Zee Baby Book 1 Page 35&37

Advertisement

yauma page biyune na hada muku saboda yayi tsawo a page daya amma zan dedeta

….Sardauna garzar Nisha yake bada wasaba saboda ya kasa gamsuwa shiyasa yake mata ci ba nawasaba gashi Dama jarabarsa nacinsa sai zufa ce ke keto masa Sam yakasa gamsuwa Nisha ko idanunta bata iya budewa sukuwarsa kawai yakeyi a samanta bai sarara mataba sai karfe daya na dare ya mirgina gefe yana sabke numfashi har yanzu hajiyarsa harbawa take alamar bata koshiba idanu ya lumshe yanajan tsaki yasa hannunsa yana shafarta”ke kin fiye fitina tsaki yaja ya Mike ya shiga bathroom yayi wankan tsarki ya fito daure da towel kallon Nisha yayi wacce ko motsi bata iya yi gunta ya nufa”Nisha tashi kiyi wanka shiru ko idonta bata budewa Dan haushinsa takeji bakin gadon ya matso yaga duk jini acinyoyinta hannu yasa ya dagota fashewa tayi da kuka idanunta arufe “Ashe matar Dr raguwace daga wannan dan abun shine harda kuka wlh sai na Kara daman ban koshiba ya fada yana murmushi Dan yaji dadin samunta cikakar budurwa kwantar da ita yayi ya koma bathroom ya hada ruwan zafi ya dawo ya mikar da ita ya sabkota ya ajiyeta k’asa tsayuwa tayi tana kuka hannuta ya riko daket take takawa suka shiga cikin bathroom ruwan zafin ya nasata ta kwarara ihu dariya yayi” wlh ke raguwace to Allah idan baki tsayaba sai na Kara tisawa raguwa kawai Dole ta daure tabar kukan saida ta kwashe kusan Rabin awa ya cirota yasa wani ruwan” Oya maza shiga

idan kin gasu dakyau kiyi wankan tsarki ya fice zanin gadon ya cire ya canza mata wani yaje dakinsa ya saka wasu kayan baccin ya isko har yanzu bata fitoba saman gado yayi kwanciyarsa ya lumshe idanu fitowa tayi daure da towel tana dafe bango sai cizon baki take idanu ya bude yana kallonta ta bashi tausayi dama yasan bakowa wace mace zata iya dashiba wacce zata iya tamasa nisa na har abdan gun kaya ta nufa zatasa yace”Nisha zo mukwanta karkisa kaya kibari gun yasha iska ita tsoronsa ma takeji Allah Allah take gari ya waye ya tafi dakinsa ta rufe kofarta asatima bazai gantaba”Nishana zo mana ko nazo na daukoki da Sauri ta girgiza kai ta nufo gadon ahankali take kokarin hayowa ya Mike ya daukota cak ya kwantar shima ya kwanta yasata cikin jikinsa ya jamusu blanket duk atsorace take jikinta sai karkarwa take matseta yayi yakai bakinsa kunneta ya Dora hannusa sama matasan brest dinta yana murzawa” bari jin tsorona babu abinda zan miki Nagode da kika kawomun budurcinki gidana Allah miki albarka ya fada yana murza nipple dinta fashewa tayi da kuka” Yaya Faisal don Allah kabari zafi nakeji natuba tsaki yaja” wlh kiyimun shiru ko yanzu na sake hayewa samanki naki bazan bariba shiru tayi ta bar kukan tayi lamo cikin jikinsa yaci gaba da murzata son ransa tana mamakin wannan jaraba tasa har baccin wuya ya dauketa Sardauna ko bayan tayi bacci ma bai saurara mataba cigaba yai da matsar nonota yana tsotsa amma Sam baiji yada yakeso ba haka ya hakura ya rumgumeta har bacci ya daukesa,

✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨

washe gari tun bayan da Sardauna ya tafi masallaci Nisha ta murzawa kofarta key tayi sallah ta koma baccin wuya ga brest dinta sai zafi suke mata Sardauna ko da ya dawo bedroom d’insa ya nufa baije gun Nisha ba kwanciyarsa yayi ya shige cikin bargo sai bacci
Mahbeer yana dawowa daga masallaci ya nufi dakin zee arufe bugo daya tazo ta bude Dan gama sallahr ta kenan ta watsa masa mugun kallo” to meye da asubar farko murmushi yayi dama Dan kiyi sallah ne nagama kinyi Ashe baki ta murguda ta banko kofar ta murza key kai ya girgiza ya koma bangaransa ya kwanta, Sardauna sai karfe Tara ya farka yayi wanka Dan yau aiki zashi yanada tiyata har biyu karan buga danna ball yaji ya fito kofar parlo ya nufa ya murza key ya bude Najib ne da kayan breakfast ” bro ina kwana “lfy wuce to ya bashi hanya ya shigo yakai. kayan kan dining ya jera ya tafiyarsa bedroom din Nisha ya nufa ya murda arufe bugawa yayi cikin bacci taji amma tanajin muryar Sardauna kin budewa tayi har yagaji” wlh zakiyi bayani kan dining ya nufa agurguje ya karya yayi shirin zuwa hospital yau wata danyar shadda yasaka fara kal sai walkiya take yana zuba uban kamshi ya fice daga gidan motar da yashiga ma farace tas driving yake cikin nutsuwa ya kunna wakar Ethiopia direct gidansu ya nufa yana zuwa yayi parking akofar gida ya fito ya shiga gidan suna gaisawa da masu aiki part d’insu yinma ya shiga da sallama ya shigo parlon Daddy na tsaye yana shirin fita da gudu Sardauna ya karasa ya rumgumeshi yaname kiss dariya Daddy yayi” oh Dr Sardauna baka girma ” good morning my Daddy” morning my boy dariya sukasa ya sakeshi “ina Aisha da fatan tana lfy”Alhmdlh daddy gun ghaisha ya nufa ya rumgumeta “mamana ina kwana kansa ta shafa tana murmushi” Autana barka da safiya ya Aisha baki ya turo” momy ni baki tambayar lfy ta ko momy ina hafeeza da Nawwara da nanah” au yau yan kanninka kake nema nanah ta tafi gun Daddah hafeeza ko school nawwara ma ko ka mantane kansa ya dafe yayi murmushi” ina ummi Raiyan ” ai tayi breakfast takoma ta kwanta Daddy yace” to ni nafita mahabeer ko ya tafi ne baide fitoba, Sardauna ya Mike” ghaisha na tafi sai zuwa yamma? ” to Dr namu Allah ya bada sa’ar aiki? ” Amin hannu Daddy ya kama suka wuce part Daddah suka tafi aparlo suka isko daddah da mairan karfe nanah na musu surutu suna dariya Sardauna ya dauketa”Autarmu ina nemanki Ashe kinan dariya tayi tana taba sajan fuskarsa gun mairan karfe yaje ya zauna” tsoho mairan karfe barka da safiya dukansa yayi” ja’irin yaro kayi aure ka buya ko? daddah tace” sun kimu har mahabeer dariya Sardauna yayi daddy ya gaishe da iyayan NASA suka amsa cikin sakin fuska suna tsukanar Sardauna ajiye nanah yayi sukamusu sallama suka fito Daddy ya shige motarsa, Sardauna ya nufi kofar get inda yabar motarsa ya shiga yaja ya kama hanyar hospital

bangaran zee ko cikin bacci taji cikinta ya murda ciwo ta zabura ta Mike tana ciza baki ta sabko daga kan gadon ta bude kofar ta fito tana rike da cikinta mahabeer baya parlo kuka ta fara ta nufi d’akinsa tana kuka tana tura kofar ta bude yana kwance ya nade cikin blanket suna waya da khalisat kukan zee ne yasa ya tsinke wayar ya sabko “zee menene” wayyo ya mahabeer cikina ciwo da sauri ya rikota” sannu muje hospital daukarta yayi ya fito da ita dakinta ya koma ya yafa mata mayafi ya dauketa sai rusar kuka take tana dukansa da cizo kamar shine ya dora mata ciwon haka yasata gaban mota ya shiga yaja sukabar gidan ta makaleshi sai kuka da dukansa take” wai zeena ya kikeso nayine please kiyi hakuri mu isa, hospital mana” yo dan ciwon ba ajikinka ba yake shiyasa wayyo ummina kizo zan mutu wayyo Yayana Sardauna mahabeer zai kasheni” Ya Allah nakasheki kamar ya nine na dora miki ciwon haba dan Allah dukansa ta soma harda yakushi haka ya daure daket suka ISO hospital din daidai lokacin Sardauna ya ISO yana fitowa mahabeer na fitowa dauke da zee sai ihu take tana dukan mahbeer haushine ya kama Sardauna ya rasa mahbeer wane irin mutumne bai musu magana ba har suka shige ciki tsaki yaja ya rufe motarsa, ya nufi ciki anutse yake takunsa, har ya shige ciki akofar Office d’insa yaga mahabeer zee na makale dashi sai dukansa take tana ihu wata nurse tana cemasa ” doctor bai fa isoba Dr nabeel na cikin office dinsa muje ya dubata tsaki Sardauna yaja ya iso gunsu” wai bro mekakiyi haka kamar karamun yaro? ” Dr bakaga yada ta adabeniba ya zanyi wani room Sardauna ya nufa yace” ok zo mugani mahabeer na biye dashi har room d’in ya nuna masa gado ya kwantar da zee sai rusar kuka take mahabeer na ajiyeta zai fice Sardauna ya rukoshi da, sauri” no bro zauna na dubata aiki yamun yawa marerece fuska yayi” Dr Namu ka dubata wlh jikina duk ciwo yake ta bubuge ga yago da cizo nasan kai tsoronka take bazata dokeka ba ya fizge ya fice ya zauna awaje yana maida numfashi dan shifa ya fara gajiya da jarabar zee itako duk da tana cikin ciwo bai hanata tashi ba ta sabko tana kuka ta nufi Sardauna bai tantance ba yana tsaye yana shawara ya kirawo wata ta dubata yajita saman kirjinsa tana dukansa” wlh Yayana bazan yarda akanme zaka kashemun waya bana samunka awaya dan ka kasheni da raina ta fada tana dukansa harda cizo ta makalkaleshi tana kuka” innalillahiwa’inna ilalhirraji’un wai zainab haukane zakiyi meye haka ya fada yana banbareta jikinsa sai rusar kuka take bakin gado ya nufa da ita ya zaunar da ita babu wasa yace”ke dan ubanki kimun shiru kidaina kukan ko yanzu na tataki uwar iya fitina shiru tayi ta hadiye kukan” Yayana nayi shiru cikina ciwo yakeyi mahabeer baya kula dani cewa ma yayi aure zai kara Yayana kakaini gida banajin dadin zama da mahabeer banason auransa Sam bai ita tataliba ranar har marina yayi ta fada idanunta na lumshewa Sardauna ya rasa abunda ke masa dadi hankalinsa atashe yake duba da yada zee ta kara ramewa dama ba abun kirkiba zuciyarsa ya dafe ya fara tari Wanda yajima baiyi ba sai yau da sauri ya bude firij ya dauko ruwa yasha ya saita nutsuwarsa ya fice daga room din baijima ba ya dawo da allurai ya nufi gadon daket take numfashi zama yayi

bakin gadon ya kama hannuta ya tsira mata.allura ta zabura ta riko Sardauna tana kuka taki tsayawa Dole ya rumgumota”yi hakuri nakusa gamawa jinta jikinsa yasa ta kara shigewa jikinsa ta rumgumeshi gam ta tura kanta kurjinta tayi lif ko motsi batason yi har ya gama mata alluran yana gamawa, yajanyeta aikuwa, tace batasan zancanba wani rikitaccen kuka ta fashe masa dashi ta makalesa cikin shashekar kuka tace” Wayyo Ya Sardauna kayi hakuri kabarni naji guminka ko zan dawo haiyacina wlh cikin ya fasa, ciwo tunda na jini a jikinka, dan Allah dan uwana kabarni kaji ta fada tana kamkameshi gam tana goga fuskarta kirjinsa ” Yayana Sardauna ka maidani gidanka na rika ganinka kullum ta fadi tana tura hannuwanta cikin kwantaciyar sumar kansa tana shafawa idanunsa ya rumtse da, karfi zuciyarsa, na bugawa, da karfi da sauri ya bude idanunsa ya janyeta da karfi ya kwantar da ita tana kuka ya Mike ya matsa nesa da ita zata sabko ya daure ya buga mata tsawa”koma ki kwanta karki kuskura ki sabko komawa tayi ta kwanta “haba zainab yar kanwata ke kin fiye rigima kiyi hakuri zan rama miki duk abunda mahabeer ya miki shikenan ko? ashagwab’e ta kallesa” Allah Yayana zaka ramamun? ” eh zan ramamiki amma karki kuskura ki gayama kowa dan nasan kece bakida gaskiya ki ajiye hankalinki ki kula da mijinki kibar masa rashin kunya auranma da ya fada wasane yake miki” to Yayana karinka zuwa muna hira kuma ka kirayeni ko” eh idan nasamu lokacin zanyi daga zuwa wata daya idan na gama aiyukana zan kiraki kukan shagwaba ta saka masa” Allah Ya Sardauna bazan iya hakurin satima banji muryarka ba bare wata ka rage kaji murmushi yayi” ok sati biyu idan kuma bakyaso shikenan” to Yayana shikena inaso” gud yar kirki bai sake kallonta ba ya fice idanunta ta lumshe Sardauna na fita yaga mahabeer na zaune yayi tagumi gunsa ya nufa “bro taji sauki zaku iya tafiya bari na kawoma magunguna wani room ya shiga ya fito da leda yaba mahabeer ya amsa” nagode Dr namu Allah yabar zumunci “Amin Sardauna yace ya nufi Office d’insa mahabeer ya shiga dakin da zee take tana kwance “my zee tashi mu tafi ko ta bude bata musaba ta Mike tana turo baki ta dan ciza baki dan har yanzu marata na ciwo kama hannuta yayi ta fizge ta murguda baki hakade ya lallabata har mota ya zaunar da ita ya shiga yaja suka tafi gida suna zuwa ya bata magani tasha ana parlo ta kwanta ajikinsa bacci ya dauketa jikinsa ya janye ya dauko bargo ya lullubeta ya fice daga gidan yana mamakin masifar yarinyar,

Sardauna ko zee ta sakashi wani hali daurewa kawai yayi kamar yada yama kansa alkawalin cire son matar wani aransa haka ya maida hankali gun aikinsa saida yama mutum biyu oprations ya duba sauran marasa lafiya bayan anyi sallah azuhur ya ya hadawa Nisha magunguna ya nufi gida donmin duba lafiyar Nisha kuma soyake yayi Kari dan wata muguwar sha’awa ke taso masa haka ya nufi hanyar gidansa bangaran Nisha bata farkaba sai kusan sha biyu ruwan zafi ta hada tashiga sosai taji dadin ruwa tayi wanka ta fito ta shirya cikin Riga da zane na atamfa Ja mai ratsin baki tayi kyau ta fito parlo sai baza kamshi take ta nufi kan dining ta hada tea mai kauri tasha ta zubu soyayen dankali da kwai da nama taci ta koshi ta Mike ta dawo parlo ta kunna TV tana kallo zee baby ta fado mata arai wayarta ta dauka”wayyo my dear i miss u bari na fada miki barnar da Yayamun yamun wlh bazan kara yardaba ta fada tana dailing number zee tanata ringing ba’a dagaba har ta gaji da kira ba’a daukaba ta hakura Kiran umma tayi sukasha hira ta kwanta tana kallon Tv nan ta bingire sai bacci har akayi sallah lokacin da Sardauna ya shigo tayi daidaya saman doguwar kujera tana sharara bacci isowa yayi ya zauna kusanta ” hajiya Nisha bacci niko anyi sallah ma ya ware mata zane ya janye pant d’inta yana kalle mata gaba hannunsa ya dora agurin da sauri ta zabura tana ganinsa ta fashe da kuka” don sonka da Allah da manzonsa kayi hakuri yayamu natuba ta fada jikinta na kerrrma face ya had’e” me namiki kawai dan na duba lafiyarki sakinta yayi ya dauki magungunan da yakawo ya bata ya janro gora ruwan da take ajiye kan table ya bata tasha tana rawar jiki” kinyi sallah? ” banyiba tashi maza jeki kiyi cikin rawar jiki ta miki shima mik’ewa yayi bedroom ta shiga taje ta dauro alwalla ta saka hijab ta shimfida darduma tayar da sallah, tana gama ta Mike ta rufo kofa Sardauna ya shigo gabanta ya buga da karfi tsoro ya shigeta ganin dagashi sai guntun wando kofar ya murzawa key ya kamota ya rumgume” meye kike rawar jiki ni babu abinda zan miki ya fada yana tafe da ita sai jinta tayi saman gado ya mata rumfa ta bude baki zatayi magana ya cafke bakin tuni ya fara rikitata da salonsa amma tsoro ya hana taji dadin sai ji tayi har ya shigeta kuka take sosai tana rokonsa da ta damesa da kuka ya ramkwafo ya kame bakinta ya daga kafafunta da kyau yana kashe arna sarka masa, jiki tayi tabarwa Allah ikonsa dan muryata ta dishe hawaye kawai ke kwaranyowa daga idanunta, Sardauna saida ya kwasha awa daya cif akan Nisha ya barta ya mirgina gefe yajima kwance kafin ya Mike ya fice daga d’akin da kallo take binsa har ya fice daket ta tashi tana kuka ta shiga bathroom ta hada ruwan zafi ta shiga ciki tajima sosai saida taji gabanta ya rage zogi tayi wanka tsarki ta fito daure da towel doguwar Riga ta saka ta fada saman gadon ta lumshe idanunta Sardauna ya shigo “Nisha zan fita ki kula da kanki idanu ta bude ta kallesa dan wani mugun tsoronsa takeji” to kawai tace shima ficewa yayi bai sake maganaba shi ganin ragwantarta yake itako jarabarsa take gani gun aiki yakoma Nisha takira Salma kanwarta tana kuka ta fada mata yada Sardauna yake garzata babu tausayi shawara salma ta bata tayi hakuri kowa haka yake fuskanta saide da alamu Sardauna mabukacine sai tayi hakuri haka ta wuni cike da fargaba bangaran zee baby kuwa da ta tashi daga bacci garau ta tashi mahabeer bayanan wanka tayi taci abunci ta dauko wayarta taga Nisha kiranta tayi sukasha hira Nisha take fadama zee abunda Sardauna yake mata haka kawai zee hankalinta yayi mugun tashi ta fashe da kuka mai ciwo jin bakin Sardauna ya tsotsi na Nisha kashe wayar tai baki daya tayi jifa da ita Nisha ko tunaninta ko itama haka mahabeer ya mata shiyasa batason zancan haka zee ta wuni kamar zatayi hauka duk ta burkice haka mahabeer ya iskota kafin yasamu kanta yaci wuya daket tayi shiru har dare ba inda yaje yana aikin lallashinta tare suka kwanta zatonsa aljanune suka motsa Nisha duk yada take tsoron Sardauna haka ta daure suka kwanta gado daya haka yayi ta rikitata da salonsa har tayi bacci amma bai mata komaiba saboda taciyu ya saurara mata har ta warke haka sukayi bacci manne da juna asubah ta gari

*********************************

*Please agurguje bayan wata daya*

Advertisements

Abubuwa dayawa sun faru tsakanin Sardauna da Nisha tun tana tsoron Sardauna har ta hakura ta sakar masa jiki dan mugun mabukacine akullum sai ya sadu da ita sau ukku tun tanajin dadi tana sambatu idan yana mata har ta dawo tana kuka tana rokonsa amma baya sarara mata Dole zata hakuri shiyasa, yanzu batada wani sukuni duk, da yana kokarin ya faranta mata amma duk da haka tana cikin damuwar jarabar Sardauna amma idan kaganta sai kayi mamaki bazakace tanada damuwaba dan tayi kiba tayi fari sosai tsaf da ita dan sosai Sardauna yake kula da ita ko can gidansu Sardauna iyayansu sunji dadin yada Aisha ta murmure tayi kiba tayi kyau sun yarda Sardauna yasan darajar mace umma hauwa ma taji dadin ganin yarta tayi tsaf bangaran zee baby da mahabeer yanzu da sauki dan suna shiri ta rage masa rashin kunya ta ajiye hankalinta har ta danyi kumari shiyasa itama su ghaisha da Daddy da ummi Raiyan sukejin dadi zee tana cikin kwanciyar hankali zee ta yarde ma mahbeer ya kwanta da ita Dan wata irin jaraba takeji saide bata yarda yayi romance tace idan yana bukatar hakkinsa yayi dan abukace take kulkum cikin zuba take to matsalar koda yaushe idan zai kusanceta sai ya koma ba namiji bs gansaba yayi lagwab shinefa ta fara masa masifa ita tagaji wlh gida zata ta fada har kuka yake mata tayi hakuri ta rufa masa asiri zai nemo magani to shine ta barsa ko sunje gida bata fadi duk bayan kwana biyu Nisha take zuwa gidan zee susha hira amma zee sam taki zuwa gidan Nisha babu yanda mahabeer baiba amma taki karshema kuka take saka masa, Dole ya barta Nishar taci gaba da zauwa tana mamakin kibar Nisha sai ta tuna Sardauna kawai tatali haka zee kullum tana duba wayarta ko taga kiran Sardauna amma shiru bai kiraba har tsawon wata daya da yayi mata alkawalin kira gashi ko takirasa bata samunsa har number da Nisha ta bata amma idan takira bata samunsa fushi tayi tafita daga lamarinsa gashi tanason ganinsa amma ta gwamce har a bada karta ganshi indai sai taje gidan Nisha Dan ta tsani Nishar kanta bare wani gidanta haushin Sardauna takeji yada yakeba Nisha kukawa har ta wani murmure tayi kiba da fari

Misalin karfe tara na safe zaune suke kan dining suna breakfast Sardauna ya zubama Nisha idanu saki murmushi yada nisha takecin nama kasa cikin rawar jiki kamar wani zai amshe mata kai ya girgiza”my Nisha kici mana ahankali waye zai amshe miki ya fada yana murmushi kallonsa tayi tana kid kif da idanunta sun kawo ruwa”my sweetheart kabarmun dariya wlh jinake kamar wani zai amshemun fah”yi hakuri ba mai amshe miki my Nisha ya fada yana jan hancinta bata sauraresa ba saida taci cinya da kirji ta hada tea mai uban kauri tasha mik’ewa Sardauna yayi” my nisha na tafi ba rakiya da cup d’in tea dinta ahannu ta rakoshi har har kofar parlo rumgumota yayi ya mata kiss agoshi “maza aje aci kaza yaja glass kofar ya fice itako ta dawo tana dariya ta zauna aparlo tana shan tea ta Mike taje ta dauko cinyar kaza ta zauna tanaci,

Gidan Mahbeer cikin shiri ya fito yana waya” ki kwantar da hankalinki khalisata yau insha Allah zan turo iyayena bari na lallaba yar rigimar ya tsinke kiran kofar bedroom din zee ya tsaya yana bubugawa kofar ta bude ” wai meye zaka dameni ba wani anfani kakemunba shigowa dakin yayi “zo kiji
mana my zee magana zamuyi ni banason fada baki ta tab’e hannuta ya kama suka zauna bakin gado yana rike da hannuta”kanwata yar kirki Dan Allah temako nakeso kimun please hannuna na janye na zuba masa idanu cikin tsiwa nace temakon me zanma? ” yauwa so nake muje gida kicewa su Daddy kece kikeson na Kara aure na auri khalisat tausayi take baki kinga nama Daddy maganar yakiya yace ko mata sun kare bazan auretaba kuma bai yarda namiki kishiyaba ki temaka mun kallonsa nayi cike da mamaki” yo idan ka aureta ya zaka mata kaida bakada anfanin komai? ” wlh ko kusanta na tsaya tashi take gau kecedai bata tashi agabanki murmushi nasaki” gud my heart muje to ai farin cikinka nawane zan temakama rumgumoni yayi yana dariya “nagode kanwata zan kasance mai muku adalci jikina na amshe ina dariya” ai ba komai bari na shirya cikin gagawa na shiyar cikin wani ratsatsan less pink colour mai adon duwatsu baki Riga da siket na daure gashina da ribbon na murza daurin dankwali jaka da takalmi duk pink color mahbeer rumgumota yayi “kanwata kinyi kyau sosai wlh murmushi nayi”nagode mijin mace biyu dariya yayi yaja hannuna kuka fito takalmina mai shegen tsini akafata wayata na dauka a parlo muka fito ya rufe kofar muka nufi rumfar ajiye motoci “wow mijin mace biyu gidanmu akwai kyau dariya yayi muka shiga mota yaja muka nufi get mai gadi ya bude masa ya fice ya harba motar kan titi zee baby sai surutu take masa yana dariya Dan yana jin farin ciki yada zee baby ta yarda ya auri khalisat gudu yake sosai kan titi yan mintina kadan suka kawosu kofar gidan iyayan nasu honr yayi aka wangame masu katon get suka shige cikin sa’a kuwa Daddy na nan akusa da get Mahbeer yayi parking suka fito hannuta ya kama suka nufi part d’insu Daddy………….. ✍🏻

 

 

💃🏻Yar lelen Janaf ce🤙🏻

Leave your vote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like
KALLABI
Read More

KALLABI 40

Advertisement BABI NA ARBA’IN CIF Please subscribe Shiru yayi na wani lokaci kafin ya dauke kan shi, cikin…
Read More

TARTSATSI 26

Advertisement *Page 26* ******************** Salma ta zaro ido waje tace “Kai usman fad’i gaskiya Hafsa kaji yace a…
NAWA BANGAREN
Read More

NAWA BANGAREN 10

Advertisement €pisode 10…………….✍️ Barhana da sarki Zawatundma ya aika zuwa garin Mubanuwa kuwa da sauri ta fara keta…
Read More

TARTSATSI 54

Advertisement *Page 54* ******************* Azaba iya azaba Raliya tasha ta amma ta kafe k’am da cewa ita ba…
Read More

TARTSATSI 7

Advertisement *Page 7* ************** Mustapha ya doshi hanyar cikin gidan yana ta sake sake a zuciyarshi. Koda yashiga…