Advertisement
๐๐๐๐๐๐๐๐
*TAYI MIN ฦANฦANTA*
๐๐๐๐๐๐๐๐
*Zahra Surbajo*
*SHIMFIฦAR AURENA,na fara posting free page,wanda zanyi daga ษaya zuwa page 15 duka free,kiyi ฦoฦarin biyan kuษinki akan kari,kar ayi babu ke,ze nishaษantar,faษakar,wa’azantar,daku masu karatu,shikaษai ne irinsa beda na biyu, shi ษin na musamman ne 500 kacal*
Advertisements
*Zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*07044600044 a turo shaidar biya tanan*
*masu tambayar ta littafi,ko sabo ko tsoho shima ki biya 500 din zan turo miki,masu cewa insasu a group shima ki biya 500 ษin zan saki๐*
*38*
A harabar gidan ya adana motarshi sannan ya shiga falon,da sallamarsa,bakowa aciki hakanne yasa ya ษauka suna ษakin mummy,
Advertisements
Da saurinsa ya ฦarasa falon mummyn,zaune take kan kujera,Zahra tayi matashin kai da cinyarta,suna kallon news,wanda ita zahran sam bata fahimtar komai hankalinta na kan yayan nata.jinshi shuru da tayi se duk kishi ya taso mata.
Sallamarshi ce tasata saurin miฦewa tana duban hanyar daya shigo,da saurinta ta nufeshi,dan ta mance da mummy dake gurin.
Shima itan kawai yakeson gani,dan yinin da yayi babu ita duk ya takura,hannayenshi ya buษe mata ta shige,ya maida hannun ya rungumeta,wata ajiyar zuciya suka saki atare,cikin shagwaษa tana ษan dukan ฦirjinshi tace”yaya shine ka tafi kabarni ko?”
ฦago haษarta yayi ya tsura mata sexy eyes ษinshi ษan nazarinta yayi na ฦดan daฦiฦu,sannan yace yana shafa lips ษinta”baby me ya sameki bayan bana nan?ina can jikina ke bani kamar kina cikin damuwa kuma gashi nazo naganki ba yadda na tafi na barki ba,oya tell me”ya ฦarasa maganar yana ฦara matseta a ฦirjinshi.
ฦara narke mishi tayi,cikin kukan shagwaษa,tace”ba daddy bane yasako wani turare in naji ฦamshin se amai yay ta zuwa min,wuni nayi inata amai”ta ฦarasa maganar kwalla na biyo mata fuska.
A gigice yace “what!!!shi daddyn meyasa yasako abinda bakya so,yabarmin ke kinata amai,da mummy ce ze sako ne?”ya ฦarasa maganar yana shafa gadon bayanta.
“ina fa ze sako rasa kunya,”mummy dake zaune kamar gunki ta bashi amsa.
Da sauri yakai dubansa gunta shi se yanzu ya ganta tun bayan shigowarshi,akunyace ya saki zahra ya ฦarasa gaban mummyn ya durฦusa yana sosa ฦeya.
Itama zahran bayanshi taje ta rakuษe tana leฦo mummyn.
Miฦewa mummyn tayi,tana murmushi tace”to daddy de besan matarka nada cikin da beson ฦamshin turarensa shine yasa ya sako,ay masa afuwa”
Da sauri suka dibi junansu sannan suka kai dubansu gun mummyn,bakin Hammad har harษewa yake yace”mummy nufinki zahra nada ciki ko me kikeson kice?”
“kwarai tana da ciki,ษazu na dibata na tabbatar da hakan,se akula iyayen rawar kai,kuma ku tashi ku bar mana gida,dan Alhaji yasamu sukunin saka turaren dayakeso batare da anga bekensa ba”ta ฦarasa maganar cikin sigar zolaya.
Wata irin runguma hammad yayiwa zahra hawaye na biyo idonsa,ya kasa cewa komai,se hawayen da yakeyi.hamdala kawai yakewa Allah,daya nuna masa wannan lokacin da baze taษa mancewa ba.
Rarrashinshi zahra take da kyar yayi shuru ya ษago idonsa yana kallonta,dariya yake ya kamo fuskarta yace “tnks you baby,tnks you,kim bani farinciki da yawa arayuwata wanda baki baze iya gode miki ba”
Kai kallonshi yayi gun mummy dake tsaye tana kallonsu cikin so da ฦaunar ganinsu atare,yace”mummu ladan albishir da kikamin , zan siyo miki G-wagon 2020 ladan albishir”ya faษi yana murmushi.
“Allah yay muku albarka ku tashi ku tafi gida kar dare yayi,zan ayko muku da breakfast”
Miฦewa sukayi,zahra ko wacce tunda akace tana da ciki wata mahaukaciyar kunyar mummy ta kamata,se ษoyewa take a bayan hammad.
Mummy wucewa tayi ta ฦyalesu,ay tana gama ficewa Hammad ya manna bakinshi kan na zahra yashiga kissing da saurinsa kamar zaa kwace masa ita.
Seda taga yaฦi sakinta ne tasa mishi ษan kukan shagwaษa,da sauri ya saketa yana faษin”am sorry baby,muje gida ingaisa da babyna”yana kaiwa nan yaja hannunta suka fice bayan ta ษauko mayafinta.
Ko a mota hannun Hmmad nakan cikin zahra yana shafawa sosai ฦaunar zahra da cikin jikinta ke ฦara ratsa zuciyarshi.
Muje zuwa
Surbajo for life.
GIPHY App Key not set. Please check settings