Zee Baby Book 1 Page 43

Advertisement

*👉🏻43*

….karfe hudu daidai na Asubah Sardauna ya farka idanu ya bude ahankali bakinsa dauke da Addu’a ya kalli Nisha da suke manne da juna tana sharara barci hannunsa ya Dora saman cikinta yana shafawa zuwa k’asan marata yana murza mata ahankali yana lumshe idanu motsi ta fara da Sauri ya janye hannunsa dan kar ya tasheta ya janyeta daga jikinsa ya lulubeta ya sabko daga gadon ya shiga bathroom shower ya sakarma Kansa ya dauro Alwalla ya fito daure da towel yana goge jikinsa ya bude wardrobe ya ciro jallabiya ya saka ya fesa turare ya shimfida Darduma ya kalli Alkibla ya tayar da sallah Raka’atanin Fajri bayan ya gama ya shiga kwararowa Dan uawansa Addu’a yana kuka dan mutuwar Mahbeer ta tsaya masa arai yajima yana masa Addu’a kafin ya shiga yima Zeey Allah yabata lfy cikin gagawa bayan ya gama mata Addu’a ya shiga karatun Alqura’ani mai girma bai bariba saida yaji masallaci Ana shirin tayar da sallah ya rufe Qura’an din ya Mike gun Nisha ya nufa ya janye blanket din ya shafi fuskarta”maman baby tashi kiyi sallah idanu ta bude gira ya daga mata

ya fice da kallo ta bishi har ya fice sabkowa tayi ta shiga bathroom ta dauro Alwalla ta fito ta duba cikin wardrobe d’in Sardauna ta samu Abayarta guda aciki ta cire kayan baccin ta saka Abayar ta yane kanta da mayafi ta hau darduma ta tayar da sallah, bayan ta gama tama Dan uwanta Addu’a Allah ya jikinsa ya masa rahma da zee Allah ya bata lafiya yasa ta farfado cikin koshin lafiya ta shafa fatiha ta Mike ta cire Abayar ta maida kayan baccin ta fesa turaren Sardauna ta haye saman makeken royal bed d’insa tayi kwance sai lumshe idanu takeyi Dan tana bukatar mijinta kusan kwana Tara basu kwantaba duk da tanacin wuya ahannunsa yau bukace take tana cikin tunaninsa ya shigo ya murwa kofar key ya cire jalabiyar ya ciro wasu kayan baccin ya saka dan kyankyami garesa bazai iya maida Wanda ya kwana dasuba saman bed d’in ya hauro ya kwanta ganin Nisha idanunta rufe zatonsa bacci takeyi jikinta ya matsa yaja musu blanket dan baccin Sam bai isheshiba yanaso ya tashi karfe takwas yaje ya dubo zee baby Nisha

jin yayi shiru ta matsa ta shige jikinsa rungumeta yayi” my Dr? ” na’ma my Neesher idanunki biyu? ” kai ta d’aga tana had’e face d’insu tana lasar fuskarsa kanta ya tallabo”my Neesher? shiru tayi bata amsaba tana lasar fuskarsa sanin halinta bata fiye son lagudaba tunda har tayi haka bukarata mijinta take ya rike kanta ya fito da harshensa waje tako kame tana tsotsa murzata ya shiga yi cikin kwarewa da iya sarrafa mace yana bata wata irin sumba nan dan ta kunnu tana mimmik’ewa ganin haka ya gyara mata kwanciya ya cire musu kayan jikinsu yayi Addu’ar saduwa ya nemi hanyarsa ya shige ya fara kashe arna Nisha wani mugun dadi takeji sa kamkameshi take tana kuka mara sauti tana sambatu shima kansa yanajin dadinta sosai ya zage yana cacakarta bada wasaba yana mata yan zantutuka da tambayoyin ya takeji tana bashi amsa to fah tafiya da tayi tafiya Nisha tayi release amma Sardauna yanzune ya fara wasan Nisha ido ya raina fata tun tana hawaye har kukan ya fito waje tana rikeshi tana kuka” Yaya Faisal nagaji don Allah ka dagani amma ina baiko jitaba saida ya kwashe awa da mintina talatin cif samanta yayi release ya dagata ya mirgina gefe yana maida numafashi Nisha taci wuya jikinta ko ina ciwo yakeyi k’asanta zafi yake mata Sardauna ko kwanciya yayi ya d’aga kansa sama yana sabke numfashi dan sam bai gamsuba ganin kukanta yayi yawane ya barta gashi tanada ciki idanunsa ya bude ya kalleta tayi shame shame dariya ma ta bashi janyota yayi jikinsa” Neesher raguwa kefa kikace kinaso amma da na fara kika fara kuka ai kinsan halin mijinki dai wlh gwara kiyi kokari ki koyi juriya ko na auro jaruma da sauri ta kallesa ta fashe da kuka tana rungumesa” wayyo nashiga uku yaya Faisal kabar fadi zuciyata zata buga zan mutu bana iya hadaka da kowa zan jure ko karima kakeso yanzu kayi zan jure ta fada tana hayewa samansa tana kokarin shiga jikinsa tunda basuda kaya tausayi ta bashi da kuma dariya dan yasan tsabar kishine ke damunta amma dan gajiya ta gaji

janyeata yayi ya Mike ya dauketa cak suka nufi bathroom tana rusar kuka” shiru wasane nake miki karki saka babyna kuka yana rungume da ita suka shiga bathroom ya hada mata ruwan zafi ya nasata ciki tana shashekar kuka face ya had’e ya mata nuni tayi shiru shirun tayi shiko ya kunna shower yai wankan tsarki ya daura towel ya fito yana fita ta Mike tayi wanka tana kukan ta har ta gama ta dauro towel ta fito lokacin har ya shirya ciki suit milk colour yayi masifar yin kyau sai kamshi yake bazawa gashinsa ya dan zubo tamkar ba indiye, agogo ta kalla taga karfe takwas harda kusan rabi kusansa tazo ta kwanto jikinsa” My Dr ina zaka? ” my Neesher nifa wasane nake miki babu wacce zan auro maza je kisa kaya muje kiga yar uwarki ta farka cikin farin ciki ta rungumeshi tana ihu janyeta yayi ya kwashe wayoyinsa da makullan mota ya kamo hannunta suka fito” Oya yi sauri ki fito bedroom d’inta ta nufa shikuma ya nufi kan dining Rabia mai aiki ta gama shirya komai tea kadai ya hada ya dan kurba baici komaiba saboda baya cin komai da safe sai tea yana gama sha Nisha ta ISO batayi kwaliya ba sanin har yanzu gidansu ana amsar gaisuwa abaya baka tasaka mai masifar kyau ta yane kanta da mayafin kallonta yayi” zo kiyi breakfast mutafi? ” muje zanyi acan? ” karya kikeyi keda na rarake tun da safe ko so kikeyi babyna ya wahala Oya zo maza kici wani Abu Dole tazo ta hada tea mai kauri tasha taci soyayen dankalin turawa da kwai da kaza jikinta

har rawa yakeyi Sardauna ya zuba mata idanu ta bashi tausayi dan babynsa akwai ci sosai taci dan ba karamar yunwa takejiba tana gamawa taje kitchen ta wanko hannunta sukayi sallama da Rabia ta fito Sardauna har ya fita a harabar gida ta iskoshi yana cikin mota ta bude ta shiga yaja yana isowa bakin get mai gadi na bude masa saida suka gaisa ya figi motar yayi waje Nisha ta kwanto jikinsa kan titi ya harbata yana tukinsa anutse” Nisha kin hanani baccin safe ko? ” my Dr kaima ka hanani ai mun raya sunnah kasa zuciyata zata buga ni wlh ba wacce ta isa taso mun mijina sai anyi yakin duniya na biyu kai ya girgiza” Neesher kin fiye kishi kwantar da hankalinki Sardauna nakine amma ki koyi juriya kinsan halina banayin kadan na bari dariya tayi ta rungumeshi tana bashi kiss “my sweetheart ina mugu mugun sonka wlh bazan iya ganin mai sonka ba na barta zan jure koma awa dari zakayi baida cemata komai ba ya maida hankalinsa kan driving har suka ISO gidansu horn yayi aka bude masa get ya shige da motar rumfar ajiye motoci ya shige yayi parking ya kashe motar Nisha ta janye jikinta ya bude ya fito itama ta fito ya kulle motar suka nufi cikin gidan part d’insu ghaisha suka shiga da sallama suka shigo parlon su Daddy suna kan dining suna daga can suka amsa sallamar gunsu suka nufa Sardauna rungume daddynsa yayi ya masa kiss agoshi “good morning my daddy kansa ya shafa”morning my son sakinsa yayi ya nufi ghaisha ya rungume”momyna ina kwana murmushi tayi” lafiya lau Dr Sardauna

ya hakuri? ” Alhmdllh ghaisha ya fada yana sakinta ya nufi gun ummi Raiyan Nisha ta duka har k’asa ta gaishesu ghaisha ta kamota ta zaunar kusa, da ita ta zuba mata cinyar Gaza asoye Nisha har hadiyar yawu takeyi kamar ba yanzu taciba agidanta ghaisha tace”maza ci mutuniyarki daddy yayi murmushi tuwusai tace “baiwar Allah Nisha daukar cinyar kazar tayi tanaci “Aisha ya karfin jikinki? ” Momy da sauki kusan ummi ya zauna”ummina ina kwana? ” lafiya lau Dr Faisal ya hakuri? ” Alhmdllh mun godema Allah ya jikin zainab? Daddy yace”wlh gwara da Allah ya kawoka dan babu yada bamu yiba ta fito taki sai kuka take tana Kiran my kanwas daket ummi ta lallabata tayi shiru ta koma bacci jeka tasota tayi breakfast sai kabata magani Sardauna duk yaji ransa babu dadi ya kalli ummi Raiyan yace”ummi kinsata tayi sallah tayi wanka? ” eh duka tayi amma daket nasha duka harda cizo da temakon hafeeza dan sam batason ko kallonmu sai ta kama Kiran my kanwas ta fada idanunta sun tara kwalla daddy yace” Raiyan kiyi hakuri mu amshi jarabawa daga Allah kibar kuka mude Addu’armu Allah ya bata lfy ga takaba akanta amma bata cikin hankalinta kiyi kokari hakanan ma ana nuna mata Sardauna kansa ya dafe yace” ummi kiyi hakuri zata warke minata tace”Dr mu baza’a gaishemu ba”sorry ni na isa gunta ya nufa ya zauna”ina kwananku ya hakurinmu idanu ta fara matsewa mik’ewa yayi ya nufi bedroom d’in da zee take Nisha ta Mike tabishi tana murna taga yar uwarta dan bata gane da zee bata hankalinta ba kofar ya murda ya shigo sai ga nisha ma ta shigo bakin gadon ya isa tana kwance zama yayi ya janye bargon ya shafi kyakyawar fuskarta mai kama dashi sak yace” my kanwas tashi mana Nisha ta zauna kusansa ta kamo hannu zee” my dear tashi naganki nayi missing d’inki ta fada tana kifa kanta kirjin zee ta fashe da kuka idanu zee ta bude ta kalli Nisha da, ta rungumeta tana kuka, Sardauna ya rikota”Nisha kiyi shiru mana kibari kiga irin tarba da zaki samu gunta lokacin zaki mata kuka zee ta bude idanunta tar ta d’ago ta kalli Sardauna daya zuba mata lumsassun idanunsa tana kallon yada ya riko Nisha fuska ta kwakwab’e atsorace ta fara ture Nisha daga jikinta tana Kiran Sardauna”my kanwas Nisha ta dago cikin farin ciki zata rungumeta tasaki ihu ta Mike tayi kan Sardauna ta fada jikinsa ta rungumeshi tana kamkameshi tana boye fuskarta acikin kirjinshi ashagwab’e tace

“My Kanwas kara rungumeta yayi yana buga bayanta” Na’am my kanwas babyna good morning yana shafa mata kanta kara shigewa jikinsa tayi ta kamkameshi gam shima kamkameta yay yana sabke ajiyar zuciya ya had’e face d’insu yana shaka mata numfashinsa ta sake tana shaka kwayar idanunsu manne guri guda ko kiftawa basayi ashgwab’e tace”my babyna? ” Na’ma my babyna Allah baki lafiya Nisha ta bisu da kallo zuciyarta na mahaukacin bugawa da karfin gaske idanunta ya kawo kwalla ta matso jikin Sardauna ta rungumeshi ta gefen guda tace “my sweetheart ya zaka mata irin wannan rungumar agabana ina kallo my dear ki sakarmun mijina ta fada cikin kuka ta ririke Sardauna “Ya Faisal ka saketa kar zuciyata ta buga zee jin kuka kusa da kunnenta yasa ta d’ago taga Nisha tana rike da Sardauna baki ta b’are ta fashe da kuka ta ture Nisha daga jikinsa ta rungumeshi ta kamo fuskarsa ta zuba masa idanu tana kuka tace” my baby kanwas take kiransa tana girgizashi tana nuna masa Nisha kanta ya kwantar saman kirjinshi yana bubbuga bayanta bakinsa yakai kunnenta “shiru babyna bari kuka wannan matatace lamo tayi jikinsa ta rungumeshi ta lumshe idanunta ta kamo hannunsa tasaka karamar yatsarsa abakinta tana tsotsa Nisha ranta yayi mugun b’aci har wani jiri take gani Sardauna ya kalleta fuskarsa babu wasa ya bata hannunsa kin kamawa tayi tana kuka tana girgiza kai ta Mike ta fice yace” my Neesher nine zaki rainawa hankali ina magana zaki fice OK jeki nagode cak ta tsaya ta juyo ta dawo tana goge hawayen fuskara hannaun ya bata ta kama ya zaunar da ita kusansa ya kwantar da kanta kafadarsa yana shafa kanta” nisha nasan bakisan halin da el uwaka take ciki ba shiyasa kike kishi da ita to bari kiji labarin komai ya bata rungumeshi tayi ta fashe da kuka”my Dr kayi hakuri wlh ban saniba haba ni nayi mamaki nasan zainab bazata so abinda nake soba kamar raina hannaun zee ta rike “yar uwata Allah baki lafiya murmushi Sardauna yayi ya janye Nisha daga jikinsa “to sai kisaki ranki uwar kishi duk kinbi kin tayar da hanklinki har kirikita mun dan babyan na cikin ki murmushi ta saki ta ya dago zee ta b’are baki zatayi kuka yace” shiru ba inda zani abunci zakici kisha magani ya sabkota ya kamo hannuta Nisha zata tabata ta zabga mata harara ta turo baki gaba tana ririke Sardauna tana kiransa tana nuna masa Nisha hijabi dauko ya samata yana rike da hannunta suka fito Nisha tausayin zee baby ya cika mata zuciya saide Allah yana gani batason yada zee take rungume Sardauna abun d’aci yakemata lokacin da suka fito su daddy na zaune a parlo su kawu Saminu da Nuhu da su Daddah da tsoho sunzo duba jikin zee duk sunzo da umma Hauwa gunsu Sardauna ya nufa da zee sai boyewa takeyi ya gaishesu kawu Saminu yace” momy

Allah ya baki lafiya Nuhu yace” Amin ya beka mata hannu alamun tazo taki ta boye bayan Sardauna mai ran karfe yace” Amma mun gode maka Nisha taje ta gaishesu suna tsokarta murmushi karfin hali tayi taje gun hauwa ta zauna ta kwantar da kanta kafadarta ta lumshe idanu zuciyarta na mata kuna daddah ta kalleta “ke Aisha ja’ira ko gaisuwa babu idanunta ta bude ta Mike ta nufo gun daddah tana murmushi, Sardauna kan dining ya nufa da zee ya hada mata tea mai kuri fur taki karba tasha sai kananan koke koke takemasa tana kallonsa kanta ya kwantar kafadarsa ya tallabo kanta”amshi kisha yi hakuri babyna kisha ya kafa mata cup d’in abaki tana kurba ta sakalo hannunta ta wuyansa tanasha ahaka har ta shanye ya ajiye cup d’in ya dagota ya zuba mata soyayen dankali da kwai yana bata abaki tanaci sai zumburo baki take hakadai ya samu taci me dan yawa ya kirawo Nisha tazo tana murmushi ta tsaya kusansa ta dora hannunta kafadarsa”my sweetheart gani? My dear nazo naci ko kallonta zee batayi ba Sardauna yace” Nisha amsomun maganinta? ” to tace ta juya ta tafi zee ta fada jikinsa tana dukansa harda yago riketa yayi” my baby kanwas tsaya mana me aka miki kikejin rigimane? fashe masa da kuka tayi tana fisge jikinta riketa yayi dakyau ya rungumeta ya buga mata tsawa”dallah kimun shiru me aka miki ko dan ki dagamun hankali shiru tayi ta lafe jikinsa tana sabke ajiyar zuciya hawayen fuskarta ya shafo yakai bakinsa ya lashe idanu ta zuba masa tana sabke ajiyar zuciya ta dora hannunta saman fuskarshi tana sosa masa sajan fuskarsa ashagwab’e ta kirasa”my baby kanwas” Na’ma my bugun numfashina me ke damunki kike rigima yi hakuri karki tayarmun hankali banason kukanki idanu ta tsura masa Nisha ce ta ISO da maganin ahannunta ta beka masa ya masa tayi Saurin barin gurin ledar ya bude ya firfito da maganin ya b’allo ya tallabo kanta yabata taki amsa babu yada baiba taki amsa karshe tasa masa kuka kicin kicin yayi cikin fada yace” amshi kisha wlh ko nayi mugun sab’a miki yanzu baki ta bude ya zuba mata maganin ya bude robar ruwa ya kafa mata abaki tasha ya cire mata robar ruwan daga bakinta ya ajiye kanta ta maida kirjinshi ta lumshe idanunta tana turo baki

Kai ya girgiza dan yau yaga rigima takeji”baby muje ki kwanta na tafi gun aiki shiru tayi ta kara shaga jikinsa”my sweet babyna zee ina sonki sosai zan jajirce insha Allah har ki warke zan nemi jajirtaccen Namiji na aura miki Wanda zai kularmun dake my babyna ya fada yana sakar mata kiss akunnenta ririkeshi tayi itama ta d’ago takai bakinta kunnensa tana masa kiss cikin nutsuwa take kissing d’in kunnensa tana lasar kunnensa tana sakin. numfashi cikin kunnensa wani irin yanayi Sardauna ya fara shiga da sauri ya janye kanta idanu ta zuba masa idanunta yayi jawur sai lumshesu take ta kwakwab’e fuska zatayi kuka tana tana kokarin maida bakinta kunnensa dariya yayi ya janyeta daga jikinsa”baby kibari mana kuka ta saka masa ganin yana dariya fuska ya had’e”imun shiru muje ki kwanta shiru tayi yaja hannunta suka shigo parlon ya kaita gun ummi Raiyan ya zaunar da ita zata Mike ya buga mata tsawa”zauna wlh naga kin tashi zaki sani rike ummi Raiyan tayi ta boye kanta jikinta cikin jin dadi ummin ta rumgumeta kawu Saminu yace “Sardauna Allah ya maka albarka”Amin kawu to sai anjimanku ni natafi gun aiki Add’ua suka masa ya kalli Nisha ya mata nuni ya tafi murmushi ta sakar masa ta Mike ta rigashi fita gun ghaisha ya nufa yamata kiss ya kalli zee baby har yanzu kanta aboye jikin ummi tana rumgume da ita dadi yaji sosai yasan yanzu bacci zai dauketa bazatayi rigimar rashin ganin saba yace” momy idan ta tashi darana taci abunci abata magani please kar abarta tayi kuka “to munji idan ta kici zamu kiraka kai ya kada ya fice Nisha na kofa tana jiransa yana fitowa ta rungumesa ta fashe da kuka” my Dr naji Dadin yada kake kula da my dear Allah ya bata lfy wlh hankalina atashe yake jinake kamar ciwon ya dawo kaina dan Allah Dr kakularmun da el uwata fuskarta ya kamo yayi kissing d’inta ya goge mata hawaye” my Neesher babu komai kibar kuka naji dadin yada kikeson yar uwaki zata warke karki damu kinji my nishata? ” Dole zan damu hannunsa ya dora saman cikinta yana shafawa yakai bakinsa ‘kunnenta” my Nisha inason k’ari please muje part d’ina na danyi kinji matata gabanta ya fadi ta fara zaro idanu duk ta diririce tsoro ya shigeta dan tasan ba gurzar wasaba zai mata murmushi yasaki” OK kiyi hakuri babyna bayason damuwa ki kularmun dashi ya fada yana kissing d’inta ya saketa ya fice yana d’ago mata hannu itama tana daga masa ta shiga tana goge zufa dan ta tsorata zatonta Sardauna sai ya kuma kwanciya da ita tana shigowa ta tsinci hira da taji Kawu Saminu da mairan karfe da Daddah sunayi da umma Hauwa’u da su Tuwusai da Daddy minata sai kuka take daddah na bata hakuri tana cewa”Allah sarki Mahbeer dan uwanka mai kirki zamu bashi amanar matarka insha Allah badan takaba ba ai da an d’aura ayau dan tana bukatar kulawarsa ayanzu gaban Nisha ne yayi mugun faduwa ta dafe kirjinta jikinta har tsuma yake ………………….✍🏻

Advertisements

 

Rahma Umm Fareesa😘

Leave your vote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like
Read More

TARTSATSI 77

Advertisement *Page 77*   **********************   Hafsa tana sharar hawaye ta bud’a motar ta shiga, Sadauki ya bita…
Read More

TARTSATSI 35

Advertisement *page 35* ******************** Umma da gwaggo haja da aunty amarya, sun k’ule falon na umma, sai hirar…