Zee Baby Book 1 Page 33

Advertisement

*👉🏻33*

….da Sauri ya janyeta daga jikinsa ya matsa gefe yana murmushi ya tsinke kiran yace”haba my kanwata to meye na kukan yau ai ranar farin cikine gaskiya zamu bata idan kina kuka fah sautin kukan ta Kara ta nufi gunsa ta rumgumeshi dariya yayi. ya matsa gefe yana daga mata hannu”zee baby tsaya kiji mana kefa ba jahila bace hakan babu kyau ita ko aka bata damuba burinta kawai tajita jikinsa ganin idan bai dauki matakiba bazata daina binsaba tana kuka kuma rumgumarsa zatayi tsayawa yayi had’e face “dallah malama tsaya wlh kika kuskura kika iso nan zan tataka ki ki tsaya muyi sallama kuma ki hadiye kukan maza ke bakida aiki sai kuka haba zainab yanzu fah kin girma nauyi babba ya hau kanki kin fita Layin yara duk nasan yarinta na damunki yi shiru maza bar kukan tsit tayi ta hadiye kukan ta tsaya nesa dashi tana sabke ajiyar zuciya tana kallonsa “Yayana nayi shiru karkayi fushi kaji murmushi ya sakar mata yauwa Kanwas kusanta ya tsaya ya beka mata handkerchief ta kallesa kai ya daga mata yana murmushi baki ta turo cikin shagwaba tayi magana” Allah Yayana ka sauyamun ni nakiya kai zaka shanyemu da bakinka bazan goge da handkerchief ba” yi hakuri ki amsa ai babu kyau yanzu kin zama matar Yayana amshi maza ya fada babu wasa Dole na amasa na goge wani irin kamshi ke tashi jikin handkerchief din na damkeshi ahannuna gam Yayana na goge” gud kanwata Allah Yabaku zaman lfy ki kasance mai biyayya karki masa rashin kunya kimasa duk abinda yakeso kinji Allah yasama auranku albarka ya barku tare Allah ya baki rayuwa mai tsayi da anfani ubangiji ya jib’anci Alamuranki Allah ya dauwamar dake cikin farin cikin duniya da kiyama kanwata maza to jeki na miki Addu’a jinayi ina farin ciki banida damuwa “amin Yayana Nagode ” yauwa to maza jeki Ana jiranki da gudu na tafi ina waiwayansa fuskarsa dauke da murmushi har na bacewa ganinsa tana karya kwana Sardauna ya duke

yana dafe da saitin zuciyarsa yana tari tin karfinsa jini ke fita kadan kadan har tarin ya lafa ya Mike ya goge bakinsa da handkerchief ya saita nutsuwarsa ya nufo gun taron fuskarsa asake ya shiga hall din zee sai hira takema mahbeer yana dariya tana ganin Sardauna ya shigo gabanta ya fadi sai take ganin kamar bashida lfy zama yayi yana kallon Nisha yana sakin murmushi “Nishana najima ko? “Yayamu baka jimaba kai zee ta kauda zuciyarta na mata kuna guri ya Kara ciki kawayen amarya Nisha Ana fili sai cashewa sukeyi Mc yace” to muyi abinda ya kawomu Ahmed ne ya Mike ya bada tarihin Ango Sardauna wani abun atafa wani ayi dariya Nisha kanta saida tayi dariya gurin da Ahmed yace Sardauna na tsoron tsawa da cida hall kowa ya dara shi kansa dariya yayi intisar ta Mike da kwalliya ta kece raini ta hadu iya haduwa diyar kawu Saminu itace ta bada tarihin Nisha raf raf raf aka dauki zee ma saida ta dara wai bera da mage sune tafi tsoro arayuwarta da mutum mai tsama Hadeem kuwa tarihin Mahbeer ya bada nanma ansha dariya sai Hafeeza ta bada tarihin zeey baby wai jama’a har rike ciki sukeyi masha Allah abin gwanin burgewa Mc yace suzo su yanka cake cikin nustuwa kowa ya kama hannun matarsa suka sabko cake din ya hadu sunayen amarya da angone da pic d’insu abun gwanin burgewa jama’a sun kewayesu Nisha ta, fara yankowa Sardauna yayi mata tsayi sosai cak ya dagata, tasaka masa, abaki aikuwa ihu da tafi zee idanunta ta rufe ta boye bayan mahabeer Sardauna ya yanko yaba Nisha aka tafa musu aka saki kida Maijidda da maryama suka jasu filin rawa Mahabeer ya yanko yaba zee ta amsa gun da ya bata mata baki ya duko ya lashe ya rumgumeta gam sai ihu ake ahaka tana rumgume jikinsa ta yanko ta bashi wani katone ta tura masa, duka sai dariya akeyi

su zainab da Salma suka jasu filin rawa jama’a kuwa, sai ciye ciye da tande tande akeyi acikin nutsuwa Sardauna ya rike k’ugun Nisha yana juyata su Ahmed sai barin kudi suke masa bandar ya bude bakin aljihu Nisha ko kunya ta cikata Dole ta manne jikin Sardauna ta boye kanta kirjinsa Nadiya kawar Nisha salon yayi mugun burgeta sai liki take musu tana jinjinawa, Nisha samun gwarzon Namiji irin Sardauna na mahabeer rike yake da zeey baby sai juyi suke zee sam bata haiyacinta bakin cikin yada Sardauna ya shigar da Nisha jikinsa yana juyi da itane ya daga mata hankali sai hawaye take gogewa da handkerchief kamshinsa na shigarta haka dangi su baibayesu ana watsa musu kudi su tuwusai da minata sai rawa suke dan dinner din Nigeria ya burgesu sai suka gaji dan kansu kowa ya koma mazauninsa aka ci GABA da gudanar da taro jama’a sai kara bankadowa suke su hafeeza girjin biki yau duk inda Ta wulga idanun Ahmed kanta bai taba zaton yarinyar haka Takeda tsariba yakub ko abokin Sardauna Wanda yazo daga, kano idanunsa kan intisar bandar ma yarinyar Ta tafi da imaninsa sosai saide yasan ba halin hakan masha Allah dinner yayi kyau sosai sai karfe bakwai aka tashi Sardauna ya saki ransa ya barwa Allah ikonsa yasan bawa baya wuce kaddarasa zee daurewa tayi ta saki ranta amma

Rumgumar da Sardauna yama Nisha da yada yake juyata filin taron,abin na ranata ta basar tunda batada hujja Sardauna na rike da hannu Nisha har gindin mota su Ahmed na biye dashi sai shishigema hafeeza yake motar aka bude musu suka shiga aka rufe musu Ahmed motarsu yaja hafeeza bandar na masa tsiya yakub ko yana tare da intisar saide bai samu yanda yakeso ba dan ita mutum dayane azuciyarta batajin zata daina sonsa har tabar duniya yanzuma dariya kawai take saboda Nisha ta wuce taki zuwa auranta direba yaja motar su Sardauna suka bar hotel d’in Nisha duk jikinta yayi sanyi tsoron Sardauna yashigeta yada Nadiya ta rika cemata wannan mijin bata taga yau bazai saurara mataba gashi gabjeje zaiyi kuzari gun sarrafa mace kallonta Sardauna yayi” Nishana meyasa kika fiye sanyi aguna amma ai ba haka kikeba ya fada yana leken fuskarta murmushi tayi ta dago”Yayamun ba komai kawai gajiyar rawar da kayi danine murmushi yasaki ya dora kanta cinyarsa ” Ok to shikenan zan miki tausa dariya tayi ta sunne kanta acinyarsa gabanta na bugawa shiru yayi bai sake magana ya dauki wayarsa yana latsawa dan har yagaji da amsa kira, tsayuwar mota yaji kawai a kofar gidansu Nisha dagota yayi ya rufa mata dan kwalinta “Oya shiga gida a shiryamun ke sai kinzo idanu ta rika zarowa dariya ta bashi ya kanne ya bude mata motar ta fita tana daga masa hannu kai ya girgiza shima ya daga mata direba yaja motar suka tafi bangaran zee da mahabeer suna cikin mota direba na tukasu tayi lamo jikin mahabeer sai hawaye take ya rasa mai zai mata dagota yayi” zee menene sam yau naga kamar bakya cikin farin ciki ko bakida lfy ne Ahkuya d’inkine fah ya zama mijinki amma kike kuka cikin shashekar kuka tace”my heart farin cikine nakeyi kuma sai nakejin kamar na rasa wani Abu mai mahimmancin arayuwata amma wlh bansan meye ba ta fada tana kuka mai cin rai tausayi ta bashi dan ya lura kwana biyu bata cikin nutsuwarta hawayen fuskarta yake tsotsewa yana buga bayanta cikin sigar lallashi amma bata kyaleba Dole ya tallabo kanta ya had’e bakinsu yana tsotsa idanu ta rumtse sam bataso dolene yasa take barinsa shiru tayi ta lafe jikinsa yana tsotsar bakinta kamar zai cinyen mata baki yana cikin tsotsar yaji wani Abu kamar kibiya aharshensa sakin bakinta yayi da sauri yana kallonta hajijiya tana daukarsa idanu ta bude tana kallonsa “Ya mahabeer menene ta rikeshi” kinfi kowa sani idan bakyaso na tsotsi bakinki sai ki fada amma akan me zaki cijeni ya fada yana zaro handkerchief ya zubo wani irin jini bakikirin idanu zee ta zaro”wlh ban cijeka saboda me zan cijeka ta fada tana kuka bakinsa ya goge bai cemata komaiba har tagaji da kukanta tayi shiru ta rumgumesa har suka ISO gida direba na tsayawa ya janyeta jikinsa ya bude mota “jeki kallonsa tayi taga duk ya canza “my heart kayi hakuri kaji murmushi ya sakar mata itama murmushi tayi ta sabko ya bata Jakarta ta nufi gida shima fitowa yayi ya nufi part d’insu aparlo ya isko su Sardauna ya tatara duk wani Abu mai mahimmanci Najib na jida zaikai can gidansa su Ahmed sukace” yayamu sai yanzu aka ISO dariya yayi ” wlh kuwa Sardauna yace”bro kako maida kayanka ya fada yana murmushi kansa mahbeer ya shafa” wlh Dr namu har kasa naji kunya ai tun shekaran jiya nakai Hadeema yakai masa dukan wasa dariya Sardauna yayi “bro banga laifinka ba wlh Nina rashin lokacine kullum ina hospital kanaga kwananan har tsakiyar dare sai an kirani yanzu sai azo ama amare shiri dariya mahbeer yayi ya nufi bedroom d’insa bangaran zee baby tana shiga yan uwa aka mata caa Daddah tace “ja’ira amaraya ta rumgumeta “dariya zee tayi ghaisha tace da tuwasai da Minata
suje suyi mata wankan maganinan Daddah tace”ita zata mata dariya sukayi Dole suka bar Daddah ta nufi bedroom da ita ta cire kayanta suka shiga bathroom

ta wanke tas da ruwan magani yaji uban turare sai sheki da kyalli take da uban kamshi suka fito ummi ce ta goge yarta ya shafeta da maiyuka masu taushi ta tsatsara mata kwalliya ta kece raini wata arninyar doguwar rigace mai masifar kyau pink colour saide batada hannuwa ta saka mata ta nadeta da lufaya tanaso tayi mata al’adar larabawa amma bataso ace ta zage dayawa kan yarta fesheta tayi da turaruka masu kamshi ta zaunar da ita bakin gado hafeeza da zainab sai yabon kyaunta sukeyi bangaran Nisha tana shiga gida itama dangi sukabcaa akanta intisar da Nadiya na biye da ita itama wanketa akayi cikin ruwan turare sai kamahi da sheki take intisar ce ta cacada mata kwalliya itama lifayace aka nada Mata tayi masifar yin kyau zaune take bakin gado Nadiya sai kodata take intisar ta goge hawaye ta rumgume Nisha”yar uwata na tayaki murna kin samu cikar burinki ni nice nayi rashi Nisha ta kalleta” Ni intisar bansan inda kika dosaba wai waye kikeso hakane Dan Allah ki kasance mace mai kamun kai mutikar bashine ya ya furta miki soba to kiyi hakuri please yar uwata ta fada tana goge hawayen fuskarta” to shikenan nagode yar uwata zan daure ta fada tana dariya Nadiya tayi murmushi Dan ita tagano komai tun agon dinner hajiya fati ce ta shigo kanwar bashir” to amarya sai ki fito har Tara na dare tayi ga angwaye can sunzo daukar amaryarsu hannun Nisha ta kamo suka fito gaban umma hauwa’u ta Duke tana rusar kuka nasiya suka mata mai ratsa zuciya bashir ma ya shigo ya mata fada haka Nisha tana kuka aka fita da ita daga gidansu motocine har guda biyar na kece raini sukazo daukar Nisha tana kuka haka aka tafi da ita gidanta

Wanda yake unguwar Brahim estate suna isowa mai gadi ya wangame masu katon get d’in motocin suka shige kowa cewa yake masha Allah Nadiya tana jinjinawa wannan miji na Nisha samun kamarsa zaiyi wuya hajiya fati ta fito da Nisha tana rike da hannuta har kofar parlo face”Aisha yi bismillah ki shigo da kafar dama bismillah tayi ta shiga da kafar dama ita kanta Nisha tayi mutikar mamakin tsaruwar gidanta batasan abun yakai hakaba wani irin farin cikine ya ziyarci zuciyarta haka aka nufi bedroom dinta nan k’asa bakin gado ta zaunar da ita ta kara mata nasiya su intisar da Nadiya suka zauna hajiya fati da rakiya suka tafiyarsu Nadiya sai kodata takeyi suna dariya ita dai murmushi takeyi suna hira sama sama, har angwaye sukazo Sardauna ne ya shigo yace suzo fitowa sukayi akayi sayan baki cikin raha yakub sai shigewa intisar yakeyi itako tana shan kamshi Sardauna na Lure dasu sai murmushi yake su Ahmed bayan sayan baki ya musu nasiya zaman aure shida, bandar haka sukaci GABA da hira har shadaya nadare suka tafi Sardauna ya bisu Nisha sai ita daya tana raraba, ido har Sardauna ya dawo Nisha na zaune ledar kajin ya bude ya zauna ” zo maza naciyar dake cikin kunya ta matsa shine ya rika bata tanaci kadan taci bai takurata ba yaci iya cinsa yasha lemo yaje yasha magugunansa na ciwon zuciya harda na zazzabin da yakeji na shirin rufeshi yace “to tashi muje mukwanta nagaji bacci nakeji mik’ewa tayi suka, shiga bedroom d’insa yajata Dole ta bishi wanka yayo ya shirya cikin kayan bacci Riga da wando dogaye lufayar ya cire mata ya barta da doguwar rigar ” Oya bacci ya fada yana kwantar da ita saman makeken Royal bed dinsa Wanda yaji lafiyayar shmfida shima ya hauro saman bed ya kashe wutar dakin jikinta sai rawa yake yada taga girman Sardauna cikin kayan bacci rumgumota yayi yasata cikin jikinsa ya jamusu blanket ahankali ya kira sunanta” Aisha na miki tausa ko zakiyi bacci ahaka kuma idan akawai abinda kikeso karkiji shaka fadi zan miki cikin nutsuwa kinji cikin rawar baki tace “wlh…ba…na..son…kome..muyi bacci siririyar dariya yayi ya kara rumgumeta gam” gud Nisha nagode Addu’ar bacci ya karantu ya tofesu Nisha luf tayi jikin Sardauna tana shakar daddadan kamshinsa har barci ya dauketa shima baccin ya kwashesa bangaran zee baby da akazo daukarta daket aka banbareta jikin ummi zainab kuka ummi Raiyan kuka ghaisha ma kuka takeyi sun rumgumeta gam basuda niyar sakinta sai Daddah ta musu fada ta banbare zee daga jikinsu Aunty maryam da tuwusai suka fice da ita tana Kiran umminta da ghaisha tana kuka haka suka fice da ita suka nufi mota Daddy kansa yarinya tausayi take bashi ya rasa dalili mahaifinta ya tuno ya rika zubar da hawaye har gindin motar yaje ya lallasheta ya mata nasiya ta dan tsagaita kukan aka shigar da ita mota sai gidanta Wanda yake unguwar Brahim estate Wanda yake jere da gidan Sardauna lallashinta suke har sukazo gidan motar isa kofar get aka bude musu get suka shige masha Allah gidan zee ya hadu ba karya motar na tsayawa tuwusai ta fito da ita tana rike da hannuta har kofar parlo ita da maryam”ki shiga da kafar dama kiyi bismillah tayi yanda sukace suka shigo cikin hadadan parlonta mai kyau da tsari bedroom dinta suka nufa bakin tamfatsetsan gadonta ta zaunar da ita fada suka mata sosai da Nasiya suka mata sallama suka tafi hafeeza da Haulat kade aka bari zee kwanciya tayi suna tsokanarta shiru tamusu barci ya dauketa mahabeer ya shigo har ankai su hafeeza gida tashinta yayi ” zee babyna bacci tashi kici wani Abu dare fa yayi shabiyu idanu na zaro cike da mamaki nace”Ya mahabeer shabiyu meyasa su hafeeza suka tafi basu tasheniba murmushi yayi ya sunkuya ya ciremun lufayar ya barini da doguwar rigar ” wow my zee babyna ya daukeni cak ya nufi parlo dani ya rumgumeni yana bani naman kaza abaki inaci shima yanaci har na koshi ya bani drinks nasha” wayyo my heart zanyi amai dariya yayi ” Sorry my zeena hannuna yaja muka nufi kitchen ya wanke hannusa yazo ya kwashe kayan yakai kitchen ya dawo muka nufi bedroom “babyna zaki sake wanka “ni bazan sakeba haka zan kwanta murmushi yayi yaje yayi wanka ya fito” jeki kiyi alwalla kizo mik’ewa nayi naje nayi na dawo ya shimfida darduma ya saka jallabiya lifaya na d’aura ya jamu sallah raka’a biyu suna gamawa ya kama kanta yamata Addu’a ya mata tambayoyi akan Addini yaji amsa fiye da tunaninsa kayan bacci yasa itama ya saka mata suka kwanta ya rumgumoni jikinsa inaji yana murzata da matsata sai hawaye nake sam banajin dadi fashe masa nayi da kuka” My heart please kamun yada zanji dadi wlh ni banajin wani dadi ka murzamun ahankali zafi nonona kemun salo ya sauya yana shafa ahankali yana tsotsar danya duk ya gigice sai nishi yakemun kuka nasake samasa amma bai sauraramun ba Dole na hakura na sakar masa jiki yana murzata abin mamaki ko da wasa bai tsotsi bakina ba shafatace yake da murza Brest DINA duk ya susuce sai sambatu yake pant ya ciremun shima yacire NASA yana Addu’ar saduwa da iyali jikina ya dauki rawa na fara turesa ina dukanka zai tura hannusa gabana wani irin kara mukaji na bugashi da bango kansa ya bugu ya fado daga saman gadon arikici na fashe da kuka nayi kansa ina kiransa mik’ewa yayi goshinsa na fitar da jini ya watsamun wani mugun kallo……… ✍🏻

 

Mmn Fareesa ce😘

Leave your vote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like
INAYAH
Read More

INAYAH 30

Advertisement 30_* *_Arewabooks@Mamuhgee_* Kusan da yawan jama’ar gurin Basu fahimci wane ABDULMAJEED din ake nufiba sai Amin kawai…
NAWA BANGAREN
Read More

NAWA BANGAREN 16

Advertisement €pisode 16…………….. Da azama ya Nufo Naheela , yayinda ya ɗaga takobinshi sama, yana isowa ya rafka…
INAYAH
Read More

INAYAH 29

Advertisement _29_* *_Arewabooks@Mamuhgee_* Qarfe goma da minti arbain su Umma yaganah da Inayah suka fito tana shirye cikin…