Advertisement
*ππ»45*
….hayatu na mik’ewa domin guduwa Sardauna ya damkoshi cikin zafin zuciya ya wanke hayatu da mari ya makoreshi daddy cikin sauri ya Mike ya rike Sardauna “haba Dr kayi hakuri mana sakeshi sakinsa yayi ransa ab’ace yace”daddy wannan yaron bashida kunya daddy ya dakatar da Sardauna” yi hakuri Dr ai momy mun mata miji ranar da ta fita daga takab’a za’a d’aura mata aure” haba daddy wai dukanta zainab nawa takene abarta ta samu lafiya zan zabo mata miji da kaina idanu Daddyn ya zuba masa yana karantar yanayin dansa kowa shi yake kallo yada, ya tashi hankalinsa murmushi daddy yay yace” to munji amma mijin da zamu bata shine yafi cancanta da ita tuwusai tace ikon Allah kishi kiri kiri arashin sani ghaisha ta Mike ta kamo Sardauna ta nufi kan dining dashi daddy ya kalli hayatu yace”to hayatu kaji da kunnanka yayanka yayi mata miji sai ka hakura kaje gun intisar kanwarka ku daidaita tsakaninku. cikin ladabi yace” to daddy ba komai sallama yama su minata Najib ya Mike ya kama hannunsa suka fice Nisha tsabar haushin abinda Sardauna yayi kamar ta fasa ihu takeji dan taji haushin yada ya nuna damuwarsa kan zee ya hana aba yayanta auransa sai kace sonta yakeyi ummi ta kalleta tace” Aisha tunanin me
kikeyi ne kiyi hakuri el uwaki zata warke. daddy yace” Aisha kiyi hakuri da, halin mijinki kinji? murmushi tayi”lah daddy babu komai ni damuwata, Allah yaba zainab lfy mukasance inuwa daya atare sukace “Amin, suna zuwa saman dining ghaisha taja masa kujera ta zaunar dashi ta zauna ta dafa kafadarsa “Sardauna ka rage zafin zuciya kayi hakuri abi komai ahakanli ka ajiye hankalinka momy nagartaccen miji zata aura insha Allahu mijin babynka kwarzone na nunawa sa’a ina farin cikin wannan hadi da sauri ya kalleta “ghaisha wai dan Allah wayene ni kubarmun kanwata na aurar da ita please karku mata Dole ni wlh banason atakura mata abarta har ta warke? murmushi ta saki ta dokesa”ja’irin yarona Sardauna to shi wannan mijin nata yana sonta sosai amma mun barma kazabo matan ya rungume ghaisha”nagode my momyna murmushi tayi ta janyeshi ta bude kular abunci ta zuba masa tukaken tuwan shinkafa da miyar d’anyar kub’ewa, taji busashan kifi daket tasamu yayi hannu uku sanin ba yacin abuncin dare mai nauyi ta barshi
ta tsiyaya masa fruit yasha ashagwab’e yace” momy bacci nakeji zan tafi? ” tashi tayi ta kamashi ya Mike suka shigo parlo sakin hannunta yay ya nufi bedroom d’in da zee baby take kofar ya murda ta bude ya shiga tayi daidai tana kwasar barci hafeeza tana zaune tana waya da Ahmed kallo daya Sardauna ya mata ta Mike tace”yaya ina yini ” dallah can munafuka sum sum ta fice bakin gadon ya matso ya zauna ya rankwafo yasa hannayansa ya gyara mata gashinta ya daure mata ya janyo dankwali ya daure mata kanta ya gyara mata kwanciyarta yaji tana cewa”my babyna fuskarta ya shafa”na’am my baby bugun Numfashina yi baccinki cikin nutsuwa babynki na tare dake Allah baki lfy na aurar dake Addu’a ya tofa mata yaja blanket ya rufeta ya mike Kenan Nisha ta shigo da sallama ya amsa yana kallonta murmushi ta sakar masa ta Iso gunsa ta fada jikinsa ta fashe da kuka rungumeta yayi” my Neesher waye ya tabamun ke ne?” my sweetheart ina tausayin my dear ne? ” shiru my Neesher kibar kuka Addu’a zamuyi kinji mamar baby muje gida na miki tausa ko? kai ta daga ya saketa” OK muje fitowa sukayi ya rufo kofar sallama sukama iyayansu suka fito ummi tanajin dadin kulawar da Sardauna yakeba ma zainab Minata tace “Abdulmutallab nifa naga kamar Faisal yanason zainab kaduba kaga haukan kishi kiri kiri murmushi yay yace”wlh nima haka nagani ghaisha tace” tabbas yana sonta amma naji dadin haka sosai ummi sai murmushi takeyi haka sukaci GABA da hirasu sama sama dan mutuwar mahbeer na manne zuciyarsu kawai sun barma Allah ikonsa
Suna fita Sardauna ya kama hannunta suka nufi gun mota suka shiga yaja suka tafi Neesha tana makale jikinsa yana driving hannunsa daya saman cikinta yana shafawa suna hira sama sama har suka ISO gida yana kallon gidan mahbeer ya kauda kansa da sauri horn yayi megadi ya bude masa get ya shige rumfar ajiye motoci ya shige yay parking ya kashe motar ya kalleta” Oya mushiga gida ko mu kwana ana murmushi tayi” kai my Dr mushiga gida dai? kofa ya bude mata ta fito shima ya fito ya rufe motar suka nufi ciki suna zuwa parlo Nisha ta zube kan kujerun parlo kai ya girgiza yai bedroom d’insa ya saka key ya bude ya shiga ya rage kayan jikinsa ya shiga bathroom yay wanka ya fito daure da towel ya goge jikinsa ya isa gaban dressing mirror ya murza maiyukansa masu kamshi ya gyara sumar kansa yaje ya bude wardrobe ya ciro kayan bacci Riga da wando milk color ya saka ya fesa turare ya dauki laptop ya fito parlo Neesha batanan zama yayi saman lumtsuma lumtsuma kujerun parlon ya ajiye Laptop d’in saman table ya kunna ahankali kamar bayaso ya kira”My Neesher har sau biyu shiru bata amsaba aikinsa ya shiga yi sai gata ta fito cikin kayan bacci amma ta dora hijabi duk dan kar Sardauna yaji nason kusantarta”wow my Dr ka hadu fah ta fada tana zama tana shafa fuskarasa banza ya mata da Sauri ta Mike jikinta na rawa ta nufi kitchen ta shiga hada masa lafiyayan Coffee ta kawo masa kansa ta dago ta kafa masa abaki ya kauda kai” yi hakuri sweetheart na tuba baki ya bude ta rika bashi yanasha yana aikinsa har ya shanye ta ajiye cup d’in ta kwanta jikinsa tana kallonsa”my Dr ina sonka kamar zan mutu wlh sonka da numfashina yake tafe murmushi ya saki”Allah ko matar Dr nima ina sonki rungumeshi tayi tana kissing d’insa baide cemata komaiba har tagaji ta lafe jikinsa tana hamma har bacci ya dauketa dan rabonta da bacci tun Asubah rungumeta yayi dakyau yana aikinsa ya kunna sigari yana zugarta baki da hanci bai kammala ba sai karfe goma shabiyun dare da yan mintina ya kashe laptop d’in ya mike
da Nisha ya nufi d’akinsa ya kwantar da ita saman bed ya cire mata hijabin ya dawo ya dauki laptop yana komawa ya shiga bathroom ya dauro alwalla ya shimfida darduma ya saka jallabiya fara kan kayan baccin ya tayar da sallahr nafila raka’a hudu yay bayan ya gama ya zauna yanama mahbeer da zee baby Addu’a ya dade sosai kafin ya mike lokacin karfe biyu tayi na dare ya cire jallabiya ya hauro gadon wani mugun bacci yakeji amma jaraba nacinsa ya janyo Nisha jikinsa ya fara lagudata amma batasan ma yanayi ba sai ji tayi ya shigeta kawai yana sukuwa samanta idanu ta bude ta kallesa taji yana cewa” Nisha taji kiji dadinki yanayin yada yake matan ba zafi shiyasa ta sakar masa jiki tana lumlumshe idanu tana dan kuka kasa-kasa”Nisha akwai dadi? muryata ashake ta bashi amsa jin haka ya d’age yana kashe arna dakyau cikin ikon Allah sukayi release tare jin yaci gaba da aiki yaki dagata ta fasa kuka tana matse jikinta sabka yayi ya mirgina gefe yana tsaki” wlh watarana sai na miki shegen duka akan ragwantarki banza ta masa taci GABA da kukanta” wlh idan bakiyi shiruba zan hayeki ta karfin tsiya nayi tayi har sai naji na gamsu raguwa kawai shiru tayi ya kare masifarsa ya sabka ya shiga bathroom tsaki taja ta sabko tabishi”jarababe kawai sai nabari ka rarakeni ciki ta iskeshi ya kunna shower rungumeshi tayi ruwan na zubo musu atare sukayi wankan tsarki suka fito daure da towel sukasa kayan bacci suka kwanta sai fushi yakeyi ya juya mata baya gabansa ta dawo ta rungumeshi yaja musu blanket Dole ya matseta jikinsa ahaka har sukayi bacci Asubah ta gari,
β‘β‘β‘β‘β‘β‘β‘β‘β‘β‘β‘β‘
Washe gari amakare suka farka agida Sardauna yay sallah. bayan sunyi sallah. suka koma bacci, sai karfe tara Sardauna ya farka Nisha na manne dashi cikinta ya shafa” baby good morning ya janyeta ya sabko daga saman gadon ya shiga bedroom yai wanka ya fito agagauce ya shirya cikin wata dakekiyar shadda ganila maron colour yayi kyau sosai yana gyara gashinsa Nisha ta farka da sauri ta Mike ta sabko ta shiga, bathroom agagauce tayi wanka ta fito daure da towel Sardauna har ya fita sai kamshinsa ke tashi ad’akin ahaka ta fito ta nufi bedroom d’inta ta shirya agagauce ta murza, mai ta saka Riga da siket na atamfa ta fesa, turare ta fito ta nufi kan dining yana zaune yana waya cikin nutsuwa yana kurbar tea ” wow my Dr kayi kyau sosai ta fada tana zama kusansa ta kwanto jikinsa ta dora hannunta saman fuskarshi”sweetheart? kallonta yay” OK gani nan yanzu amma sai na biya gida thanks bye. ya tsinke Kiran ya kalleta yana had’e face”meye zaki wani zo kina shasha fani. kara shiga jikinsa tayi ta marerece ta kamo fuskarsa, tana hawaye”my Dr kayi hakuri bana iya jure fushinka muje kayi bazan sake rakiba kaji mijina? murmushi yay ya rungumeta” to naji yi shiru amma banaso nima da sauri ta kame bakinsa tana tsotsa idanu ya zuba mata har tagaji ta saki tana dariya kai ya girgiza ya dauki tea d’insa yana kurba” maza tashi kici kazarki babyna najin yunwa janye jikinta tayi tana kallonsa”to ka hakura? ” eh maza ci na hakura ta janyo kular ta bude ta zubi soyayen dankali da cinyar kaza ta faraci sauri sauri idanu ya zuba mata yanzu yanacewa taci ahankali zata fara kuka Dole ya samata idanu dan yasan laifin babynsa ne tea ta hada,
tanasha mik’ewa yay”my Nisha na tafi ba rakiya tsaye ta Mike ta dauki guntun namanta ta biyoshi” my Dr dan Allah inason tafiya gidan zainab nagano baby abin mutuwa bai bari najeba kallonta yay to ahaka zaki da kazar? ” bari NASA aleda”Oya yi maza ki shirya da sauri taje ta zube namanta aleda ta wanke hannunta ta saka hijabi. ta dauki yar karamar jaka tasa ledar namanta ta leka kitchen Rabia na aiki tace”Rabia ina kwana na fita sai nadawo? ” to hajiya Allah kiyaye. ” Amin ta fice har ya fita sai a habar gida ta iskeshi ya fito da mota ta bude ta shiga yaja suka tafi dama get abude megadi na tsaye suka gaisa Sardauna ya fice yana hawa saman titi ya fara gudu sosai ya kalli Nisha yai murmushi “wai Nisha naman ne kika dauko ajaka? kanta ta dora kirjinshi tana dariya” eh wlh my Dr bai sake magana ba ya maida hankalinsa kan driving taname surutu jinsa shiru ta gane miskilancinsa ya motsa shiru tayi ta rungume abunta tana kallonsa idan sun hada idanu ya daga mata gira tayi murmushi har ya kaita kofar gidan zainab tunda unguwa dayace da gidansu daddy saide ba layi dayaba yana parking yace”Oya jeki”Ya Faisal mushiga kaga, baby mana? ” my Neesher na makara ai na ganshi kuma yau zatazo gida wanka kema rashin hakurine kije kawai murmushi tayi ta masa kiss shima ya mata ta bude motar ta fito ta rufe masa lofar yaja ya tafi
get tura ta shiga gidan da Hadeem suka hadu zai shiga mota suka gaisa yace”ai kuwa suma yanzune zasu gida an hada komai. ” masha Allah bari na shiga da gudu tayi ciki parlon ta shigo da sallama taci karo da ummarta zasu fito tana rungume da d’an zainab zainab ta kalleta” Aunty Nisha rungumeta Nisha tayi” zainab wlh nazata bazaki zo wanka ba yau har kwana tara. Hauwa tace” saketa ana jiranmu muje gida sai kuyi surutun. sakinta Nisha tayi suka fito gun motar suka nufa ya bude musu suka shiga ya rufe yaja suka tafi, Sardauna na zuwa akofar gidansu yay parking ya fito ya shiga gidan suna gaisawa da ma’aikatan gidan part d’insu ghaisha ya shiga parlon ya shigo da sallah ghaisha na zaune da su minata da ummi har da zee baby tana kwance jikin ummi jin muryashi ta Mike da gudu tayi kansa tana kuka Dole ya ware mata hannayensa ta fada jikinsa tana kuka rungumeta yay yana sabke ajiyar zuciya” my bugun Numfashi kiyi hakuri nima shinake. cikin shashekar kuka tace”my babyna ina sonki” wlh nima ina miki son so my baby zainabata yi shiru bari kukan shiru tayi tana sabke ajiyar zuciya ta lafe a jikinsa yana buga bayanta baki daya iyayansu suka zuba musu idanu ghaisha tayi tagumi tausayinsu ya cika mata zuciya tuwusai da yake kunsan mutananmu Na Niger basu gani su kyale sai sun fadi gaskiya tace” oh ni tuwusai naga abunda ya gagareni agaskiya Faisal Dole zakaja da baya har zainab ta gama takaba tunda batada iddah bakin kwana arba’in ne wlh son da kukewa, junanku yayi yawa,da abarku kuna irin runguma haka dan banzan yaro kace zaka bada aurenta da wani kaiko ka kwana a ina. munafuki wlh sonta yakeyi Allah sarki mahbeer rabone ya kasheka ta fashe da kuka, murmushi yayi ya janye zee daga jikinsa ya kamo hannunta sukazo gun tuwusai ya zauna ya rungumeta”yi hakuri bari kukan ni bakomai tsakanina da ita shakuwa ce minata tace” kaci gidanku Sardauna ja’irin yaro saida ya, lallaba tuwusai tayi shiru ya saketa yaje ya gaida ummi tace” ina Aisha? ” tana gidan zainab gun ghaisha ya nufa ya gaidata dukansa tayi” Autana bakada, kunya fah murmushi ya mata kiss yaja hannun zee, suka nufi kan dining yaga ledar maganin a ajiye kai
Advertisements
ya girgiza ya zaunar da ita ya hada mata tea ” bugun Numfashina kinki yarda kowa ya baki abunci sai abin sonki ko da idanu ta tsareshi kanta ya rike ya shiga bata tea d’in abaki tanasha har ta shanye ya zuba soyayen dankali da kwai yana bata abaki tanaci tana rike da hannunsa daya har yagama bata ya ballo magani ya bata tasha ta tsora masa idanu tace” my babyna, murmushi ya sakar mata” na’am my baby jikinsa, ta fada tayi masa kiss akumatu ta matsa ta dora bakinta akunnensa tana hura masa iska ta zura harshenta tana lasar kunnensa da sauri ya janyeta, yai kicin kincin da fuska yana hararata zata fara kuka ya buga mata tsawa” shiru karkimun kuka shiru tayi tana zaro idanu tausayi ta bashi ya mikar da ita tsaye”Oya baby muje ki kwanta hannunta ya kama suka nufi bedroom suna shiga ya kwantar da ita ya zauna kusanta ya dora kanta a cinyarsa yana mata waka me dadi da larabci duk batasan me yake fadiba dariya take ta rike hannunsa gam tana dariya tana kiransa”my babyna ina sonki har maganin ya ratsata jikinta ya saki tayi shiru tasa, yatsarsa bakinta tana tsotsa sai bacci har yatsar ta kufce mata tana sabke numfashi ahankali murmushi yasaki ya dauke kanta ya dora saman matashi ya tofa mata Addu’a ya lulubeta ya Mike ya fito su Nisha ya isko sai zuba take tanaga Sardauna tayi shiru dan taji haushinsa ganin daga inda ya fito gun umma Hauwa ya nufa ya gaisheta ya kalli Nisha yace”tashi na maidaki gida? ” dan Allah yaya kayi hakuri sai zuwa dare wani mugun kallo ya watsa mata Dole ta Mike zainab tayi dariya ya kalleta “ke dan kin haihu shine bazaki gaida niba ai ko maijidda ni zata girmama ba keba. gunsa zainab ta nufa ta rungumesa”yayana yi hakuri wlh inada niya ina kwana? ” banaso saida na roka sakeni ni dariya tayi ta sakeshi ta amso mahbeer karami ta kawo masa ya amsa ya zubama yaron idanu yaga sak kamarsa daya da mahbeer kwalla ta taru idanun Sardauna ya rungume yaron yana tofa masa Adu’a ya bata ta masa itama hawayen takeyi haka kawai ghaisha ta fashe da kuka tana kallonsu umma taje ta rungumeta tana bata baki Sardauna gunta ya nufa shima ya rungumeta ya fara kuka kowa yanaga haka baki daya parlon ya kaure da kuka dama su tuwusai akusa ake sai aka mama daddah ta shigo ta fara musu fada daket daddah da Hauwa da ummi Raiyan suka lallashesu Nisha kuka take sosai ganin mijinta nayi zainab kowa yayi shiru kinyi shiru tayi saida Sardauna yazo ya rungumeta ya lallasheta yasa taba danta nono tukun tayi shiru yace da Nisha su tafi ta dauki Jakarta tayi musu sallama suka tafi, suna fita ya bude mata mota ta shiga ya daga ya shiga
yaja suka tafi rungumsesa tayi”yayamu kayi kaji” bakomai Nisha na hakura ba maija da hukuncin Allah tana jiki’sa kawance har ya kawota gida saida ta shiga ya fice gun aiki sai kiransa akeyi awaya, tofa ahaka suka wuni zuciyoyinsu babu dadi mutuwar mahbeer ta dawo musu sabuwa Nishama haka ta wuni ranta babu dadi zee baby wuni tayi tana kiran sunan baby daket ummi ta bata abunci taci Tasha magani sai bacci zainab tausayin zee yasa ta wuni kuka. Sardauna tunda ya tafi bai dawoba sai bayan sallah isha’i lokacin zee tayi bacci ya shiga ya dubata ya fito daddy yace” Dr Sardauna yau ban ganka ba? rungumesa yayi ya masa kiss”daddy lokacin da nazo baka nan ya sakeshi Daddy na tafi mukwana lafiya yayi musu sallama ya tafi gidansa. Lokacin da yazo nisha tana parlo tana waya da Nadiya kawarta tana bata labarin zee tace tabari zatazo taji komai yafi awaya da sallama ya shigo Dan kofar batasa key ba ta kashe wayar ta Mike ta taresa hannunta ya kamo suka iso zama yayi yana maida numfashi “my Dr sannu kai ya d’aga yauwa nagaji yau bacci nakeji jeki hadomun coffee ya fada yana mik’ewa tashi tayi ta nufi kicin shikuma ya nufi bedroom tana shiga kitchen ta sake kiran Nadiya tanacewa”wlh ni nasan idan ta dawo haiyacinta bazata so Shiba saboda tasan hakan bai daceba my dear akwai hankali wlh na tsani Wanda zai shiga tsakanina da My Dr kowaye sai naga bayansa Dan haka ki ajiye hankalinki bazata samu Dr taba har abdan Dr Nawane ni daya barema inada yakinin zainab bazata so Sardauna tsorona wata shegiyar tasomun mijina Sardauna har ya shirya kwanciya ya fito Nisha bata fito ba yana kiranta shiru ya Mike ya nufi kitchen d’in ta zage sai zuba takeyi tana hada coffee sai ji tayi an rungumota ta baya ya juyo da ita yana sunsunata amutikar tsorace tace “sweetheart kajine abunda nace? ta fada tana raraba idanu……….. βπ»
*ZEE BABY*
GIPHY App Key not set. Please check settings