yake da ,magunguna na gyaranmu mata,salo domin burge megida da ƙawata shimfiɗarki

Advertisements

ta Aure,sassanyar soyayya me tsayawa azuciya,abun al’ajabi,ban haushi,gamida ban dariya da tausayi duka acikin SHIMFIƊAR AURENA,hanzarta ku mallaki naku 500 ne kacal*

*Zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044 a turo shedar biyan kuɗin tanan*

*35*

Zahra ba ƙaramar gurzuwa tayi agun hammad ba,amma ga mamakinsa duka ta ɗauke,seda ya gaji dan kanshi ya haƙura badan beson cigaba ba,sedan tausayi agareta,

Mirginewa yayi gefe,ya janyota jikinshi ya rungumeta,yana mata kiss a goshi,”Allah miki albarka baby ta,farincikin da kike sakani Allah yay miki sakamako da wanda ya fishi,ina matuƙar ƙaunarki”ya faɗi yana me jan bargo ya rufesu.

Advertisements

Lamo tayi ajikinshi tana jin daɗin kalaman nasa,tabbas itama tana son yayan nata matiƙa,ko kaɗan ba ɗigon haushin shi aranta,ƙara gyara kwanciyarta tayi ajikin nashi ya rungumeta tsam.

Tun daga wannan rana ba ranar banza agun hammad kullum se ya lashi zumar zahra hankalinshi ke kwantawa,

Kamin hutunshi ya ƙare se gashi har wata ƙiba yayi ya murje ya ƙara kyau,anata ɓangaren ma zahra sosai tayi kyau ta murje gwanin burgewa,ga hips da boobs ɗinta da suka ƙara cikowa,wanda hakan sosai yake ƙara burkita Hammad.

Yau ba makaranta,dan haka da aykace aykace ta tashi,Hammad baya zaman gida sosai kasancewar bikin Jameel ya matso yana can suna shirye shiryen bikin be samun zama sosai.

Komai seda ta gyarashi yadda takeso sannan tasamu natsuwa,abinci ta haɗa me rai da lafiya,sabida Hammad ɗin,dan tasan baze wani tsaya cin abinci ba.

Ƙarfe biyar zaa tafi dinner tun huɗu hammad ya kirata ta shirya da wuri yana hanyar zuwa ɗaukarta.

Kamin biyar ɗin ta gama kimtsawa,cikin wata doguwar riga ta material me tsananin kyau da tsada  pink color,sosai tayi kyau acikin kayan,ɗaurin kanta ko kamar amarya,tana fesa turare ya shigo ɗakin,ta madubi ta hangoshi murmushi ta sakar masa batare data juyo ba,

Da ƙyar yaja ƙafarsa ya ƙarasa gunta, rungumota yayi ta baya,ya ɗora kanshi a wuyanta yana shaƙar ƙamshin jikinta,”baby ta anya zan bari kije gun dinner ɗinnan kuwa?kinga yadda kikayi kyau”ya faɗi yana juyo da  ita,taɓe baki tayi zatai kuka ta fara diddira ƙafa,da sauri ya rungumota jikinshi yana faɗin”wasa nake gomnati,ahuce don Allah”yayi maganar yana shafa gadon bayanta.

“yaya muje kaci abinci semu tafi”ta faɗi lokacin data ɗago kai tana dubansa.

Murmushi yayi me ƙawatarwa yace yana jan hancinta”baby na ta musamman ce,shiyasa son da nake mata ma na musamman ne”dariya sukayi dukansu,yaja hannunta suka wuce zuwa dinning.

Da kanta ta zuba masa sannan ta zauna akan cinyarsa riƙe da plate ɗin abincin ta shiga bashi,yana ci cikin nishaɗi,seda ta tabbatar daya ƙoshi sannan ta ajiye plate ɗin.

Ƙoƙarin bata yake itama amma fafur taki amsa sabida ta ƙoshi,dole ya ƙyaleta,ɗakinshi ta rakashi yayi wanka ya sauya kaya,ya haɗe acikin wata farar shadda me matuƙar kyau,ya ɗora hula,sosai yayi kyau,fesheshi tayi da turaruka sannan yaja hannunta  suka fice zuwa mota.

Da kanshi ya buɗe mata ta shiga ta zauna sannan shima ya zauna ya tada motar suka haura titi,cikin so da kaunar juna.

Koda suka isa harabar inda ake dinner,a mota suka zauna,zaman jiran angwayen.

Ba a jima ba motocin angwayen suka iso,sosai jameel yayi kyau shi da amaryarsa,Hanifa,neman hammad yake be hangeshi ba hakan yasa ya taɓoshi a waya “to na mamajo kana ina ne koko kanacan gun ƴar yarinyar matar taka ne”jameel ya faɗi yana dariya.

“ka iya bakinka wlh,zahran tawace yarinyar,?”

Dariya jameel yayi yace”to ay mu agunka mukaji yarinyace sabida tsabar yarinta ma harfa ƙanƙanta tama”ya ƙarasa maganar yana ƙyalƙyala dariya.

Duk yadda Hammad yaso dakewa kasawa yayi seda ya dara shima,cikin dariyar yace”da kenan yanzu zahra na ta wadaceni,ba abinda na nema na rasa”yakai hannu kan boobs ɗinta yana shafawa,sannan yaci gaba”samun irinta ma ko acikin ɗirka ɗirkan matan naku se an tona,”daga shi har jameel ɗin dariya suke,sannan jameel yace ya ƙaraso su shiga,sun iso.

Duk hirar da sukeyi a kunnen zahra sabida kwance take ajikin hammad ɗin,yana kashe wayar ta turo ɗan ƙaramin bakinta gaba,cikin shagwaɓa tace “yaya nice nai ma ƙanƙantar ko?”ta faɗi tana ƙoƙarin kwace jikinta.

Da sauri ya rungumota yana dariya yace”ke dane,shima ƙuruciyace tasa na faɗi hakan”shi kanshi da yay maganar ta bashi dariya bare ita zahran,dariya suke harda ƙyaƙyatawa,tsagaitawa sukayi sannan zahra ta dubeshi tace”to naji da ƙuruciyace,yanzu daka girma fa?”

Manneta yayi da ƙirjinshi yace cikin muryar raɗa,”kin wadaci kulkina baby da duk kanin fitinarshi,komai yake nema kina bashi baby kina kashe ƙishin ruwan sa,domin ke ɗin maliya ce asha ayi wanka aɗiba akai gida,gindin kuka kin wuce runguma sede shafa”ya daɗi yana ƙoƙarin kamo bakinta,da sauri ta kauda bakinta tayi ƴar ƙara tace”yaya my make up ohhh”tana kare bakin nata dayasha jambaki.

Ƙyaleta yayi yana dariya yace”yau se nayi round 12 zaki sani”

Dariya tayi me ƙayatarwa sannan tace”12 kawai,ay kaji aykin ƙuruciyar”ta buɗe motar da sauri ta fice tana dariya.

Da sauri shima ya fito yana dariyar cike da mamaki,yace “baby ni ɗin ko?”gyaɗa mishi kai tayi,dariya yayi yace yana kulle motar”to zo mu tafi Aunty babba malamar kulki”ƙarasowa tayi tana dariya ta shige jikinshi,cikin shagwaɓa tace “yaya am so sorry,nasan halinka in anyima laifi da kulkin nan naka kake hukunci”ta faɗi tana ƙara shigewa jikinshi.

“muje gidan de zaki sani”daga haka yaja hannunta suka nufi bakin hall din inda su jameel ke jiransu,wanda be sani ba ze ɗauka sune angwayen,sabida tsabar haɗuwa da dacewa da juna da sukayi.

Muje zuwa

Surbajo for life.

Leave your vote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like