Zee Baby Book 1 Page 21

Advertisement

*👉🏻21*

 

 

….atatare suka fita Mahabeer da Aunty ya dauki hanyar kamfaninsu itako ta dauki hanyar gidansu ranta fari tas take tuki nanah na mata surutu sai dariya takeyi akofar gidansu ta tsaya wani gidane me soron kofa kana gani kasan kwaskwarima ce yasha parking tayi tafito ta safke nanah ta rufe motar suka shigo tsoron kofar atsakar gida ta isko mamarta da Asiya “kai kawata amma samun aminiya irinki sai antona yanzu nabiyo na ajiye nanah na tafi gidanki muwuce wata yar dattijuwar matace ta washe baki “yaran albarka kuyi yada kukeso gidan mazajanku ku murza kambunku ahannu nima naci zamanina Mariya mahaifinki har yamutu idan nayi kurtu baya tsallakewa dan haka kema lokacin yayi da zaki kama mijinki uwar gidanki tazama shara ita da ‘ya’yanta yazama baya ganin kan kowa da gashi sai ke wlh ina mamaki nifa mahaifin kafi boka malam kafi madubi shine yamun aiki sama da shekaru ashirin naci karena babu babaka amma ace har yanzu burinki bai cikiba aure wajan shekaru bakwai haba ai yaci mu yashesu muma mushege daula bushewa sukayi da dariya mariya taje ta rumgume mamarta “wlh hajiyata kibari komai yakusa zuwa karshe baza’ayi irin na Abban khalisat ba duk dukiya Ashe ta banki ce yaci bashi har muka kasheshi abanza ai wlh inajin takaici har yau sai na tsinewa Alhaji Musa albarka kara da kiyashi Muke Asiya   tayi dariya tace daukar marar sani wlh nima tayaki nakeyi amma kibari wannan zamu yashi arziki kamar yada nake nan ina tande Haruna hajiya tace”Allah muku albarka ku tashi ku tafi nanah zo ki zauna gun kakarta ta nufa ta zauna suka miki suka mata sallama suka fito mota suka shiga Aunty amarya taja suka kama hanyar gun malam boka

 

✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨

 

lokacin da sukaje akwai jama’a sosai duk matane mazan kadanne guri suka nema suka keb’e har layinsu yazo suka shiga dan dak’in mai cikin da baranda wani irin wari yake kadawa amma basu damuba saboda sun saba zaune suke agabansa ya janyo katon madubi ya fara saddarabarunsa yace”mariya matso ki gani matsowa tayi idanu ta zaro ganin Sardauna khalisat a hagum d’insa dayar adamarsa sai wata da ba’a ganin fuskarta sai haske kawai goshinta yake ga fararan hakoranta tana sakin murmushi da wani katon ice ahannuta tana k’ok’arin buga musu khalisat da dayar yarinyar sai mashakurah tana kuka cikin wani hali agefe arikice tace”malam na shiga uku na lalace mace hudu to dan meyasa ba’a ganin wannan mai hasken fuskar kuma me yakawo aishi cikin harakokina bushewa yayi da dariya” tabbas zata shigo cikin rayuwarshi mutikar kika kuskure a sharudana idan kin cika kuwa yarki ce kadai sarauniya saboda Dole kaddara zata rabashi da wata wacce bansantaba kaddara ta Santa to iyayansa babu tunanin hadashi aure da yarki dan haka shi kansa yau da kinsan irin tsafi da wuyar da nasha kafin na samu lbrn da fitowar yaron kinsan yanada karfin ibada da Addu’a da sallahr dare duk lokacin da zan tun karesa cikin ibada yake dan haka ajiye hankalinki tashi Muje ki amshi maganin wani dan d’aki suka shiga wata babbar kwaryace da faifai arufe ya bude wani ruwane bakikirin aciki sai wani irin wari ke tashi hannu yasa ya tsamo ledoji gida uku abin Al’ajabi babu dugon k’azamin ruwan jikin ledar ya bata ta amsa “to ki kiyaye yau kwanansu goma sha daya cif ina tsafi akansu sharadin sune Jan leda ta farko ki tabatar kin zubawa mijinki maganin a abunci sau uku rak karki kuskura wani ya ganki kuma karki bari wani yayi anfani da kwanon da zaici abuncin mutikar kikayi haka ba ki bari yayi fashin cin abuncinba kuma wani bai gankiba wlh kin gama dashi ko cewa kikayi ya sama garin Katsina wuta sai yasa ko ya kwanta kimasa yankan rago wlh da kansa zai kawo wukar  na biyu kuwa yaron da kikeso ya auri yarki wannan na farar ledar zatayi kokari ta barbada masa inda zai tsallaka amma shi bazan gayamiki illar saba sai kinzomun godiya sharadin shine ta tabbatar shine zai tsallaka da farko dan idan ba hakaba to fah Wanda ya tsallaka Hamm to idan shine ko da. Wani yabi bayansa to babu abinda zai samesa na uku shine tsanwar ledarnan ta jik’a maganin sai yayi kwana uku tarika wanke fuskarta sau uku arana tayi k’ok’ari suna magana koda so dayane har tsawon kwana talatin da tara to fah ranar aikinku zai kammala ki kiyaye karku kuskure barinma ke wlh idan kika kuskure to wannan ruwan kwarya sai yafiki daraja aduniya ki kiyaye aikinku akwai tsauri mutanan sunada taurin kai da karfin Addu’a nasha wuya hada maganinan anyi asara jarirai biyu saboda aikin ki da yarki don haka karki bari aiki ya b’aci ranar da kika cika kwana arba’in ba daya to wlh duk abinda Alhaji ya mallaka yazama naki kuma ranar za’a daurawa yarki aure da d’ansa sabanin haka saide a d’aura da wata kuma keko kare sai yafiki daraja zaki lalace ki tozarta aduniya dan dama na gayamiki sharadin kafin nayi tsafinan kikace kin amince karki dawo sai kwanaki sun cika “karka damu zan kiyaye yau ina farin ciki wannan k’aramin aikine babu mai wuya aciki duka zamuyishi fitowa sukayi Asiya tayi masa godiya ya kara jadada mata karta dawo sai bayan kwana talatin da tara tazo masa da labari mai dadi kudi ta Tule masa na uban mamaki suka fito suka tafi mota suka shiga suka tafi zuciyarsu fari kalla suka nufi gida,

 

******

Advertisements

 

Zaune yake cikin hadaddan Office d’insa saman lumtsumemiyar kujera sai juyi yake yana zugar sigari farin gilashi manne afuskarsa ya had’e cikin kananu kaya Wanda suka yimasa masifar kyau kwarjininsa ya fito sosai gashin kansa bakikirin sai sheki yakeyi ya dan sabko kadan bisa wuyansa wayarsa karama ta dauki ringin kin kallon wayar yayi lumsassun idanunsa ya lumshe ya daga kai sama ya feso da hakin taba knocking kofarsa akayi saida akayi sau uku ya bude idanunsa cikin zazzakar muryasa yace”yes turo abude bai karasa ba Ahmed ya shigo”wlh Dr Sardauna bakada mutumci dan kun hanani kanwarku shine yau kwana hudu baka jiniba baka nemeni ba, murmushi gefen baki Sardauna yayi”sorry Abokina wlh aiyuka sunmun yawa yanzu ko 20 minute banba da na fito daga tiyata wlh marasa lfy garemu dayawa kwana biyu sai dare nake zuwa gida ykk ya soyayya ka hakurane?? ” ban saniba dan rainin hankali ai Dole zan barta tunda yayamu yamun fin karfi amma wlh ina son zee baby yar fara kyakyawa baki Sardauna ya table”wai kuwa Dr kasan wani Abu? ” sai ka fada “hmm bandar fah alondon wlh yar mutane ya lalata ko ince suka lalata juna gashi abun ya damesa” Ahmed nifa kasan banason gulma kabar maganar yace sai yazo dukan wasa Ahmed ya kai masa”dallah can malin malin karkamun wa’azi hayakin sigari ya cika baki dashi ya fesa ma Ahmed “dan rainin hankali kai ko da yaushe idan mutum yazo gunka sai kamasa rainin hankali “Allah baka hakuri aboki daga fadin gaskiya,  Kiran sallah azuhur aka fara Sardauna ya Mike ya dauro alwalla suka nufi masallaci Dr sai tsiya yakema Ahmed banza ya masa da Ruma suka hadu a harabar asibitin ta gaishesu adakile Dr Sardauna ya amsa suka wuce Ahmed”yace ya dai ko uwar guzuma na cikine mugun kallo Sardauna ya masa suka shiga cikin masallaci,

 

✨✨✨

 

Kwance take saman bed tana nade cikin blanket tana sharara bacci cike da mafarkin Dr Sardauna ya rumgumeta saman faffadan kirjinshi yana mata waka mai dadi hannusa saman breast d’inta yana mulmula mata ahankali cikin Salo mai tsayawa azuciya ta lumshe idanu tana nishi hannuta cikin sumar kansa tana shafawa Nisha ce ta shigo d’akin da gudunta ta fado saman zee baby”my dear tashi dallah kwana biyu nayi missing dinki wlh zabura nayi cike da haushin Nisha na Mike na shagwab’e “haba my dear kin kwafsamun wlh ina cikin wani mafarki ne fa mai bala’in dadi na fada ina lumshe idanuna tsikar jikina na mik’ewa breast DINA sai motsi sukeyi gashin jikina sai yamm yakemun nisha ta dafani “my dear lafiyarki kuwa nutsuwata na tataro na rumgumeta “wlh lfy kawai dan na tashi daga baccine sakinta nayi na sabko na shiga bathroom nan najima ina ina cikin shauki Sardauna kawai nake gani daket na tataro jarumta nayi wanka nafito daure da towel “my dear bakida jiki gaki figigiya dake masha Allah sai diri mai kyau da hips ga uwa uba boobs wlh kiraki na burgeni murmushi nasaki na shirya agagauce cikin Riga da siket yan kanti pink colour sumun mugun kyau cif na daure gashina da ribbon na fesa turare”wow my dear yaufa kin fito balarabiyarki sak wlh kinzama kamar baby “tashi muje parlo yunwa nakeji tun safe da my heart ya kawomun tea fah nasha mik’ewa tayi suka fito sai hirasu  suke wasa da dariya ghaisha ce da khalisat a parlo sai nawwara jikinta akwance zee ta zauna ta rumgumota”ummina imiss u dariya ghaisha tayi “me too momy atashi aci abunci Nisha gwara da kikazo kika tasota ai mik’ewa tayi taja Nisha suka nufi kan dining,

 

Ban garan Aunty amarya ko bayan sun dawo zamanta tayi tace bazata komaba sai dare Asiya tamata sallama ta tafi itako tanan sai bayan sallah isha tayi shirin tafiya uwarta ta kara jadada mata yada zata kula da sharunda da malam ya fada mata, zaune suke aparlo zee da Nisha da khalisat sai hira shirme zee take musu hafeeza sai dariya take musu yada nisha ta biye mata Mahabeer ne ya shigo da sallama zee ta Mike ta tarosa harda riko hannusa “my heart wlh nayi missing d’inka “my zeena nima nayi missing d’inki sosai da fatan kina lfy? ” lfy lau zama sukayi nisha ta gaishesa da su hafeeza ya amsa fuskarsa asake “Ya Mahabeer bari kaga pic d’in da mukayi nisha bani wayata idanu ta zaro”au kina nufin baki dauko ba wlh tana part d’in Daddah harata nayi na Mike “Ya mahabeer tsaya na amso da gudu ghaisha ce ta fito ta zauna mahabeer ya koma kusanta ya zauna yanama zee magana ta tsaya amma ta fice da guda”Allah my heart sai na amso akofar parlo tajita tayi karo da mutum male male ta fada saman faffadan kirjinshi wani irin mugun shock ne ya debesu atare zuciyoyunsu suka buga atare da sauri tana k’ok’arin janyewa shima yana k’o’karin janyeta kansa ya kauda ya tureta ta fadi k’asa ya shige parlo mik’ewa nayi raina ab’ace amma sanin bamu harakar juna yasa nayi hakuri dan shma da dane sai ya mareni ya shigar dani jikinsa na shaki kamshinsa haka na nufi hanyar gidan Daddah kamshinsa ya dagamun hankali jina akirjinsa yasa tsikar jikina mik’ewa ga kasala amma Dole na basar ina shiga na dauko wayar na dawo part d’inmu kusan mahabeer na zauna shiko yana jikinta ghaisha sai kansa take shafawa tamkar wani dan jariri yamun mugun kyau Ya Mahabeer nashiga nunawa pic d’inmu ina dariya ta karfin hali asace nake kallonsa ko kallon inda nake bayayi haka yasa nima na daina masa kallon  sata na shiga sha’anina khalisat kuwa ta zuba masa idanu tamkar zata cinyesa sab’anin nisha da Allah ya samata mugun tsoron Sardauna sam bata iya zama inda yake yanzuma jitake ta takura su Daddy suka shigo da sallama shida Aunty amarya zee baby ta dago tana dariya “Oyoyo Daddy ai tanakai kallonta ga Aunty amarya ta Mike zumbur jikinta na karkarwa idanunta suka rikide sukayi jajur da gudu tayi kan Aunty Amarya “Wallahi baki isa ki shigo mana da wannan masifar ba Aunty Amarya tanajin haka tayi kofa da gudu jikinta na rawa zee beby kafin ta cinma Aunty Amarya ta fara ganin duhu luuu tayi zata fadi kafin ta isa gunsu Mahabeer da gudu yayi kanta itako Aunty Amarya tuni tana kofa tana zaro idanu duk abinda ake Sardauna ko kansa bai dagoba ko ghaisha da tace ya dagata kansa ya dauke saman cinyarta ya Mike ya ficiwarsa daga parlon Mahabeer ya tarota jikinsa ta zube tana buge buge “wlh sai nayi maganinta muguwa ghaisha ta karaso gunsu tana mata Addu’a kamar yada Mahabeer yake mata Daddy ya iso”Wai me ke faruwane da momy Mahabeer yace Daddy Aunty Amarya ce…………✍🏻

 

 

Leave your vote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like
KALLABI
Read More

KALLABI 36

Advertisement BABI NA TALATIN DA SHIDA _DA KAKKAUSAR MARTINI DA HADE FUSKA NA FUSATA NAYO KAN YAN GRP…
KALLABI
Read More

KALLABI 14

Advertisement *<Babi Na sha hudu>* *Rundunar dakarun kasar Sahil* Yada zango suka yi aka shiga kafa tanti masu…
KALLABI
Read More

KALLABI 67

Advertisement BABI NA SITTIN DA BAKWAI “Kayi shiru Insha Allah ba zasu kuma maka dariya ba, zan saka…