Zee Baby Book 1 Page 27

Advertisement

👉🏻27*

….tanata famar masifa kanta saman gwiwarta har bacci ya dauketa ta bingire sai bacci dan dama yau ba wani isashan bacci tayiba dan tunda umminta tazo bata iya bacci sai ajikinta to tana tashi zata farka ta fara mata rigima banza kamar yar yarinya bayan tashi daga sallahr juma’a Sardauna yana zuwa ya bude mota yaga tana bacci hankalinta kwance harda yatsarta abaki shigowa yayi ya matsar da ita ya kwantar da kujera ya ya gyara mata kwanaciyarta baki ta turo”Yaya Sardauna kallonta yayi yaga bacci takeyi key yama motar yaja ya tafi kallonta yayi ya saki murmushi”to yanzu ya za’ayi Kenan tana bacci damatace yanzu idan na mayar da ita ba lalle baneba nasake samun fitowa da ita ta kaini gangarawa yayi gefen titi yay parking yasa tattausan hannusa ya janyota jikisa bakinsa ya dora saman wuyanta yana lasarta ya cire mata gyalen yana shafar lallausan gashin kanta ya maida

Bakinsa kunneta cikin raunaniyar murya mai had’e da shauki ya kirata”my sweet babyna tashi ki fadamun unguwar kinji ya fada yana tsotsar kunneta idanu ta bude ihankali jin yada yake tsotsar kunneta yasata shiga yanayin shaukinsa ga mugun kamshinsa na shigarta hannunta tasa ta ture fuskarshi ta dago da kanta ta kalleshi ta kwakwab’e fuska ta bare baki zatayi kuka tana kallonsa”Ya Salam my kanwas menene nine na tabaki to kiyi k’ok’arin rikeshi karkimun kuka ya fada yana shigar da ita jikinsa sosai fuskarta ya kamo ya had’e face d’insu yana hura mata iskar bakinsa kara makaleshi tayi cikin siririyar murya takirasa cikin mugun shaukinsa”My Sardauna nah bazanyi kukan ba kaji? shima wani irin mugu mugun shaukinta yake dibarsa kara kiransa tayi “Yayana kara kamkameta yayi kafin ya fizgo numfashi ya amsa har ta fashe masa da kuka tana kara ririkeshi tana kiransa “Yayana Sardauna meyasa zaka kyaleni shima makaleta yayi yana sabke numfashi yanajin kukanta tamkar zuciyarsa zatayi bindiga cikin wani mugun yanayin ya fizgo magana daket”my sweet babyna please kiyi shiru karkisa zuciyata ta tarwatse meye na miki na kuka kirana kikayi kafin na amsane kika fara mun rigima ba kyaleki bane nayi maza hadiye kukanki wlh ko nayi mugun sab’amiki ya fada cikin daga murya shiru kakeji ta tsayar da shashekar kukanta tayi lamo jikinsa ta tura kanta kirjinshi tana sabke ajiyar zuciya gashinta ya gyara mata yana buga bayanta yake har tasamu nutsuwa ta dago tana k’ok’arin janye jikinta,

ya tallabo kanta suna kallon juna wasu irin kibiyoyine ke fita cikin idanun kowane yana shiga idanun dan uwansa kanta ta sada k’asa sam bata iya jure kallonsa cikin sanyin murya tace”Yayana zamane zanyi sakeni na koma gun zamana kayi ka kaini gida nayi sallah ta fada muryata na rawa shagwabemata yayi ya rumgumota”my kanwata zan sha sweet kadan please ya fada yana shafar saman lips dinta ya saka mata karamar yatsarsa bakinta dagowa nayi na kallesa ya mun nuni na tsotsa kai na girgiza na zare yatsar abakina”Yayana mutafi please kara shagwb’emun yayi”My Kanwas kibani yawunki nasha kadan please zazzabi nake idan banshaba”gaskiya yayana ni banason haka muje gun amaryaka da zan hadaku sai kasha janyeni yayi daga jikinsa” Ok babu damuwa muje ina unguwar ya fada yanama mutar key hankalina ne ya tashi gabana na faduwa gashi nima inason nasha yawunsa hakurine nake amma na daure na basar na gyara zamana na tataro nutsuwata nace”Yayana goruba road zamu? ” ok kawai yace yana driving d’insa cikin kwanciyar hankali bai sake mun magana ba duk abin ya dameni narasa mekemun dadi fushine yakemun na hanashi ya tsotsi bakina baisan nima dauriyace nakeba hakuri naba zuciyata nima na shareshi na kauda kaina gefe can k’asan makoshi yace”My Kanwas munzo ina muka dosa? ” Yayana gidan umma Hauwa da sauri ya kalleni”uban me zakiyi acan? marerecewa nayi” ai ana na zabama matar auran my dear Nisha ce please karkacemun bakaso na fada ina zubar da hawaye amma azuciyata kuwa inajin ciwon yada zan hadasu suyi aure karshantama surika tsotsar bakin juna”Ok naji kiyi k’ok’arin hadiye kukanki ko wlh yanzu na baki mamaki kin yarda har zuciyarki kinasonta dan ba wasa yanzu ina zuwa gida zanma ghaisha bayani wani irin kukane yakeson kufcemun amma na daure nafi karfinsa na dake na goge hawayena kamar yada ya bukata ta k’akalo murmushi”eh Yaya Sardauna na yarda wlh inason dear Nisha har cikin zuciyata tanada

Kirki”gud yace yanufi hanyar gidansu Nisha dakewa nayi na kauda duk wani bacin raina har muka iso kofar gidan kofa yayi parking”Oya shiga ki fito ki gaishemun da umma zan dawo da da dare yanzu kinga gagawa muke budewa nayi ina fitowa wata mota tayi parking na kalli motar naga Nisha ce da wata daide sa’arta suna dariya ta bude ta fito suna dagawa juna hannu sanye take cikin uniform naso na lauya yayi mata kyau sosai kasancewar batada rama kuma batada jiki tsaka tsakiya kena ta yane kanta da mayafi karami juyarwar da take suka hada ido da zee ihuu tayi ta nufeta da gudu suka rumgume juna”my dear daga ina mushiga cikin”dallah malam ki nutsu mijine har gida na kawo miki kalli waccen hadadiyar motar kallon motar Nisha tayi amma baka ganin naciki saboda glass d’in mai duhune amma shi yana kallonsu yana yamutsa fuska sakinta tayi tana mata dukan wasa ” wow motar ta hadu wlh ba karya amma Yayanmu Dr nada irinta my dear banson iskanci ina zankai mahafus DINA gaskiya banaso Jan hannuta zee tayi suka shiga daga ciki akofar get zee ta rumgumeta ta fashe da kuka Nisha ta rumgume zee hankalinta atashe

muryata na rawa tace”my dear kibar kukan don Allah karki tayarmun da hankali fadamun me ya faru ta fada itama tana shashekar kuka dan tana mugun son zee batason taga damuwarta da sauri zee ta dago muryata na rawa tace”my dear nayi shiru kema yi shiru dan Allah ki temakeni ki auri Yaya Sardauna na tsani waccen matar tasa wlh batada hali da sauri Nisha ta fizge jikinta”haba my zee ya zaki fadi haka mutumin da ko yaushe idan mun hadu sai ya dokeni taya zan zauna da Wanda nake mugun tsoro kuma ai shima bazai yardaba”idan har kina kaunata da zuciya daya kuma kinason na rayu cikin farin ciki ki amsamun zaki auresa ko da bakya sonsa ta fada tana kuka Nisha har zufa wuyace take keto mata ita ba wai ta tsanesa bane asalima tanajin wani yanayi akansa kuma samun kamar Sardauna ayanzu wuya yakema yan mata saide so dayane mahafus takema amma bazata taba tozarta zee ba rumgumeta tayi tana buga bayanta”to yi shiru naji zan aureshi amma kice karya rika dukana wlh aduniya babu mutumin da nake tsoro sama da Yaya Faisal ajiyar zuciya zee ta sabke jin Nisha bata watsa mata k’asa a idanuba hawayenta Nisha ta goge mata zee tace”to muje ku gaisa idanu Nisha ta zaro “wlh bazan jeba marerecewa zee tayi Dole ta hakura suka fito gabanta na faduwa dan zee na mata kwarjini bata iya mata musu duk da ta bata shekaru biyar zee ta bude motar “Yayana gata? kamar bazai magana ba yace”Ok ta shigo mugaisa da sauri zee ta kallesa shima ita yake kallo murmushi na sakar masa na matasa na kalli Nisha muryata na rawa nace”

my dear ki shiga ku gaisa cikin tsoro ta shiga niko na koma bayan mota na lumshe idanuna duniyar jinake tana juyamin muryar Nisha na tsinto cike da nutsuwa tana cewa”Yayamun ina yini abin mamaki rasa naji ya amsa mata cikin zazagar muryasa yace”lfy lau Aisha ya su umma ya karatu ya kika gani kin amunce da zabin zainab zaki aureni amma ki cire wannan tsoron yayi yawa ji muryaki yada take rawa amsa nakeson ji dan yada aka tsara wancan to ba kari ke nake sauraro?? daurewa tayi ta saita muryarta tace” eh Yayamun bazanki abunda my dear ta baniba na amince” gud kanwata to shiga gida bai sake magana ba itama shiru tayi ta juyo ta kalli zee idanunta alumshe “mai dear zan shiga gida da sauri na tataro nutsuwata na bude motar na fito itama ta fito”Nagode Nisha murmushi tayi “kuje yana jiranki zamuyi waya”ok nagode gida ta shiga nima na shiga motar na rufe ya mata key yaja muka tafi”Yayana nagode da kyautar daka ka amsa ai ta maka ko? saida yasha kamshi ya tab’e baki”ai batada laifi tunda a dan koshe take dama siririyace banaso itako Aisha bata cikin ramamu duk bata da jiki sosai kuma tana da kyau daide nata ga nutsuwa kuma ba yarinya karama bace zatakai 23 year gud tamun tunda zabin kice wani irin bakin cikine ya tokareni amma na dake nayi murmushi “yauwa yayana naji dadi mutika Allah ya tabbatar da Alkhairi bai sake magana yaci GABA da driving dinsa cikin nutsuwa

✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨

Wai ina labarin mashakurah da bandar😆lokacin da ta fito da gudu tana kuka ya biyo bayanta yana kiranta bata ko saurare shiba tana bude mota yana shigowa tsoron kar idon sani yagansu ko Ahmed ya fito taja motar da karfi tabar hospial d’in tana rusar kuka tana tafiya mai nisa tayi parking gefen titi “Allah ya isa ban yafemaba bandar fita kaban guri rumgumota yayi ya matseta”my shukurah ina sonki bazan barki ba Dole sai kin kaini gidanku ayanzu na gani daga nan sai na barki jin haka ta buge a hannusa” sakeni to uban jaraba murmushi yayi ya cafko bakinta ya tsotsa iya son ransa lakwas tayi ta narke jikinsa dan abukace take ganin haka ya shiga murzata da tsotsarta kuka ta fara ta fizge kanta ta tashi motar ” jarababe kawai “jarababudai tsaki tayi tana tuki bata sake kula shiba har ta ISO gidansu akofar gidansu tayi parking ta bude motar ta fito Dadynta na kofar gida yayi shirin zuwa juma’a yana waya jikin motarsa yaga ta fito tana masifa “bandar fito ka kama gabanka ni ayanzu na sami mai sona aurena saura wata daya kuma yaudara da kamun Allah ya isa yanzu haka cikin ka ajikina wata biyu gobe warhaka anzubar dashi dan ina kaunar Sardauna tsakani da Allah kai baka isa kazo rana tsaka ka kashemun aureba inasoshi kaje na barka da Allah sabkowa yayi ransa amugun b’ace ya wanketa da mari “kinyi karya ki zubarmun da ciki dama jikina yabani akwai ajiyata tare dake saboda nagani a mafarki kuma ke kinyi kadan kirabamu da Sardauna Alhaji Ma’aruf gabaki daya jikinsa rawa yakeyi zufa na keto masa ya ISO garesu mashakurah zatayi magana yace”shukurah ni kikaci amana tarbiyar da nabaki kenan to yanzu komai zai kammala kushiga ciki naje sallah na dawo ya fice yana tangadi ya barsu tsaye Wanda sai yanzu mashakurah ta tuna ba fa a kebe sukeba iya tashin hankali mashakurah ta shiga da gudu ta nufi gida tana wani irin kuka mai firgitarwa bandar jikinsa yayi mugun sanyi amma yanajin akan shukurah saide kome zai faru ya faru masallaci ya nufa da niyar ana tashi zai dawo

***
ba har muka ISO gida Sardauna bai sake mun magana ba sanin dama bayada, surutu yasa nayi shiru nima honr yayi aka bude get ya danno motar cikin gidan parking space ya nufa yay parking nayi nayi na bude na kasa shagwabewa nayi na kallesa”Yayana budemun baice komaiba ya rankwafo jikinmu na gugar juna ya budemun sai naji yace”washhh idona arikice na riko kansa”Yayana sannu menene ya fadamaka ido duk na rikice rumgumosa nayi na tallabo kansa na bude idanunsa ina busawa harshena NASA ina lasar idanunsa kara shigewa jikinta yayi ya rumgumeta gam”My Kanwata wayyo idona kuka ta saka masa ta rumgumesa”Yayana kayi hakuri wlh nayi ta dubawa banga komaiba mukoma hospital adubaka ganin yada hankalinta ya tashi tana kuka wani irin tausayinta ya mamaye zuciyarsa fuskarta ya tallabo”Sorry My Kanwas wlh banida komai dan nasha sweet ya fada yana had’e bakinsu da zafi zafi yake kissing d’inta lallausan harsheta ya kamo yana tsotsa yana zukar yawunta yana hadiyewa kallon junansu

Advertisements

suke batasan lokacin da ta kamo harshensa tana tsotsaba wani irin kissing sukewa juna kowa neman yawun dan uwansa yake yana sha sun manne juna suna rike da fuskokin junansu idanunsu suka lumshe sukaci gaba da tsotsar bakinsu sunajin wani irin gadin dadi na ratsasu 5minute zee ta zare bakinta anashi ta janye jikinta ta koma gun zamanta tana lashe yawunsa da ya b’ata mata saman bakinta ta kallesa tayi narai narai da idanu ” My Yayana kamun wayo shagwab’e mata yayi “please my sweet baby kibani sweet na sha yanzune fa na fara shan yawun ya fada zai rumgumota da sauri ta fice daga motar tana dariya da gudu ta nufi part d’insu ghaisha tanajin wani irin farin ciki sai lashe bakinta takeyi tanajin zakin bakin nata da kamshin Sardauna ya baibayeta shiko Sardauna daket ya saita nutsuwarsa ya fito yana tangadi ya rufe motarsa direct part d’insu ya nufa bashida nutsuwar da zai shiga gidansu zee parlo ta shigo da gudu tana dariya parlon cike yake da jama’a kallonta suke gun ummi ta nufa ghaisha ta tareta ta fado jikinta”momy menene ina yayanki “ummina gashi can “masha Allah sannu Jan hannuta tayi suka nufi kujera ta rumgumeta zee tace” ummina ina farin ciki Daddy yace “zo momy gayamun me yasaki farin ciki ummi Raiyan kallon yarta take itama ranta fari tas yada yarta ta fita ba lfy kuma ta dawo da lfy tana farin ciki gashi kowa na sonta kawo saminu yace”momy kizo kibamu labarin me kika samu na farin ciki Nuhu yace”kanwata ni zo ki fadamu dariya tayi “to bari na fadawa ummina sai ta fada muku ta janye jikinta daga ghaisha ta Mike ta nufi gun umminta ta fada jikinta ta rumgumeta tana mata kiss”habibty ummina nayi missing d’inki ta fada da harshan larabci itama kiss ta mata tana mata bayanin Nisha da Sardauna da harshan larabci dariya ummi tayi takai mata dukan wasa Daddy yace”Raiyan meye momy tace wai? ” wai ta hada Aiyusher Aure da Faisal ido ghaisha ta zaro tana dariya”kunji shirme mahabeer ne ya shigo da sallama zee najin muryasa ta Mike da gudu tayi gunsa sanin zata sakashi kunya yaja baya ya kama hannuta yana dariya”my zeena imiss u”i miss u too my heart Allah nayi missing dinka sosai my heart kasan me?? ” sai kin fada rabin raina dariya tayi iyayan nasu suka bisu da kallo cike da sha’awarsu”my heart bari naje nayi wanka da sallah nazo na baka labari “ok amma na miki fadan kibar bari lokacin sallah na wucewa”ni my heart banason fada zanyi fushi Allah kara matse hannusa yayi anashi “yi hakuri my rayuwata muje na rakaki kiyi maza ina jiranki dariya tayi tana makale da hannusa har kofar d’aki ya rakata ya saki hannuta ta shige ya nufo gun Daddy yana zama Daddy ya kallesa “mahabeer Allah yama albarka kaci gaba da kula da momy kalli yada mahaifiyarta take farin ciki dariya mahbeer yayi ya rumgume Daddy ghaisha tace “mahabeer ina Autana Sardauna Najib fushi yayi zaiyi magana a kayi sallama gabaki dayansu suka amsa Daddy ya Mike cikin girmamawa ya tarbesu “Alhaji Ma’aruf barka da zuwa ghaisha ta Mike ta tarbi Hajiyar mashakurah hafeeza da gudu tace ta rumgume mashakurah taga tana kuka Ahmed da bandar suka nufi gun mahabeer duk zama sukayi cikin girmamawa ana gaigaisawa cikin girmamawa ghaisha ta kirawo maimu mai aiki ta cika musu gabansu da kayan motsa baki dasu ruwa da lemo Ma’aruf yayi gyaran murya yace “Alhaji Abdulmutallab kuyi hakuri da bayanin da ya kawomu ba mai dadi bane duk da kasan cewarta ‘yata bazan rufa mata asiriba tunda bata rufama kantaba saboda batayi aiki da tarbiyar da na bata ayau ina nadamar turata k’asar turawa domun yin karatu ina Faisal akirawoshi dan inaso yaji komai daga bakina gabaki dayan parlon kallon mamaki da Al’ajabi sukema Alhaji Ma’aruf me suke shirin gani uba nacewa zai fallasa yarsa ta cikinsa lalla abun babbane Daddy ya kira number Sardauna tanata ringing bai daga ba ya kira kusan sau biyar ya kalli Najib”Najib tashi maza dubo Faisal yanzu ya maido momy maybe bacci yake jeka tasoshi mik’ewa, Najib yayi ya tafi Kiran Sardauna dan sun matsu suji meke faruwa………….✍🏻

Leave your vote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like
Read More

TARTSATSI 53

Advertisement *Page 53* ********************* Aikuwa ganin sojoji a unguwar, ya sa yara da Manya, cincirindo a k’ofar gidan,…
Read More

TARTSATSI 38

Advertisement page 38* ******************** Salma da d’inbin mamaki, ya taru ya sauka k’arara, akan fuskarta tace , “Ke…
INAYAH
Read More

INAYAH 19

Advertisement 19_* *_Arewabooks@Mamuhgee_* Breakfast sukayi na Lafiyayyan abincin da rabon umma yaganah dataci sa harta manta, Soyayyar doya…
KALLABI
Read More

KALLABI 43

Advertisement BABI NA ARBA’IN DA UKU A zabure ya kalli malamin shi kafin ya ce mishi. “Ita yarinyar…
NAWA BANGAREN
Read More

NAWA BANGAREN 19

Advertisement €pisode 19…………….. “Naheela Ummanki tana inda kika fi tsana ” Sarki Zawatunduma ya faɗa , numfashi Naheela…