Lu’u Lu’u 32

Advertisement

*32*

 

Girgiza kai Umad yayi ya huro iska daga bakinshi, d’ago kanta yayi ta hanyar jawo gashinta ya kalli fuskarta, da gaske suma tayi daga ganinshi haka? Ko kuma dai dama a kid’ime ta zo?

K’ofar da aka k’wank’wasa ne yasa shi kallon k’ofar a tsorace duk da hakan ba d’abi’arsa bace, duburburcewa yayi ya fara tunanin inda zai sakata, dan ganinta a d’akinshi a wannan yanayin zai iya zama barazana ga shirinshi, da sauri ya jata zuwa drower dake gefen ban d’akin ya bud’e, cak ya d’auketa ya sakata a ciki zaune dangalgal akan k’ugunta saboda babu kaya a wurin, mayarwa yayi ya rufe daidai da bud’o k’ofar an shigo, cikin rashin gaskiya ya kalli k’ofar yana d’an k’ank’ance idonshi.

“Zafreen.” Abinda ya ambata kenan a zuciyarshi, k’aramin tsaki ya ja na takaicin halayyarta, yanda take takowa gabanshi cikin rigar bacci iya cinyoyinta, hakan yasa shi ya fad’a tunanin to me take nufi? Saida ta zo gabanshi ta tsaya ta d’ora hannunta akan wuyanshi, cike da saloda k’warewa tace “Yal’ab’ai, ba kayi bacci ba?”

D’ora hannun d’aya tayi hakan yasa ta sarkayeshi da hannayenta ta yanda ba zai iya zame mata ba, kanne masa ido d’aya tayi tace “Kasan wani abu? Na zo ne na tayaka hira, nasan zaka buk’aci hakan.”

Zuba idonshi yayi cikin na ta tare da saka hannayenshi biyu ya d’auke hannayenta daga wuyanshi, had’e fuska ya sake yi murya a dak’ile yace “Ki daina tab’ani, saboda ni muharraminki ne.”

D’aga gira tayi tace “Me ye haka kuma?”

Juyawa yayi kan gadon ya d’auki rigarshi singlet bak’a yana fad’in “Ba zaki gane ba, amma addini na na da tsari, ba komai ya lamunce min aikatawa ba.”

Da alamar tambaya tace “Addininka? Wane addini kenan?”

Advertisements

Saida ya fara saka rigarshi yace “Addinin musulunci.”
Yana sakawa ya juyo ya kalleta yace “Zaki iya tafiya, dare yayi, bai kamata kasancewarki nan ba.”

Lab’e baki tayi tace “Me ya hanashi kamatan?”

Nunata yayi a hassale yace “Saboda ke ba matata ba ce.”

Zaro ido tayi cikin sangarta tace “Dama kana da mata?”

A hassale ya tunkareta ranshi b’ace ya figi hannunta, bud’e k’ofar yayi ya wurgata waje sannan ya kalleta yace “Baki san ko ni waye ba, ki yi nesa da ni har zuwa lokacin da zan bar nan, idan kuma baki kiyaye ba…”

Da hannunshi yayi alama a wuyanshi cewa lallai fa zai yankata, hakan ya tsorata ta ta zaro ido sai kuma ta juya ganin shi ma ya rufe k’ofar da k’arfi, yana juyowa da niyyar tunkarar drower nan ya bud’e, sai kawai Ayam ta sa k’afa ta banko k’ofar ta bude tana sauke nannauyen numfashi sakamakon zafin daya addabeta a ciki kamar dai ranar data shiga boot, saidai tana so ta fito kuma ta hak’ura dan ta ji muryar yar uwarta, babban dalilin da yasa kuma ta k’i fitowa shi ne, tana so ta ji hirarsu shin akwai wani abu tsakaninsu? ko kuma dai ba komai, shin wani abu zai iya faruwa a tsakanin su? Ko kuma mutanen kirki ne.

Jin babu abinda ya faru ta ji kuma ya rufe k’ofa yasa ta fitowa da k’arfi dan samun numfashi mai kyau.

Kallo yake binta da shi a lokacin da ta sauko gaba d’ayan ta tana rintse ido dan k’afafunta sun rik’e sosai.

Wani kallo ta masa sama da k’asa kafin ta kyab’e bakinta da siga irin na raini ta fara d’ingisa k’afarta da niyar rab’ashi ta wuce dan har ga Allah ba zata iya ko da minti biyar a d’akin nan ba, dan wata matsananciyar kunyarshi ma take ji, halin data sameshi sai take jin ba zata k’ara had’a ido da shi ba har abada, gwara ta tafi kawai ko wacce zata faru ta faru.

Idonsa ya lumshe yana jin yanda kansa ke sarawa haka kuma tashin hankali dake jikinsa na k’ara hauhawa da neman agaji, gaba d’aya yarinyar ta gama raina shi ta yadda baya tunanin akwai wani da ya masa rainin nan, shigo masa a haka da ta yi ta wani sume masa dan raini da wulakanci ko?
K’ofar ta kama da niyyar bud’ewa ta fita dan ta tabbata ko ya ya ne yanzun yar uwarta ta yi nisa da k’ofar, sai dai bata kai ga aikata hakan ba ta ji ya damk’i hannunta na hagu sannan ya juyota a cikin yan sekwanin da basu kai biyu ba haka kuma ya mata janyowar da sai da ta daki k’irjinsa da goshinta kafin ta d’ago tana zazzaro ido cike da tsoro tana kallonsa.

Tsayinsa ya d’an rage gaba d’ayanta ya d’auketa a hannayensa ya nufi gadonshi da ita , inda duk takunsa d’aya sai yayi yak’i da zuciyarsa kan ya yi ne ko kar ya yi? Anya a yanzu ya kai wajen da zai yi? Idan ya yi me zai faru? Me zata d’auki lamarin? Idan bai yi ba me kenan?

Yana wannan tunanin har ya direta a saman gadon da ta zabura tana kallonsa wuk’i wuk’ i idonta na firfitowa tamkar wace aka matsewa mak’ogwaro ta kusan mutuwa sai kuma aka saketa.

Advertisements

Duhun daya mamaye d’akin ne ya sakata saurin fad’in “Mais tu fait quoi comme 莽a? (Amma me kake yi haka).”

Ba amsa, ba alamun ma an jita hakan ya sa ta rarafo tana lalube da nufin sauka ta tafi dan ta kula yau ban da tataccen wulak’anci baya jin komai, wani shashareta da yake, ga cin magani uwa jaraba ya had’e fuska, sam ba zata lamunta ba musamman a daren nan.

Numfashinta da nasa da suka had’e waje d’aya ne ya sakata d’an zabura tana son ja baya, sai dai bai bata damar ja bayan ba ya k’ara janyota jikinsa sosai ta yadda ta fahimci kamar a yadda ta shigo ta tardo shi ne ya koma, wato ba wani suturar arziki a jikinsa sai shi sai gyafton towel d’ insa, hakan ya sa gaba d’aya jikinta ya d’auki rawa ta bud’i baki da niyyar kuma yi masa maganar me yake haka ne?, Sai kawai jin wani lalausan abu ta yi ya rufe nata bakin da d’umi d’umi da santsi santsi sai k’amshi maclean da ya k’ara yi mata bismillah.

A hankali take jan numfashi sakamakon jin bayan nan harshenta ya laluma ya shiga tsotsa da d’an saurin da ya sakata saurarawa dan gaba d’aya ta rikice, a hankali ya idasa hayewa saman gadon yana ta tare duk wani k’aramin motsinta dan kar ta hana masa samun abinda yake son samu cikin ruwan sanyi har ya idasa lik’e mata kafin ya saka hannunsa cikin rigarta ya shiga lalubarta, hakan ya sa ta ja wani irin numfashi da sauri tana rik’ewa ta kuma k’wace bakinta da ihu tace “Inna lillahi wa’inna ilaihi raju’une! dama kana cikin musulmai masu aikata mugayen laifuka a doron k’asa? Dama haka ka ke? Wallahi na d’auka kai mutumin kirki ne, wayyo Allah na! wayyo Allah na dan Allah ka bari ni ba yar iska bace ban tab’a yi ba!”

Jikinsa gaba d’aya k’ara d’aukan rawa yake hakan ya sa da gaggawa ya had’e bakinsu yana lumshe idannuwansa sannan yayi anfani da k’arfin da ba d’aya ba ya idasa saka hannun nasa cikin rigar ta ta gaba d’aya, wato ya damk’i abinda bata so a damk’ar.

Gaba d’aya ta shid’e dan tsoro, gaba d’aya take kokowa da numfashinta, sai dai bai bata damar cirewar ba dan ma kar ta masa wani hayaniyar da k’abli da ba’adinta ita malama.

Rigar ya ida cirewa gaba d’aya yana mai cire bakinsa a cikin nata, ihu ta so fasawa ya rufe mata bakin yana k’ara lalubarta domin ba ganin juna suke da kyau ba duba da duhun da d’akin ya d’auka.

Da k’arfi tace “Kunna wuta, ka kunna wuta na ce.”

Da k’yar ya iya bud’e bakinsa yace “Ki kuma sume min?”

A kid’ime cikin fitar hayyaci tace “Ba abinda zai sumar da ni, ka kunna ko zaka dawo hayacinka ka daina tab’a ni, so kake Allah ya k’ona ka ne? Mah ta fad’a min hakan haramun ne Allah baya so.”

Ajiyar zuciya ya sauke gaba d’aya ya rufeta yana k’ok’arin cire wandon dake jikinta, rik’ewa tayi da hannayenta ita ma gam, hakan yasa suka d’an fara gardama ita ta ja shi ma ya ja, da k’yar ya b’amb’are hannunta na dama sai kawai ya zura cikin bakinshi yana tsutsar yatsunta, lumshe ido tayi tana jin wani tsigar jikinta na neman tashi, sai take jin ba zata iya warto hannun ta fito da shi ba.

Ba tare data ankara ba cikin dubara ya cire pant d’inta gaba d’aya domin ya kula idan har ya ci gaba da kwatanta mata shine a ruwa tsundum.

K’afafunta ya ware gaba d’aya da d’an k’arfi kafin ya dire leb’ensa a wajen da sai da cikinta ya juya tsabar firgici da tsoro da mamaki, wani d’an ihu ta saki a lokacin da ya tsotsa ya kuma tsotsa sai kawai ta fashe da kuka tana fad’in “Wayyo! Wayyo k’aik’ayi a kaina, Inna lillahi wayyo shed’an, wayyo shed’an ka yi nesa da ni, zuciyata ki daina kaini, wayo ka kula ka dawo hayyacinka kar ka min haka, wayo wayo.”

Ta k’arashe tana fashewa da kuka da jujjuya kanta akan pillow data d’ora kanta, hauka hauka, hankali hankali, ta fara jin abun na ratsata, sai ta ji kamar zata shafa sumar kanshi, amma kuma sai ta taushi zuciyarta kar ta zo tayi abun kunya.

Yanda ta ji yana mata wata arniyar tsutsa a wurin yasa ta ji kai! Yunk’urawa tayi da k’arfi ta nemi zillewa, sai dai kamar yasan me za ta yi kawai ya mata makulli da hannayenshi a k’ugunta ram, jin ba zata iya tashi ba dole tallabo kanshi a rikice duk da ba ganin juna suke ba tace “Yallab’ai, yallab’ai Umad, ni ce, ni ce Ayam ka kalle ni ka ji, ka fad’a min me ka sha dan Allah? Ka ga fa kai…”

Yan tamilon nonuwanta ya kuma cabkowa yana murzawa, rintse ido tayi tana sako waqu sabbin hawaye daga kurmin idonta.

Ba tare data tab’a ko da mafarkin zuwan wannan rana ba, a bazata abun ya zo mata, bak’on al’amari ne da bata tab’a tsammanin riskarshi ba bare ma ta kamanta yanda zai zo mata, hakan kuma baya rasa nasaba da dogon burinta na son ganin ta zurfafa karatu har ta kai matakin general a fanninta, ba ma wannan lamarin dake shirin samunta ba a yanzun, ko saurayi na wasa ita bata tab’a yi ba, shin bata da kyau irin wanda maza suke so ne? Ko kuma fasalin surarta ne bai musu ba? Babu wanda ya tab’a tayata a rayuwa ko da wasa, hasalima ko irin yan iskan nan babu wanda ya tab’a mata kallon rashin d’a’a.

Cak ya dakatar mata da tunanin ta sanda ta ji kakkauran wani abu na d’an shiga gabanta yana kuma dakatawa, gam take rik’e da hannayenshi tana ta son ta zille sama ko ta k’waci kanta, saidai rashin aukinta da nauyi yasa yayi ram da k’ugunta ko motsawa ba tayi a hannunshi.

Tabbatarwa kansa da yayi ba zai shiga a sauk’i bane yasa shi had’a goshinsu waje d’aya yana huro da iskar bakinshi kan fuskarta, duk da cikin duhu ne a haka yake jin tabbas hawaye take sosai ko dan yanda take shashek’a da d’an rera kukan a sanyaye, k’urawa fuskarta ido yayi cikin dak’ilalliyar murya k’asan mak’oshi yace “Ki gafarce ni.”

Kamar jira take sai kuwa tayi saurin fad’in “Shikenan ba komai, na maka alk’awarin ba zan fad’a ma kowa ba, d’agani to?”

Abun daya shiga ta gabanta a lokacin yasa ta damk’i damatsenshi ta yunk’ura kamar zata tashi sama ta hanyar bank’aro k’irjinta tace “Ahhh…”

Tafin hannunshi yasa ya rufe bakinta hakan ya hanata bud’a baki tayi ihu a wannan daren, gam gam ta sake lik’e idonta ta fara jujjuya kanta tana turmutsashi a cikin pillow, dakatawa tayi da kukan sai bakinta dake furta “Hasbunallah wani’imal wakil, hasbunallah wani’imal wakil…”

Abinda Juman ta fad’a mata kenan bayan sallhnsu ta la’asar, gashi a yanzun ta mata rana dan tana karantawa tana jin dad’i a bakinta.

Kad’an ya so horata dan a yanda idonshi ke gane masa ba wasu kayan k’ishi ne a jikinta ba, ikon Allah sai ga ‘yar firit ta rik’e masa wuta tana ta shayar da shi mamaki, yan mitsil d’in nonuwan nan na ta yake kuma matsa yana lindawa uwa zai mayar mata su ciki, duk da k’aramtarsu amma dake su ya fara mu’amula da su sai ya ji su ne na musamman a wajenshi.

Duk da ba shiryawa ranar sukayi ba dukkansu, amma dai ya gamsu iya gamsuwa, hakan kuma baya rasa nasaba da anfani da zallar kayan marmari, shiyasa ta dinga ambaliya tun daga lokacin daya fara tab’a ta, gashi girman hallitarshi daidai ta ta hallitar, kirip yayi a ciki suka dinga gogayya da junansu, fata d’aya yanzu gareshi ta ci gaba da zama a haka ko sun ji dad’in kasancewa a inuwa d’aya, dan daga yanzu zuwa wayewar gari baya jin zai d’aga ma duk wanda ke son cutar da ita k’afa, kai idan ta kama ya kikkirta rashin mutumci ya buga k’irjinshi ido rufe sannan ya ce *matata* ce zai aikata hakan, dan abinda ya faru yanzun kima, martaba, daraja duk suka k’ara dad’a mata a wajenshi.

Don yayi matuk’ar mamakin yanda ya sameta a cikakkiyar budurwarta, hakan fa na nufin ba yar soyayyar mintin nan, ba soyayyar shan ice cream, bare a ce ka kai kanka inda za’a keta haddinka, hakan babbar nasara ce, duba da yanda zamani ya koma yanzu, musamman ita da yaushe ne ma ta shiga addinin da bai yard da hakan ba, amma a haka ta kare mutumcinta ta tseratar da shi wanda gashi yau zai janyo mata komai, dan halin da akz ciki yanzu zai sake zama garkuwarta, sannan ya mallaka mata komai daya mallaka, hakazalika zata zama *sarauniyar* Giobarh wata rana, idan kuma ita ma irinshi ce bata da sha’awar sarauta, sai su koma a gidanshi da ma’aikatarshi ta mallaka masa sannan su yi rayuwarsu a sake cikin farin ciki.

 

*Ki biya na ki dan karatu a nutse, domin tabbatar da haka ki tuntub’i wannan lambar 94-98-56-52*

 

*Alhamdulillah*

Leave your vote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like
NAWA BANGAREN
Read More

NAWA BANGAREN 16

Advertisement €pisode 16…………….. Da azama ya Nufo Naheela , yayinda ya ɗaga takobinshi sama, yana isowa ya rafka…
IDON NAIRA
Read More

IDON NAIRA 20

Advertisement *_Arewabooks@Mamuhgee_* 20 Rayuwarsu a Lagos da gwagwarmaya da wahala suka Kai matsayinda suke a yanzu, Mutane babu…
KALLABI
Read More

KALLABI 27

Advertisement BABI NA ASHIRIN DA BAKWAI Inna Marwa bata yarda zai iya daina zuwa fada ba, sai da…