Advertisement
๐๐๐๐๐๐๐๐
*TAYI MIN ฦANฦANTA*
๐๐๐๐๐๐๐๐
*Zahra Surbajo*
*sabon littafina shimfiษar Aurena na kuษi ne 500 kacal ki turo ki samu damar karantashi yana ฦunshe da sirrika masu tarin yawa,wanda se kin biya zaki ci ribar hakan,karki bari a sato miki ki karanta,500 ษinki ta biya miki buฦata*
Advertisements
*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*Aturo shaidar biyan tanan,banda katin waya ta acct kawai 07044600044*
*39*
Koda suka isa gida ษaukarta yayi kamar jinjira gudun karta wahalar mishi da kanta da babynshi gurin tafiya.
Advertisements
Be direta ko ina ba se kan gadon ษakinshi,kitchen ya koma ya haษo musu tea ya soyo musu cheaps da kwai,sannan ya dawo gurinta.
“yaya wallahi naci abinci agun mummy na ฦoshi ni”zahra ta faษi tana ฦoฦarin zillewa daga kamotan da yayi.
“pls ษan kaษan zaki ฦara sabida babynmu kar yunwa ta kamashi,ko kinaso yasamu matsalane?”cewar hammad yana shafa fuskarta.
Cikin ta shafo a hankali sannan ta girgiza masa kai tana murmushi.
“yauwa to maza zo in baki kici ki ฦoshi shima yaci”
ba musu ta sakko ya bata taci shima yaci,ya kwashe kayan,sannan ya haษa musu ruwan wanka sukayo,suka ษauro alwala sukai sallah sannan suka bi lafiyar gado.
Sosai Hammad ke ba zahra kulawa da cikin jikinta,ko kaษan beson abinda ze sameta na ษacin rai.
Cikin Zahra yanzu wata biyu kenan,tun da aka shaida akwai cikin zahra bata yarda da hammad,duk yadda yaso ta bashi hakkinshi ฦi take tace “mummy tace banda rawar kai,”yayi rarrashin yayi magiyar amma sam taฦi yarda,hakan ne yasa yayi alwashin ษaukar mataki.
Yau ze dawo daga gun ayki,zahra se hidimar girka masa abinci take,tasa masu ayki sun gyara mata ko ina na gidan.
Tana gama jera abincin a dinning taje tayi wanka ta ษauro alwala.tazo tayi sallah sannan ta tsantsara kwalliyarta ta ษaukar hankali.ta ฦace a falo tana jiran dawowarsa.
Hammad ko a gidan mummy ya sauka,yasa surayya ta haษa masa abinci yaci ya cika cikinsa,sannan ya koma garden ษin gidan yayi zamansa yanashan iska.
Zahra ganin har kusan tara da rabi na dare be dawo bane yasa hankalinta ya tashi ta fara nemansa a waya,yana ganin kiran nata seya kashe,data dameshi seya kashe wayar gaba ษaya.sosai yake dariyar shirin nasa dan yasan bazasu wanye lafiya da iya rigimarsa ba.
Se sha ษaya na dare yabaro gidansu,zuwa gida,lokacin zahra taci kuka har ta godewa Allah,tana zaune turus a tsakar falo.
Bakinshi ษauke da sallama ya shigo falon,agigice zahra ta miฦe tayi gunshi da gudunta,ta faษa jikinshi tana kuka.
Sosai ta bashi tausayi,amma sanin da yay zahra zuma ce seda wuta ne yasa ya rabata da jikinshi ya wuce kan kujera ya zauna.
Zahra tsaye tayi kamar gunki, tana kallonshi,shiko ko kallonta bayayi,wayarshi ce ta fara ฦara kamar yadda ya seta alarm ษin wayar tashi,
Ayko cirota yayi a aljihu ya kara akunne,ya wani lumshe ido ya rage murya yace.
“baby na yana baroki,?”ya ษanyi shuru sannan yace.
“na iso gida lafiya wlh,sede kewarki gaba ษaya ta addabeni,ga ษanษanon abincinki,da ฦamshin jikinki duk sunbi sun rikitani,gaskiya gobe anan zanyi break fast”ya faษi yana murmushi dan ya hango wutar kishin dake ci a idanun zahra.
Miฦewa yayi manne da wayar a kunnensa yayi hanyar ษakinshi yana faษin “baby kulkin ki yau ya samu kulawa ta musamman wacce be taษa samuba yanzu ma wanka nakeso inyi in samu inyi sallah in kwanta duk kin taramin gajiya”
Zahra dake tsaye kamar gunki tana sauraron wannan tashin hankali,zuciyarta tafasa take,amma haka ta daure tabi bayanshi,suna shiga ษakin taji yana faษin.
“ina zaayi haka ay na bada kuษi ayomin sex doll kamarki gobe zaa kawomin ta dinga ษebe min kewarki kan hutuna ya ฦare mu koma tare”
hawaye ne ke bin idon zahra kamar kogi,wato yayanta mata ya fara bi kenan dan ta hanashi kwanciya da ita,
Kashe wayar ฦaryar tashi yayi,ya miฦe ya nufi toilet,a hankali ta taka ta bishi cikin toilet ษin.
Ruwan wanka ta haษa masa yana tsaye yana kallonta duk tausayi da shaawarta sun addabeshi ji yake kamar ya kamota ya rungumeta amma seya daure,
Ga mamakinsa se ji yayi tace masa cikin rawar murya”na tsarkin zaka farayi ko ko na sabulun?”tayi tambayar cikin raunin murya.
Sosai yaji kunya ta kamashi amma se ya maze kawai,ya fara cire kayan jikinshi,matsawa tayi ta soma taimaka masa ya cire kayan idonta na kan kulkinta tana so taga alamar ko yayi wani abun amma bata gani ba.
Shiga cikin verb din yayi ya lumshe ido ฦamshin turaren wankan data sa na ratsa masa zuciya,a hankali ya buษe idonsa,ya saukesu akanta,itama shi take kallo.
“dama ba wankan zakimin ba kika wani biyoni,?”hammad yayi tambayar cikin faษa faษa.
A tsorace tace “yi haฦuri yaya ba haka bane,”ta juya da sauri zata bar cikin toilet ษin riฦe da bakinta da kuka ya taho mata.
“zo nan”ya kirata,
A hankali ta juyo ta dawo gurinshin,be ce mata komai ba hannu ya miฦa mata,ba musu ta kama hannun,yajata zuwa cikin ruwan wankan.
Muje zuwa
Surbajo for life.
“”
GIPHY App Key not set. Please check settings