Zee Baby Book 1 Page 34&35

Advertisement

page biyune na hada muku **

….”duk yada yake hararata Sam ban damuba na nufesa ina kuka “Ya mahbeer ya ka fado kai daya cikin fadan da bansan sa dashi yace” dallah karki rainamun wayo ki hankadani na fadi amma kike tambaya na fado rainane ya baci Dan na tsani kwab’a shiyasa na tsaya ban karasaba wajansa na nufi bathroom nayi fitsari na wanko fuskata na fito baya dakin baki na tab’e na haye saman bed nayi kwanciyata naja blanket Dan bacci nakeji Sardauna ne ya fadomun arai daide wannan lokacin yake kirana nayi ta zuba masa shagwaba kukane ya kufcemun ina cikin kukan mahbeer ya dawo dakin bed din ya hayo inaji ya kashe wutar dakin yanamun magana nayi banza dashi rumgumoni yayi na fara dukansa”dallah malam bayan kacimun fuska zakazo kana lallashina matseni yayi gam “yi hakuri my zeena wlh kece fah kika batamun rai banza nayi dashi yagaji da lallashina har nayi shiru ya lulubemu da blanket amma fur naki ko da wasa ya matsani Dole ya hakura ahaka ina manne ajikinsa har bacci ya daukeni mahbeer Addu’ar bacci ya tofesu ya matseta gam jikinsa turesa tayi bayada baiba ya rumgumeta abun ya faskara gashi kuma bacci take Dole ya zubawa Sarautar Allah idanu suna nesa da juna haka bacci ya daukesa Asubah ta gari,

✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨

Washe gari wani ikon Allah mahbeer na farkawa da Asubah ya farka da muguwar sha’awar zee Dan ya dauki niyar sai ya kusanceta zaiyi sallah yana fara romance dinta ta farka tana ihu dukansa take dayago amma bai sauraramata ba yana cire wandonsa mazakuntarsa ta daina aiki tayi lagwa yawa lagwamin fitila yaji bayajin sha’awarta ko daya Sam ma zee ta fice ransa babu wacce yake gani sai khalisat yana tunata mazakuntarsa take mikewa zuwat sakinta yayi ya Mike ya shiga bathroom yayi wanka ya tafi masallaci zee mik’ewa tayi ta shiga bathroom ta dauro alwalla Dan bataji komaiba duk matsar da ya mata tafito tayi sallah
tana gamawa taje ta murzawa kofar key tazo ta kwanta wayarta ta dauka takira Sardauna lokacin ya dawo daga masallaci kenan ya kwanta yana rumgume da Nisha yaga wayarsa na ringing yaga zee ce gabansa yayi mugun faduwa ahankali ya furta “aikin gama ya gama ko me zan mata tsaki yaja yaki dagawa saida takira sau uku ya daga ya Kara akunnesa” Zainab
wai lfy kike kirana da sasafe fashewa tayi da kuka”yayana kaga wlh tun jiya yaya mahbeer yake azabtar dani gashi bayamu wani tatalina sai azaba yake ganamun kuma baya sakarmun fuska wayyo kazo kakaini gidanka ina cikin damuwa da Sauri ya Mike zaune ya dafe saitin zuciyarsa yana tari ya saita nutsuwarsa”kiyi hakuri zan masa magana kinji ita rayuwa ba koda yaushe ake jin dadiba kibar kukan komai zai wuce kanwata shiru tayi tana sauraransa har ya gama mata nasiya tana sabke ajiyar zuciya”to Yayana nagode sai anjima kayi hakuri na tasheku kitt

Ta kashe kiran Sardauna tari yakeyi sosai Nisha da barci ya dauketa taji tarin Sardauna da Sauri ta tashi ta rikeshi”Yaya sannu rumgumeta yayi yana tarin bayansa take bugawa har ya lafa ta janye jikinta ta sabko ta nufi fridge ta bude ta dauko masa robar ruwa da Sauri ta hauro gadon ta bude ta kafa masa robar ruwan sosai yasha ya cire bakinsa yana maida numfashi ” thanks Nisha gora ruwan ta ajiye “Yaya kwanta ka huta murmushi yayi ya bata hannu” Oya zo mukwanta bata musaba ta matso ya janyota jikinsa suka kwanta ya rumgumeta ya jamusu lallausan bargo sosai ta shige jikinsa tana masa sannu murmushi yayi” Aisha muyi bacci mu more banajin komai fah fuskarsa ta shafo tayi shiru kara matseta yayi jikinsa cikin ikon Allah bacci ya daukesu kusan tare suna manne da juna, bangaran zee ko tunda taji muryar Sardauna ta samu nutsuwa tayi kwanciyarta ta handkerchief d’in da Sardauna ya bata a gun dinner tana shakar kamshinsa bacci ya dauketa koda Mahabeer ya dawo daga masallaci bai nemi zee baby ba bedroom d’insa ya nufa yayi kwanciyarsa yana juyi sai tunanin khalisat yake ita yake gani idanunsa haka yayi ta juyi har bacci ya daukesa

Karfe goma sha daya zee ta farka daga bacci ta Mike ta shiga bathroom tayi. wanka ta fito ta cacada kwalliya tasaka Riga da siket na less baki mai ratsin fari ta murza daurin dankwali tafesa turare ta bude kofar ta fito parlo “wow wannan hadaddan parlon nawane da gudu ta isa tana dariya ta fada saman kujera mik’ewa tayi taje ta kunna Tv cikinta ya murda yunwa aikuwa ta nufi d’akin mahabeer ta murda ta shiga yana cikin shiri kusansa ta tsaya” my heart yunwa nakeji baki ya tab’e ” ke baki iya gaisuwa bane? ” baki ta turo” to ina kwana ” banaso ai roka nayi kije kan dining an kawo abunci kallonsa nayi sama da k’asa cike da mamaki yada yake shan kamshi bai wani damu daniba ban sake magana ba na fice adakin na nufi kan dining na hada tea inasha yazo ya zauna ya hadawa kansa tea ko kallo bai isheniba naci farfesun kayan ciki na dawo parlo nayi zaune Kenan naji knocking naje na bude su hafeeza ne da haulat na rumgumesu ina dariya muka dawo parlo hafeeza tace” wow sister wlh kinyi kyau fah mahabeer ya ISO suka gaishesa ya amsa ya fice warsa hafeeza tace” ki rakashi mana zee tace” kuji yarinya da sa ido anki baza arakaba dariya sukayi zee ta saki jikinta suna hirasu ta duniya ko aka bata damuba dan tunda taji muryar Sardauna take cikin farin ciki da annashuwa

gidan Sardauna suna cikin bacci misalin karfe goma Kiran waya ya tasheshi idanusa ya bude ahankali ya sabkesu kan Nisha na manne dashi tana bacci hannu ya zaro ya janyo wayar yaga ghaisha ce picking yay ya kara akunnesa” hello momyna good morning dariya tayi daga can” morning Autana murmushi ya saki yana shafa kan Nisha” momyna nayi kewarki sosai”oh Sardauna tashi ka bude kofar parlo ga kayan breakfast nan so uku ana zuwa angaji da bugawa baku budeba asama kuke ko? ” momyna muna k’asa bari yanzu na fito dariya tayi ta tsinke Kiran murmushi yasaki ya ajiye wayar ya dago da Nisha ” oh Nisha amotsa mana idanu ta bude ta kallesa da sauri ta rufe idanunta ta boye kanta kirjinsa murmushi ya saki ya janyeta daga jikinsa, ya sabko ” to bara nazo nayi miki wanka da kaina sai naga iya kunya ai da, sauri ta Mike ta sabko ta shige bathroom da gudu ta rufe kai ya girgiza ya fice daga dakin yana fitowa ya nufi hanyar parlo ya murza key ya bude Najib ne da kulolin abunci cikin wani katon gwando hanya ya bashi” shigo shigowa yayi direct kan hadaddan dining table d’insu ya nufa ya jera Sardauna na kallonsa yana gamawa yace” bro ina kwana hararasa yayi ” banaso dariya Najib yayi ” to nide na tafi binsa yayi suka tafi ya rufo kofar yana shiga bedroom yaga wayam Nisha ta tsere dakinta, kai ya girgiza ya shiga bathroom ya watso ruwa ya fito daure da towel ya. goge jikinsa ya murza mai ya gyara gashin kansa Nisha ce ta shigo da sallama ta hade cikin shadda gizna ruwan toka dinkin doguwar Riga tayi kyau ganin Sardauna haka ya tsoratata da Sauri tayi baya dariya ta bashi ya kirata”Nisha zo mana ina zaki matsoraciya kece dai zaki daukeni ki gama kwana kwanarki bata sauraresa ba ta gudu parlo ta zauna saman lumtsuma lumtsuman kujerun parlon sai raraba idanu take dan mugun tsoron girman Sardauna take taya za’ace wannan garjejen katon ya hau samanta Sardauna dariya Nisha take bashi to ita nufita haka zasuyi ta zama kafada ya makale ya shirya cikin wani danyan boyel blue colour yayi masifar yin kyau mutika fitowa yayi

yana baza kamshi tana zaune aparlo gunta ya nufo kanta ak’as tace” Yayamu ina kwana ya jikin da fatan ka warke “Alhmdllh tashi muyi breakfast mik’ewa tayi suka nufi kan dining Neesha ce ta hada masu komai Sardauna tea ya sha yaci farfesun kadan Nisha ma bata wani abun kirkiba mik’ewa yayi yaje yasha magunguna ya fito lokacin Neesha na zaune “to zan leko gida nazo “to ka gaishemun dasu ghaisha da ummi “zasuji ko zakije kai ta girgiza dan tasan fada yayi murmushi yayi ya fice ta Mike ta kunna TV tana zaune sai ga su intisar haba tayi farin ciki sosai nan suka zube suna hira intisar tace” ya na ganki kamar ba’ayi komaiba” ke wlh bazan iyaba Nadiya tace”aikuwa da sauranki Tab intisar tace” wlh yau ki saki jiki kibasa hakkinsa yayamu abinso ga kowa kije kina manne manne aradu ya karo aure idanu Nisha ta zaro tuni kwalla ta cika mata ido ” wannan ai ba magana bace yaushe zakice haka ai bashida ra’ayin mace biyu kuma ni inajin sonsa bazan iya zama da wataba yaya Faisal nawane dariya sukayi ” to kibasa abunsa danme jiya da yacemiki idan kina bukata ki fada kikace bakiso ai dan ya gwada kine” to naji yau bazan bashi abunsa ba tunda ina hutun sallah yau da asubah na fara amma da na gama zan bashi abunsa bushewa sukayi da dariya suna bata shawarwari ta kulla da mijinta ai yanzu ba’a wasa da rike miji duk su basu aureba amma suna karanta litatafai yanda, zasu kula da mazajansu jikinta yayi sanyi ta kuma dauki nasiyarsu tace zata kula da yayanta insha Allah haka sukaci gaba da hirasu cikin farin ciki intisar tanaso tacema Neesha mahabeer takeso kuma bata cire ran samun saba amma tana shakka yada Neesha keson Zainab duk itama yar uwartace amma kishin son mahabeer ya rufe mata idanu bata kallon zee yar uwa burinta ta samu mahabeer dan tasan larabawa ba wani iya tatalin mijiba sukayi kuma lami garesu basu fiye dadiba niko nace Hamm intisar bakisan wacece zee baby ba

✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨

Bangaran mahabeer lokacin da ya fito daga gidansa direct gidansu Aunty amarya ya nufa dan jiyake idan baiga khalisat ba zuciyarsa zata buga lokacin da yaje mutane yagani akofar gidan azaune basufi su biyarba parking yayi ya fito ya nufi gunsu ya gaishesu yana tambaya ko lfy wani mai suna dauda yace”Alhaji abun babu dadin fadi mariya ce tayi mutuwar wulakanci tana ihu tana haushin kare ga wasu tsutsotsi na fita ajikinta har ranta ya fita kowa kin zuwa suturata yayi wai bata shuka alheriba aduniya muma dan natane bakin mu biyar Dinan mune muka kaita makwancinta mahabeer abun ya girgizashi mutika yace” Allahu Akbar Allah ya jikinta da rahma yanzu ina khalisat” wlh bamu saniba yau kwana biyu da gudu tace ita bazata iya da wari ba ta gudu gun dangin mahaifinta kansa mahabeer ya dafe” Ya Allah yanzu ina zan sameta suna cikin magana sukaga khalisat ta sabko cikin adedeta sawu tana kuka tarame tayi baki abin tausayi gunta mahabeer ya nufa da kallo ta bishi” khalisat Ashe Aunty ta rasu Allah ya jikinta dan Allah zaki yarda ki aureni da sauri

Advertisements

ta kallesa”ni kuma? ” eh ke idan kin amince ki ban amsa zan dawo idan zafin mutuwa ya sakeki dan ya barta ta shiga ciki tace” eh idan nasameka zan aura bani hanya na wuce cikin farin ciki ya matsa mata ta wuce ya nufi motarsa ya shiga yaja yana farin ciki tunda ya ganta hajiyarsa ke motsawa jiyake kamar ya fadamata atiti su dauda da kallo suka bishi har ya bacewa ganinsu khalisat na shiga ta zube gaban inna tana kuka “ai kinga irin rashin tarbiyar da kikaba yarki niko ta bani tata amma insha Allah ni bazan kasance hakaba yanzuma nasamu me sona idan iyayansa sun amunce zan auresa nayi rayuwa mai kyau da kallo suka bita da kallon mamaki inna kanta cike take da nadamar ruyawa da tayi abaya mahabeer daganan gidansu ya nufa a parlo ya isko su ghaisha da baki kusanta ya zauna yana gaishe da su minata da tuwusai ghaisha ta kallesa tana murmushi ta shafi kansa” mahabeer ina momyna ka baro mun ita murmushi yayi” tana gida ummi Raiyan taji dadin ganin mahabeer sai taga kamar zainab tagani shiko mahabeer abin aransa yanaso ya fadama ghaisha shifa yanzu khalisat yakeso zai aureta ya hadata da zee amma yayi shiru har su daidaita da khalisat shi yama Mance da mutuwar aunty amarya suna cikin hira Dr Sardauna ya shigo da sallama gun ummi Raiyan ya nufa ya zauna ya gaisheta kansa ta shafa tana murmushi “Faisal ina Aisha da fatan kun tashi lfy” Alhmdllh ummi dariya yan parlon suka musu ya Mike ya nufo gun ghaisha ya gaishe da bakin suna masa tsiya barin damarta ya zauna ya kwanto jikinta” mamana ina kwana dukansa tayi”ja’irin yaro yau kaban wahala kabar yar mutane da yunwa har goma dariya mahabeer yayi Sardauna ya dago da kansa” bro ina kwana” lfy ya kwanta murmushi ya saki baice komai ba ghaisha ta shafi kansa “Allah ya muku albarka ya shige muku gaba a alamuranku dariya sukayi suka amsa Amin suna rumgume da uwarsu kamar wasu jarirai ummi Raiyan saida taji hawaye yazo mata dama kewar zeey ta isheta haka sukaci GABA da hira ghaisha na musu nasiyar zama da mace sai hakuri tumba mahabeer saboda tasan yarinta na damun zee baby sai an hada da hkr

bangaransu zee baby haka suka wuni dasu hafeeza sunata shirmansu da rana ma ghaisha ta aika musu abunci batada wata damuwa saida akayi sallah magarib suka tafi zee taji babu dadi amma haka ta hakura taje tayi wanka tayi sallah bata fitoba saida akayi isha’i ta shirya cikin kananun kaya ta fito a parlo ta isko mahabeer ko kallo bai ishetaba ta koma can nesa dashi ta zauna murmushi ya Mike ya nufi gunta bai mata maganaba ya kamota” muje kici abunci dukansa tayi” sakeni banaci ko dolene janta yayi da karfi ta kurma ihu tana dukansa da yaki sakinta aikuwa ta lailayo wata uwar kunama jibgegiyarta ta saka masa akirjinsa abinka da karamar Riga tako manne ta harba masa cizo ba shiru ya sake yana ihu dariya zee take harda rike ciki “Allah ko gobe idan ka wulakantani haka zanma kwasheta yayi da mari saida ta fadi k’asa da kallo ta bishi tana dafe da fuskarta” nine kikewa cin fuska haka wlh sai na kara aure kwanan ki shirya mik’ewa tayi cikin masifa ta nufi gunsa tana dukansa da yago tana kuka” wlh bazan yardaba sai ka sakeni bazan zauna da kishiyaba yau gida zani mugu kawai janyeta yayi da gudu ya fice ya rufo kofar daga waje ta kari haukanta ta gaji dakinta ta tafi tashige ta rufo kofar tana kuka wayarta ta dauka ta kira Sardauna tana kuka amma akashe bata samesa ba haka taci kukanta tana Kiran Sardauna” Yayana Sardauna kazo ka fitar dani mahabeer baya sona kishiya zaimun haka tayi ta kukanta har bacci ya dauketa mahabeer ko yana fita gidan Sardauna ya shiga ya jashi suka tafi hospital yama masa, allura Sardauna kokarin kauda tunanin zee yayi cikin ransa dan yasan akwai abunda mahabeer yamata ta masa, kunama shiyasa ya cire layin da take samunsa saboda ba zai jure yawan kukantaba bayan sun dawo kowa ya shiga gidansa mahabeer bayan ya gama shirin kwanciya yaje dakin zee cikin sa’a ya murda kofar ta bude Ashe key d’in da ta murza bai shigaba kofar ya murzawa key ya ISO bakin gadon bacci take tausayi ta bashi gadon ya hauro ya rumgumeta ya jamusu blanket shi kome bayaji game da ita hajiyarsa bata aiki sam itako baccinta yayi nisa batasan ya rumgumeta ba yajima baiyi bacci ba yana tunanin khalisat Sardauna bayan zauwarsa sun jima aparlo kafin suje su kwanta yauma rumgume da juna suka kwana yaso ace tana sallah da ya kwanta da ita dan abukace yake mutika yau maganin sam bai masa aikiba haka yana juye juye har bacci ya kwashesa asuba ta gari

*********************************

bayan kwana bayar yau kwana su zee biyar da tarewa ita da mahabeer basu shiri babu yada baiyiba ya shawo kanta ta tubure masa tunda ya mareta yace zai kara aure ta fita sabgarsa abinda taga dama take agidan kuma bata yarda su kwana tare Dole yasamata idanu dan shakarta yake shekaran jiya iskarta ta tashi yaci bakar wuya kafin su kwanta saida Yakira Sardauna awaya yamasa magiyar duniya yazo amma fur yaki zuwa yace ya kara mata wayar akunnenta zai mata karatu aikuwa yana fara karatun suka haukace mahabeer saida suka masa, jina jina duk sun bubugeshi saida Sardauna yayi dagaske kamar zai fito ta wayar yana karatu da karfi dif suka kwanta ta zube jikin mahabeer sai bacci ya dauketa ya kaita dakinsa ya kwantar da ita ya rumgumeta to tun daga ranar bai sake takurata ba isakanci take masa iri iri kai ya kauda dan yasan fitinar dan yace zaiyi aurene dan kullum yana hanyar gidansu khalisat dashi ake amsar gaisuwa Daddy ya taba iskesa da yaje gaisuwa bisa Dole darajar yar da suka haifa tsuru tsuru mahabeer yayi shiko Daddy baisa, komai aransaba yasan shima darajar nanah yaje khalisat afarin ciki take ta matsu ayi sadakar bakwai mahabeer ya turo magabata inna ma taji dadi tace insha Allah sun tuba, bangaran Sardauna yayi tawakali ya watsar da lamarin zee ya rumgumi zabin Allah wato Nisha kwana biyu ya fara samun sauki babu tarin jini ya dake yasama zuciyarsa jarumta saide abukace yake sosai zee ko kullum sai tayi kuka rashin samu wayar Sardauna gashi mahabeer rufeta yake daga waje babu damar da zata fita wayarta babu lambubin kowa ciki batasan wa ya gogeba ta Sardauna ma dan akanta take gashi babu ta inda zata shiga gun Nisha bare suyi hira Nisha ma ta damu da rashin zee gashi Sardauna bashida niyar cemata taje itako tanajin yauninsa ta kasa tambayarsa kullum Nadiya da intisar sai sunzo gidan Nisha suna kara dorata ahanya yada zata samu Sardauna suna mamakin har yanzu da ko romance basu tab’a yiba duk sun dora laifin kan Neesha ta kuma gamsu tace zata gyara insha Allah,

Da misalalin karfe tara na dare Dr Sardauna ne akofar gidansa yana honr mai gadi ya bude masa get ya shigo cikin gidan a wata a wuleliyar mota rumfar ajiye motoci ya shige yayi parking ya fito ya rufe motar da leda ahannusa anutse yake takunsa mai cike da isa da takama yayi ya hade cikin kananun kaya kofar parlon ya tsaya naga ya saka key ya bude ya shigo ya maida ya rufe da sallama ya shigo Nisha na zaune da katon hijabi fitowarta kenan ta gama sallah isha dan dazu tayi wanka tarbasa tayi ta amshi ledar suka nufi kujerun parlon suka zauna ruwa ta tsiyaya masa ta bashi ya amsa ya kurba “Nisha dauko plate muci dadi murmushi tayi ta Mike ta nufi kitchen ta dauko plate zata zauna ya rukota ya cire mata hijab Riga da siket ne na atamfa “kin fara sallah ne? kai ta d’aga masa cikin jin kunya kusansa ya zaunar da ita ledar ta dauko ta sauye kajine dirka dirka har guda biyu “muci ko na baki abaki kai ta sada ya yaga ya fara ci cikin nutsuwa daurewa tayi tana ci ayangace shide cin abunsa yayi ya more yasha lemo ya Mike ya nufi bedroom d’insa da kallo ta bishi yada yake takunsa kade abun burgewane bata wani ci dayawaba ta kwashe takai kitchen sauran da basu ciba yasa a firji ta wanko hannuta ta nufi dakinta tayi shirin bacci dan yau baccine a idanunta kayan bacci ta saka Riga da wando tayi kwanciyrta tana mamakin yau Dr shi kadai zai kwana sai juyi take saboda ta saba da kwana ajikinsa duk batajin dadi begensa ya taso mata sai lumshe idanu take tayi nisa cikin tunani taji muryasa” Nisha tashi muyi sallah gabanta ya fadi ta Mike cikin sanyin jiki ta shiga. toilet ta dauro Alwalla ta fito tasaka hijabi har k’asa ya jasu sallah raka’a biyu ya kama kanta yamata Addu’a ya mata tambayoyi kai tsaye ta amsa masa duk tanajin kunya murmushi yayi ya kamata ya cire mata hijabi ” Oya mu kwanta bata musaba ta haura saman gadon jallabiyar jikinsa ya cire kayan baccine masu masifar kyau gadon ya hayo ya kashe wutar dakin ya janyota jikinsa ya tallabo kanta ya lallubo bakinta ya fara bata kiss Nisha jin wani tattausan lips mai zakin gaske na kissing dinta batasan lokacin da itama ta fara, tsotsar bakinsa ba bai wani jimaba ya zare bakinsa yanajan tsaki itako bataso ya cireba shafarta ya fara ya cire mata Riga ya dora hannusa kirjinta mamaki yayi da yaji ko rabin

hannusa bai cikaba tsakin ya kuma ja amma yaji dadin yada suke tsaya cur kuma basu fiye karamta ba saide busu gamsheshiba haka ya rika murzasu yana tsotsarsu Nisha dadi takeji harda, kuka tana kiransa” wayyo Ya Faisal Ashhh duk ta fice haiyacinta sai sambatu takeyi saboda yada Sardauna yake sarafata wasa yayi wasa takai koluluwar dadi taji Sardauna na Addu’ar Saduwa da iyali aikuwa tace batasan zancan ba ihu take tana kuka da dukansa shiko yayi nisa abinka da Wanda yake bukace jikinsa har rawa yake ya daga kafafunta tana rusar kuka da ihu ya saita hajiyarsa ya danna aganta taki shiga babu hanya saida ya danna da karfi jin wani zumdumeman Abu mai tsawo da kauri ya danna gabanta wani irin ihu tasaki tana kuka dan ba karamar azaba tajiba tamakar ana tsaga gabanta da reza shiko tunda ya shiga aiki kawai yake babuji babu gani yake bugata tun tana kuka da ihun har takasa ta sakar masa jiki tanajin yada yake cacakarta tanajin babu kato mai karfin Sardauna da girman joystick irin tasa idanu ta rumtse tanajin azaba yada yake cacakarta bashi da niyar sabka akanta har hankalinta ya gushe ta daina koda iya motsa ya tsarta dan azabar da takeji shiko cacakarta yake ba dawasa ba inda zaka gane Neesha tanada rai hawayen da ke kwaranyowa daga idanunta na azaba shine zaisa ka gane tana Numfashi amma bata iya motsi…………✍🏻

Leave your vote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like
NAWA BANGAREN
Read More

NAWA BANGAREN 3

Advertisement €pisode 3…………….✍️ Kanshi ya ɗago yana kallon yanayinta, ya fuskanci akwai tashin hankali muraran shimfiɗe cikin ƙwayar…
KALLABI
Read More

KALLABI 39

Advertisement BABI NA TALATIN DA TARA *ABIN DA KA SAMU YAU, NA WASU NE WANDA KAYI HAKURI KA…
Read More

TARTSATSI 14

Advertisement *Page 14* ********************* Salma ta tashi tsaye da dukkan karfinta, ta dan bude murya tace “Ba bidarmu…
INAYAH
Read More

INAYAH 44

Advertisement _44_* *_Arewabooks@Mamuhgee_* Inayah da kafafuwanta suka kasa riqeta sbd kukan datake Mai tsanani Mara sauti ahankali ta…
KALLABI
Read More

KALLABI 38

Advertisement BABI NA TALATIN DA TAKWAS PLEASE Subscribe My channel Ontop Hausa novel.. thank you Lallai sun shirya…