Zee Baby Book 1 Page 32

Advertisement

👉🏻32*

….arikice Daddy ya isowa yace”kamashi mu shigar dashi mota su uku suka kamshi abinka da garjejen kato mahabeer hankalinsa amugun tashe Nuhu ne ya ja motar Suka nufi hospital su Ahmed da kawu Saminu ismagal sukabi bayansu hankalinsu atashe Daddy har zufa ke keto masa ya rumgume Sardauna Wanda babu alamun rai jikinsa suna zuwa aka kawo gadon marasa lafiya aka kwantar da Sardauna kai tsaye akayi emergency dashi domin ceto rayuwarsa Dr Nabeel ne tsaye akansa domin ceto rayuwarsa aiki yame yawa ko gun daurin aunran baijeba su Daddy sai kai komo suke hankalinsu atashe yanaso ya kira ghaisha amma ya tsoron yada hankalinta zai tashi mutika ghaisha da Sardauna sai Allah Su Ahmed bandar Najib yakub hadeem duk atsaitsaye suke hankalinsu atashe Daddy ya kalli mahabeer da yayi wani iri dashi”inaso kubarsu su sha’aninsu saboda khadija idan taji akwai matsala insha Allah zai farka lfy kubari muga farkawarsa kawu Saminu yace”Allah ya tashi kafadunsa ismagal yace” Amin awa daya cur Dr Nabeel yayi akan Sardauna cikin ikon Allah ya farfado cikin haiyacinsa Allurai ya hada ya saka masa drip

da idanu Sardauna kebin Nabeel kusan sa ya zauna ya kamo hannusa”don girman Allah doctor meye ya hadasa maka ciwon zuciya wlh Allah kakusa kaiwa, matakin karshe zuciyarka dab take dabugawa kayi kokari kabata abinda takeso wlh nayi mutikar tsorata kuma nayi mutikar mamaki da ka farka cikin Haiyacinka saboda nide tare nake dakai banga wani Abu yana damunka ba karshema yau ranar farin cikine to meye kake mugun so da yakusa ajalinka to agaskiya ka kiyaye kacire damuwa kuma kayi kokarin mallakar wannan abun bari na kirawo su Daddy namusu bayani domun agagauta bakashi ya mike da sauri Sardauna ya rike hannusa cikin dakiya da, nuna jarumta yace” Dr zauna muyi magana zama Dr Nabeel yayi Sardauna yace” don Allah karka fadima kowa cewar inada ciwon zuciya Amana kuma abunda kake cewa inaso wannan duk babu shi ya kare saboda ta mutu bata duniya kuma in Allah yayarda zan cireta araina daga yanzu maganar da nakema ta haramanta agareni na dauketa amtsayin gawa aguna wlh bazan sake mata kallon wacce naso ba har abdan dan ta haramta agareni saboda inada mugun kishi bazan tab’a son abin wani ba wlh na shafe babinta arayuwata ” Dr wacece hannu ya daga masa”ba damuwarka bace ni bana magana biyu tunda nace banaso banaso don haka kacewa su Daddy yunwa ce ta jiri ya kwasheni na fadi jini kuwa kace habone nayi dama yunwa nasa haka banaso hankalinsu ya tashi zanyi kokari aje dinner dani zuwa anjima “zaka iya kuwa Dr? Murmushi Sardauna yayi” wlh zan iya insha Allah yanzu kawomun maguguna

Nasha masu saka kwarin jiki mik’ewa, Dr Nabeel yayi ya fito su Daddy na tsaye suka taresa kowa tambayarsa yake murmushi yayi” Daddy Alhmdllh kawai yunwace tasa da yaji rana ya fada kuma kasan tanasa habo Nuhu yace”kai haba jinin fa daga bakinsa ya fito da sauri nabeel yace” eh anayin haka muje kuga ya tashi lfy drip ne na saka masa rigai rigai suka, Nufi dakin yana kwance yanajin sun shigo ya bude idanu yana musu murmushi Mahabeer ya rumgumeshi “sannu Dr wlh naji tsoro sosai ashe yunwace Daddy ma rumgumeshi yayi Nuhu namasa sannu kawu Saminu yace”Faisal kabar zama da yunwa kaga yada na tsorata kuwa Ahmed idanu ya zumaba Sardauna sam bai gamsuba yasan akwai matsala Sardauna ne zai hana afada musu Dr Nabeel yaje ya hado maguguna da abunci mairai da lfy Dole Sardauna ya saki jiki yaci suna hira da yan uwansa da aboka’sa da iyayansa yasha magani sukaci gaba da hirasu cikin ikon Allah zuwa la’asar yaji dadin jikinsa sosai Kiran sallah da akayine su Daddy suka tafi suyi sallah suzo su a tafi dukansu suka fice Ahmed kadai ya tsaya drip din jikinsa ya cire yaje ya dauro alwalla Ahmed ya kallesa” tsakaninka da Allah me yake damunka wlh babu wata yunwa murmushi Sardauna yayi “wlh abonkina banida matsala nima haka naga na fadi Dr yace yunwace ya fada yana hawa saman darduma ya tayar da sallah Dole Ahmed yaje ya dauro alwalla yayi sallah shima suna gamawa su Daddy suka shigo harda Dr Nabeel ya sake duba Sardauna saboda har yanzu baidawo normal ba dande ya matsa ya tafine

Dole ya sallamesu suka tafi gida domun shirin zuwa dinner dan bayaso ya batamusu jin dadinsu barinma yada yaga mahabeer na dauki haka suka shige motocinsu suka nufi gida can gida kuwa anci ansha ancashe almajiraima yau sunsa anyi bikin yan gata zee baby anyi rawa har angaji yanzuma suna uwar daka ana shiryata zuwa dinner dan Sardauna yasa mahabeer yace ya kira amare su shirya ummi Raiyan ce da kanta ta carcada ma zee kwalliya ta kece raini wani ubansu material ne bleu colour ta saka Wanda ya fito da asalin kyanta ya amshi fatarta dinkine yayi mugun amsarta doguwar rigace wacce bayan tayi tsini ta saki harshe hannu dogone kai fadin yada dinkin ya tsaru da kwalliyar bata lokacine mekaratu dedeta da kanka ummi ta fito da yarta babu karya tasha sarkar zinare wuya da hannuwa ghaisha ce ta shigo wani irin dadi takeji yada taga zee ta dawo cicakar mace rumgumeta tayi tana dariya”momy sarauniyar mata dariya karfin hali tayi dan tunda taji an d’aura mata aure gabanta ya tsananta faduwa sai Addu’a takeyi su hafeeza ne suka shigo sun saka ankon material d’insu mai shegen kyau “ghaisha ki bamu Aron surukar taki mana ga angwaye can sun fito wlh yaya mahabeer ya hadu ba karya amma yaya Sardauna ya fishi haduwa gasucan sun tafi goruba road shida abokansa daukan Aunty Nisha zee gabanta ne yayi mugun faduwa kirjinta ta dafe ta saita nutsuwarta ghaisha tace”nima shine nazo kiranta hafeeza ai na rigaki ganin kwalliyar yarana, saida, sukazo NASA musu albarka duk fah sun tafi maza muje ni zan rakaki har mota ummi dariya tayi ta rike da jakar zee wacce jikinta yayi sanyi binsu kawai take amma hankalinta na gun Sardauna so take ta gansa ko taji sanyi can harabar gida motocine biyar suka rage ta ango da amarya sai abokansa Dr Sardauna ko shima da tawagarsa, sun tafi gidansu Nisha suna isa bakin mota ghaisha ta bude mata mota ta shiga mahabeer na zaune ghaisha ta duko ta bata Jakarta “ga Amana nan dan kirki dariya mahabeer yayi motar ta rufo musu su hafeeza na motar abokan ango get aka bude musu motocin suka bar gidan suka nufi *Makera hotel* zee tunda ta shigo batacema mahabeer kalaba shiko tunda yaganta ya gigice ya dimauce kanta ta had’e da gwiwa tanajin kunci batasan ko na menene ba mahabeer ya sanya hannuwansa ya janyota jikinsa” my zeena matata meke damunki murmushi na kakalo na kallesa na shagwab’e na boye kaina kirjinsa ” my zeena yau zamu kwana guri daya kina farin ciki ya fada yana shafata kai na daga masa na rumgumesa gam matseni yayi yana sabke ajiyar zuciya ya dago kaina ya tallaboni kawai sai jin bakinsa nayi anawa yana tsotsa cikin zafi zafi idanu na zuba masa sam ban hanashiba saide mamaki nake sam babu wani tests d’in yawu lami salam babu sweet irin na Sardauna ni banajin wani yanayi bakina na zare ya kara rikoni ya had’e bakinmu barinsa nayi yaci GABA da tsotsa idona na rufe sai nakeji kamar madacine yawunsa shiyasa sam banyi kokarin tayasa ba har muka iso gun dinner tsayuwar motar da najine yasa na bude idanu har yanzu bakina yake tsotsa ya zura hannusa cikin rigata yana murzamu boobs dina wani zafima nakeji bakina na zare anashi ” my heart munzu kayi hakuri har muje gidanmu ko? na fada cikin sakin fuska yaji dadin maganata saida ya kara mulmulamun nippel ya ciro hannusa daga rigata ya gyramun wuyan rigar motar aka bude mana muka fito

Masha Allah tundaga harabar hotel din kake jiyo kida wasu yan mata biyone dama da hagun suke watsama mahabeer da zee flower masu kyau suna rike da hannun juna har cikin hall din kida ketashi hall d’in shake yake da jama’a komai atsare abin gwanin ban burgewa, su maijidda zainab Aunty maryama sai kai komo akeyi ana tarbar baki MC yace” dan Allah ku tafa musu mai sa’a ya kwashe balarabiya ai kuwa ihuu hall d’in ya dauka ana musu tafi nan take aka saki wakar larabci wasu manyan kujerune masu kyau da tsari hadeem ya kaisu suka zauna su Sardauna ake jira afara shagali zee idanu kawai take rabawa inda zataga Sardauna bangaran Sardauna ko lokacin da suka tafi gidansu Nisha ba’a gama shiryataba jira sukayi har aka gama Sardauna ne na hango cikin wani irin mahaukacin boyel mai masifar kyau da tsada bakine ya amshi fatarsa wlh idan ka gansa bazakace yanada laruraba dan ya boye damuwarsa waya yake da wani abokinsa Nura na Abuja yana bashi hakuri akan rashin zuwa bikinsa motar ce aka budewa Nisha ta shigo ta had’e cikin irin material din zee baby ita Riga da siket ne tayi kyau mutika tasha meke-up da sallama ta shigo sallama sukayi ya kashe Kiran ya amsa mata zama tayi cike da jin kunya ta gaishesa murmushi yayi” lfy lau Aisha barka ko kanta ta sunne cikin kunya “Nisha kunyata kike ko? kai tadaga Alamar eh murmushi yasaki ya dauki wayarsa yana dannawa har suka ISO makera hotel saida motar ta tsaya yasa tattausan hannusa ya dagota kallonsa tayi ya sakar mata murmushi “amarya mun isofa ya fada yana gyara mata zaman daurin dankwalinta motar aka bude musu ” Aisha Oya muje ahankali ta ta fito shima ya fito ya kama hannuta su Ahmed na biye dasu wannan yan mata suka rika watsa musu flower da turare har cikin hall din Wanda yaci damgam da jama’a kida kawa ke tashi suna shiga MC yace” dan Allah ku tafa musu ga Wanda Muke jira sunzo aikuwa guri ya kafre da raf raf raf ana ihuu kawayan Nisha sai yauki ake ana bude hanci gun zamansu suka nufa wasu hadadun kujerune sai lokacin zee taga Sardauna jikinta gabaki daya ya fara kerrrma shi dama koda wasa bai yarda ya kalli barin suba har suka zauna inda aka tanadar musu dab da dab suke ganin ba b’arin zee yakeba Sardauna ya dagawa mahabeer hannu dariya ya masa “ango sannu da isowa murmushi ya sakar masa Nisha ta kalli Sardauna ” Yayamu zan gaishe da my dear “ok Aisha kije mana cikin farin cikin ta Mike taje ta rumgume zee suka gaisa itama boye damuwarta tayi suka gaisa ta koma, gunta, ta zauna Kiran Sardauna akayi awaya, hayaniya tayi yawa Dole ya, Mike ya ya nufi kofar fita zee wayarta ta ciro tana dannawa dan samu nutsuwa kallon mahabeer tayi zatayi magana ta hango Sardauna yafice “my heart zan zagaya toilet ” muje to” ni kunya nakeji bari nayi na dawo murmushi ya sakar mata” to kiyi maza, mik’ewa tayi ta sabko ta fara ratse mutane har ta fito harabar hotel din tana dubé dubé amma bata gansa ba baya ta zaga, gun wasu fararan kujeru ta zauna ta gama kanta da gwiwa ta fashe da kuka, kamar a mafarki naji muryasa yana waya yana, cewa” wlh karku damu ai komai sai da lokaci Nura ma yanzu ya kirani wani irin farin cikine ya ziyarci zuciyata da gudu na nufi gunsa yana kallon gabas cikin sassarfa na fada jikinsa na rumgumeshi ta baya na saki kuka mai ciwo” wayyo Yayana Sardauna kayi hakuri da abun da nama meyasa kadaina kirana kasan halin da na shiga Sardauna kayi hakuri kuma ina tayaka murna auranka Allah ya Baku zaman lfy Yayana Sardauna duk na damu da Rashinka bansan daliliba Yayana Sardauna zanyi missing din fadamun da yawunka mai dadi Yayana wlh dazu da my heart ya tsotsi bakina banji dadiba babu tests amma ba komai zan saba Yayana Allah yasa ka Dauwama cikin jin dadin rayuwa da kwanciyar hankali inama fatan Alkhairi nima kamun Addu’a na fada cikin shashekar kuka ilahirin jikin Sardauna karkarwa yake daket cikin fusgo numfashi ya furta ” Auzubillahi minal shaidanir Rajiim……….✍🏻

Leave your vote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like
INAYAH
Read More

INAYAH 27

Advertisement [10/26, 8:44 PM] Sweet sis: *_27_* *_Arewabooks@Mamuhgee_* Kasa riqe hawayenta tayi suka gangaro Mata ta juya a…
Read More

Lu’u Lu’u 41

Advertisement Bismillahir rahamanir rahim_ *41*   Babban teburin falon b’angaren sarauniya Juman aka zauna cin abinci, wanda sarauniyar…
Read More

TARTSATSI 31

Advertisement *Page 31* ********************** Fad’uwar salma, yayi daidai da fitowar Hafsa daga gida, da gudu ta k’araso wurinta,…
INAYAH
Read More

INAYAH 47

Advertisement 47_* *_Arewabooks@Mamuhgee_* Firfito da idanuwa Haj umma tayi tana dauke kanta daga kallonsu batareda tasan tayi hakan…