TAYI MIN KANKANTA 36

Advertisement

๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€

*TAYI MIN ฦ˜ANฦ˜ANTA*

๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€

*Zahra Surbajo*

*KIN SIYA KO KINA JIRAN A SATO MIKI KI KARANTA KYAUTA๐Ÿ˜Š*

Advertisements

*SHIMFIฦŠAR AURENA na kuษ—i ne duk meso ze iya turo kuษ—insa tun yanzu naira 500 kacal,update biyu arana,safe da dare,insha Allahu, ku biya ku karanta daga jin sunan kunsan zaa ษ“ata hankalin dare,ga wanda yasan hannun surbajo yasan bazata bashi kunya ba karku bari abaku labari,SHIMFIฦŠAR AURENA,littafine daze kerewa kowanne,novel nawa,akwai tarin sirrika da magunguna acikinsa,dazasu fito da kimarki ta mace,sannan ga sirrin riฦ™e miji da ฦดan uwansa,an baje kolin basira acikinsa,kisiya ki

biya ki karanta,wannan soyayyar da akewa surbajo to afito a nuna ta akan SHIMFIฦŠAR AURENA,500 ne kacal*

*Zahra muhammed Nasir 2084024749 UBA*

*Whatsapp 07044600044 aturo shaidar biyan ta nan*

*A nunamin soyayyar ta hanyar siyan littafina,shine magana,*

*Allah gatan bawa*

*Surbajo*

Advertisements

*ฦณar bautar ฦ™asa*

*Cin Amana ko fansa*

*Sanadin kidnapping*

*Karen bana*

*ฦŠan karuwa*

*Aure da Haihuwa*

*Ummu Aymana*

*Kano to Jidda*

*Tayi min ฦ™anฦ™anta*

*Illar zawarci*

*Body guard*

*Amana ta barmin*

Da sauransu.

*Duka ฦ™yauta na baku su,dan soyayyata gareku๐Ÿ˜Š*

*yanzu nima inaso anunamin kwatankwacin soyayyar asayi SHIMFIฦŠAR AURENA 500 kacal muci gaba da son juna๐Ÿ˜„*

*36*

Tunda suka jero kallo ya koma kansu sosai suka burge mutane,suna isowa basu ษ“ata lokaci ba suka ษ—unguma zuwa cikin hall ษ—in.

Bayan kowa yasamu gurin Zamane,hammad yaja zahran sa gefe suka zauna dan besom kallom da ake mata ba mazan ba ba matan ba,

Suna zaune wata budurwa ta ฦ™araso gurin,ba laifi tana da kyau irin nata,fuskarta ษ—auke da murmushi,tace musu “sannunku fa”tayi maganar tana duban hammad.

“yauwa sannunki”zahra ta bata amsa,

“in bazaka damu ba pls mu ษ—an je daga waje inason ganinka”ta faษ—i tana duban hammad tana kaษ—a ido.

Hammad kallonta yayi sama da ฦ™asa sannan yadubeta cikin ido yace”ba ni na kawo kaina nan ba kawo ni akayi,ina under her control zaki iya neman izinin hakan agurin gimbiyata”ya ฦ™arasa maganar yana kallom zahra cikin so da kauna.

Takaicine yakama budurwar sabida wulaฦ™ancin da yay mata,fuuuuuu ta bar gurin kamar iska.

Itako zahra cika tayi fam tana batsewa,duk da beje kiranba,amma ita yabata haushi maganar da yay matan.

Hammad shide lallaษ“ata yakeyi har aka tashi dinner ba fuska agun zahra.

Koda suka fito harabar hall din ษ—aukarta yayi ya nufi motar su da ita,

Tun amota ta fara balbaleshi da faษ—a,shi abun ma mamaki ya bashi,yanzu wai zahran tashi itama tasan kishi.shide haฦ™uri yake ta bata amma sam taki haฦ™ura,acewarta marin budurwar ya kamata yayi.

Koda suka iso gida,bata dena mita ba..suna shigowa falo,ya manne bakinshi da nata,dole tayi shuru,bata shirya ba,haka ya shiga tura mata saฦ™o,tun tana basarwa har ya ratsata.

Kasancewar gidan ba kowa masu aykinta ba kwana suke ba,yasa ya sureta zuwa kan kujera,yaci gaba da sarrafat.

Sosai ya dirjeta akan 1seater,seda zahra ta koma bashi haฦ™uri,sabida sosai ta jigata,shiko daษ—in yi yaji akan kujerar,shiyasa ya zaฦ™eta son ranshi.

Ayko zahra ba baka se kunne bakin duk ya mutu.

ฦŠaukarta yayi suka shige ษ—aki, kai tsaye toilet ya shige dasu,zahra se share hawaye ake,dan ba ฦ™arya ta gurzu.

Suna fitowa salkah sukayi sina idarwa kan gado ta haye tana ci gaba da share hawayenta.

Bin bayanta yayi ya kwanta,rungumota yayi ta kwace jikinta,be saketa ba illa matseta da yayi gam ajikinshi,yana dariya.

Dukanashi tashiga yi tana kukan shagwaba,cikin kukan take faษ—in”Dole kazo kaimin dariya mana,ko tausayi babu ka wani kamani se ci kake kamar abinci,kasan sarai na gaji shine harda doggy style,dan kaga kafi ฦ™arfina”ta ฦ™arasa maganar tana kuka.

Shafa bayanta ya shigayi yana hura mata iska a kunne,sannan yace”baby in tsiwarki ta motsa doggy style ne kawai ke kwantar min da ita,tun munacan kike faษ—a mun dawo ma still kinayi,shiyasa na kawo ฦ™arshen faษ—am ku a kina ฦ™arayi yanzu base anjima ba zan ฦ™ara wani kuma wallahi bazan ฦ™yaleki ba se nayi ruwa huษ—u zuwa biyar”

Tsit kakeji zahra tayi shuru,musamman da taji ya rantse,ruwa ษ—ayanma ana kwashe awa guda  kan yayi inaga har huษ—u.

Dariya yayi ya lakace mata hanci yace “se tsiwa da taji kulki tayi tsit”itade batace ฦ™alaba,har ya gama tsokanarta sukai bacci.

Koda gari ya waye cika take tana batsewa,ita bata mance maganar da budurwar jiya tai masa ba,

Yayi yayi ya shawo kanta taฦ™i,ganin beda mafitane yasa yace ta shirya yakaita gun mummy ta wuni.

Ba musu ta kama shiri tana murna da tsalle,har ta gama kimtsawar ta fito ta sameshi   

Tuni ta ajiye fushinta ta shiga zuba masa surutu har suka isa gidan.

Sosai mummy tayi murna da ganinsu,be jima sosai ba yayiwa mummy sallama kan zashi gidan   Jameel anjima ze zo ya ษ—auki zahran.

Fatan alkhairi mummy tayi masa  sannan zahra ta bishi domin yimasa rakiya.seda ya shiga motar ya zauna sannan ta zauna akan ฦ™afarshi ta kwantar da kanta aฦ™irjinshi,tayi shuru.

Wasa yake da boobs ษ—inta ganin tayi shuru ne yasa ya tambayeta”ya akayine iya rigima?”

Kwaษ“e fuska tayi kamar zatai kuka tace “yaya nifa banason kishiya,pls karka kulasu koda sinma magana”

Cikinta ya matsa  yace “ce miki akayi ni ษ—in na mamajo ne,to nide inde aurene akan ki nagamashi da yardar Allah,ba wata mace da nake kallo bayan ke”

Murmushin jin daษ—i tayi sannan ta ษ—ago kanta tace”amma ay kace nayima ฦ™anฦ™anta”

Bakinta ya tsotsa na ฦดan daฦ™iฦ™u sannan yace”dane nace miki kuma shima sharrin ฦ™uruciyane,”dariya sukayi su duka sannan ta fito daga motar tana ษ—aga masa hannu har ya fice daga gidan.

Cikin gidan ta koma gun mummy taje ta haye cinyarta ta kwanta.

Muje zuwa

Surbajo for life.

Leave your vote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like

TAYI MIN KANKANTA 40

Advertisement  ๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€  *TAYI MIN ฦ˜ANฦ˜ANTA* ๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€ *Zahra Surbajo* *ku hanzarta ku sayi littafin SHIMFIฦŠAR AURENA dan maฦ™urane gurin…

TAYI MIN KANKANTA 21

Advertisement ๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€ *TAYI MIN ฦ˜ANฦ˜ANTA* ๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€ *Zahra Surbajo* *21* Advertisements Tsawon kwanaki biyu da farkawar hammad aka sallameshi…

TAYI MIN KANKANTA 8

Advertisement   ๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€  *TAYI MIN ฦ˜ANฦ˜ANTA* ๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€ *Zahra Surbajo* *8* Advertisements A harabar gidan yayi parking,tun kan ya…

TAYI MIN KANKANTA 38

Advertisement  ๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€  *TAYI MIN ฦ˜ANฦ˜ANTA* ๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€ *Zahra Surbajo* *SHIMFIฦŠAR AURENA,na fara posting free page,wanda zanyi daga ษ—aya zuwa…

TAYI MIN KANKANTA 12

Advertisement   ๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€  *TAYI MIN ฦ˜ANฦ˜ANTA* ๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€ *Zahra Surbajo* *12* Advertisements A harabar asibitin yayi parking,sannan ya fito…

TAYI MIN KANKANTA 18

Advertisement ๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€  *TAYI MIN ฦ˜ANฦ˜ANTA* ๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€ *Zahra Surbajo* Advertisements *18* A hankali ta tura ฦ™ofar ษ—akin ta shiga…