Zee Baby Book 1 Page 46

Advertisement

👉🏻46*

….matseta yayi sosai yana shashafata yakai bakinsa kunnanta cikin wata shegiyar murya yace”my Neesher me kikace ne kike zaro idanu wacece kikecewa kar taso mijinki ko kin samomun watane na aura? ajiyar zuciya ta sabke jin Sardauna baijiba rungumeshi tayi ta saka masa kuka” wayyo my Dr banason kishiya Dan Allah kabar min zancan ni bana so bushewa yayi da dariya ya saketa” wlh ke kam sai Allah shirya kukan kishi baya wuya to yi shiru naji bakya so kawo mun coffee na nasha uwar kishi duk kinbi kin samun babyna damuwa ya fadi yana ficewa daga kitchen d’in yana fita tayi tsalle”💃🏻 yeeee Dr Sardauna bayason kowace mace saini kowa kwalelenta mijina mai tsadane coffeen ta hada masa cikin wani cup glass mai kyau ta fito yana zaune ya kurawa makekiyar Tv bango idanu tashar sunnah Tv Dan tunda mahbeer ya rasu nanne gun kallonsa zama tayi kusansa ta riko kansa ta Kafa masa cup d’in abaki yana kurba tana shafa kansa zuwa fuskarsa” my Dr kallonta yayi ya daga mata gira “my Dr ai bakason kowa saini ko? ” inaso mana ga iyayena ga yan uwana tayaya za’ace banason kowa shiru tayi ta kwanta jikinsa” dagani naje na kwanta jikinta ta janye ta Mike ta kashe Tv

yace”kizo mu kwana ko adakin ki zaki kwana? ” no dakai zan kwana ta fadi tana shiga bedroom d’inta tayi shirin bacci ta fito ta kashe wutocin parlon ta nufi bedroom d’insa har ya kwanta hannu ya bata ta kama ya janyota ta fado jikinsa
ya rungumeta ya Dora hannunsa saman cikinta yana shafawa”babyna kana lfy dariya tayi sannu sannu yake murza cikinta zuwa k’asan marata yana murzawa hannusa daya saman breast d’inta yana murzawa kasa hakuri tayi ta lalubi bakinsa tana tsotsa wata irin murza yake mata lokaci kankane ya fitar da ita daga haiyacinta saida ya kaita kololuwar bukatuwa ya gyara mata kwanciya yayi Addu’a ya shigeta ya fara haraka baji bagani sosai yake cacakarta tun tanajin dadi tana kuka tana zugashi yako zage yanayi har ta fara kukan wuya aikuwa ya sakar mata nauyinsa yaci gaba da aikinsa gajiya nayi na fito Dan yaki sabka sai ince Asubah ta gari Sardauna😆abita asannu ciki gareta

⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡

Washe gari da Asuba Neesha a wahalce ta tashi Dan jiya Sardauna bai mata ta sauki ba ta bugu ba karya shida kansa ya tausaya mata tun bayan da sukayi sallah asuba suke bacci Nisha ko motsi batayi Dan gajiya duk irin ruwan zafin da ta shiga karfe takwas Sardauna ya farka Nisha na kwasar bacci tana manne jikinsa cikinta ya shafa ya janyeta ya sabko agurguje yayi wanka ya fito ya shirya cikin suit bakake sunyi masa masifar kyau ganin agajiye take ya barta ya fito yaje kan dining ya hada tea yasha ya kirawo Rabia mai aiki suka gaisa yace” idan kinga karfe goma tayi Aisha bata tashi ba na baki izini kishiga dakina kitaso ta tayi breakfast. ” to ranka shidade kai ya girgiza ya fice. yana zuwa rumfar ajiye motoci ya shiga ya

nufi get suka gaisa megadi da me bawa shifka ruwa mai wanki Kafin ya iso Sardauna ya fice aguje direct kofar marusa lowcos ya nufa yana sharara gudu lokaci kalilan ya kaishi kofar gidansu abakin get yai parking ya fito ya tura get ya shiga part d’in daddah ya nufa suna zaune aparlo ya shigo da sallama mairan karfe yace” yau safiyar tamuce daddah tace” lallaifa murmushi ya zauna tsakiyarsu” to yanzu dai ina kwananku? atare sukace” lafiya lau ya Aisha? ” tana lfy ya tsufa ku kun tsufama bakubar soyayya ba dariya sukayi ya Mike ni na shiga cikin gidan mairan karfe yace Sardauna Dan Albarka
sannu da kokari kai ya girgiza ya fita ya shiga gidansu da sallama ya
shigo dukansu suna kan
dining can ya nufa” duk ina kwananku daddy yayi murmushi “Dr ya gida gun ghaisha ya nufa ya mata rada dariya tayi zainab da hafeeza suka gaishesa ya amsa yace”zainab ina yayana? ” brother yayi bacci Najib yace” bro ina kwana? baki ya tab’e gun tuwusai ya nufa ya gaishesu yaje gun ummi Raiyan” ummi ina kwana zainab bata farkaba ko? ” bata tashiba bedroom din ya nufa tana kwance nade cikin blanket ya janyeshi ya shafi fuskarta” my Kanwas tashi ya fadi yana dagota idanu ta
bude ta kallesa” my babyna” my babyna kamata yayi ta sabko”Oya shiga toilet ki fito tafiya tayi ta wanko fuskarta da bakinda Dan tayi wanka da asuba tana fitowa ya saka mata hijabi tana so ta rungumeshi ya kiya ya kama hannunta suka fito kan dining suka nufa ya zaunar da ita ya zauna ghaisha ta hada musu tea ta bashi ya amsa yana bata abaki Dole

saida ta jingina jikinsa har ya gama bata tea da dankali da kwai hafeeza ta kawo maganinta ya bata idanu kawai suka zuba musu kowa yanajin dadin kulawar da Sardauna yake ba zee baby sai fatan Alkhairi suke
Parlo suka dawo ya zaunar da ita gun ummi zata fara kuka ya lallabata ya tafi gun aiki zainab daga ta kalli zee sai kuka saida ghaisha tayi ta mata fada, Neesha bata tashiba sai karfe goma saura tayi wanka da ruwan zafi taje dakinta ta shirya ta nufi kan dining taci kaza iya cinta Tasha tea ta dawo parlo Rabia tazo ta gaisheta suka zauna suna hira sai rana ta koma bakin aikinta Nisha ta kira salma kanwarta tana mata jajan Sardauna hakuri tabata kwantar mata da hankali ta bata shawarwari irin abubuwan da zata rika ci da zai Kara mata ni’ima tunda mijinta mabukacine Nadiya kawrta ma irin shawara da ta bata kenan kuma ta kwantar mata da hankali

✨✨✨✨✨✨✨✨

tunda Sardauna ya tafi hospital bai dawo gidansa ba sai bayan magarib agajiye yake yasa Nisha taime tausa yaje yayi wanka yayi sallah isha ya tafi gidansu yana zuwa cikin ikon Allah ya iske zainab tayi bacci saide sunce Tasha rigimar nemansa tausayinta yasa ya zubar da kwalla yaje ya tofeta da Addu’a ya musu sallama ya tafi gidansa minata cewa take tamatsu zainab tayi Arba’in aba Sardauna auranta Dan ba karamun so yake mataba dariya daddy yake Dan yafi kowa farin cikin hakan Sardauna ko da ya dawo aiki ya kunna laptop yanayi Nisha ta hado masa coffee yasha suna hira sama sama sai kusan shabiyu sukaje suka kwanta yau bai mata komaiba ya rungumeta sukayi baccinsu lafiya ranta fari tas Asubah ta gari,

************************************
Allahu Akbar duniya kwance tashi asarar mairai yau mahbeer ya cika kwana arba’in ak’asa kenan zee baby yau take fita daga takabar arba’in tunda batada iddah akanta wannan kwanaki da suka shude shakuwace mai tsananin gaske ta wanzu tsakanin zee da Sardauna duk da yanzu ya hanata tabashi ko rungumarsa amma yana kulawa da ita sosai matsalarsa daya damuwa taya sai malaketa gashi iyayansu sunce anyi mata miji to abinda ya tado masa da ciwon zuciyarsa kwana biyu kenan atafene kawai yake saboda damuwar dayaga nisha ta shiga gashi tana da ciki bayaso ta shiga damuwa shiyasa yace ta ajiye hankalinsa lafiyarsa lau ya maida hankalinsa kanta yana Nuna mata kulawa shiyasa tayi watsi da batun auran zee tanaba mijinta kulawa duk da har yanzu ta kasa jure bukatarsa amma ta rage raki saboda salma da nadiya suna fada mata gaskiya mutikar bata jureba zai Kara aure shiyasa take daurewa shiyasa ma yake kula da ita sosai Dan ta rage mita da kuka cikinta ya Dan tasa bata laulayi sai cin kaza kamar masifa. bangaran zee haryanzu babu wani alamun canji sauki saide yanzu ta iya magana tasan sunan kowa agidan yanzu tana yarda da yan gidansu sauran dangine fah bata ko kallonsu daga sunzo zata fara korasu wai jaraba anzo kwadayi babu kamar nisha zee ta tsaneta abin sai Wanda ya gani basu barinta ko kofar parlo ta fita saboda takaba sun koya mata yima mahbeer Addu’a tanako yi ta tisa zainab gaba da ummi ko ghaisha da tambaya” ina mahbeer din da suke sawa tana masa Addu’a sai sukwatanta mata mijinta ne ya mutu dariya takeyi Dan Sam batasan mutuwa ba sai ta rika mamakin mutuwa ko ta tisa Sardauna da rigima ya gwada mata mutuwa sai yasha fama yake lallabata tabar zancan Dan idan anyi baki agidan ta kama masifa da jaraba tayi tsaye kansu sai sunbar gidan babu Wanda yake sabketa sai Sardauna shikadai takejin maganarsa Dan maijidda yayar Sardauna yanzu batason zuwa gidan saboda zee maryama ma matar Nuhu dan ita tsoron zee take ayanzu maganin ko yi akeyi da na likitar duk sati sai Sardauna ya binciki lafiyarta ga Rokon Allah sosai akeyima zee Akan Allah ya bata lafiya to lokacine baiba Dan komai nada lokacinsa
***
Yau ta kama juma’atu babbar rana kwana mahbeer 40 daide ak’asa tunjiya aka toya waina kusan bahu biyu Ana rabawa sadaka haka yauma da misalin karfe bakwai na safe akayima mahbeer Sadakar arba’!n Sardauna Ana gamawa ya shiga part d’insu yana kukan rashin Dan uwansa har barci ya kwashesa can gidama cike yake da yan uwa da abokan arziki zee an fita daga takaba tun asuba suka tadata tayi wanka ummi ta gyara mata gashinta ta dauko kaya masu kyau ta bata tasa Riga ce doguwa yar saudiya mai masifar kyau ta fesa mata turare ta yane mata kanta da mayafi ta kamo hannunta suka fito ganin sun mata caa ta fizge hannunta da gudu ta koma bedroom tayi kwanciyarta daket ummin ta kawo mata kayan breakfast taci Tasha magani sai bacci har rana zee bata farkaba sai karfe goma shabiyu tayi wanka duk jikinta yayi sanyi batasan daliliba parlo ta fito su maijidda suna zaune dasu maryama gun ummi ta nufa ta zauna tana hararasu dariya sukayi” ghaisha tace” momy tashi ki kora manasu Neesha tace” my dear barka da rana ko kallo bata isheta ta tashi ta koma gun ghaisha” ghaisha ina my babyna yau baiban abunci ba ni nayi fushi rungumeta ghaisha tayi” kirabu dashi ai zaki kamashi maijidda tausayin zainab ya kamata ta goge kwalla Minata tace” momy barka kinji Allah yasa Addu’ar da kika masa ta kai masa makwancinsa dariya tayi ta nufi gun minata ta zauna” to muje mana makwancin NASA na kaimasa da kaina wallahi dukansu saida yan parlon kuka suka fara saboda tausayinta

Advertisements

Nisha kanta fashewa tayi da kuka ta Mike taje ta rungume zee, itako dariya take musu ta ture nisha ta koma gurin ummin ta kwanta jikinta ummin kanta kuka takeyi zee ta goge mata hawayen fuskarta ” ummi kirawomun my babyna kinji yau bangansa ba ko yatafi gun mijina mahbeer baki ta rufe mata tana girgiza kai” baby bari fadin haka.ayanzu Sardauna shine garkuwarki bazai miki Nisan da mahbeer ya mikiba rungumeta ummi tayi tana buga bayanta zee ko dariya take tana kwaikwayon maganar ummi wlh kowaye indai yanada imani sai zee baby ta bashi tausayi umma Hauwa ta Mike ta Kara waya a kunneta ta nufi kofar kitchen daddy ta kira bugo daya daga” Haba Yaya wai me kuke jira da safe Baku daura auranba zainab tana bukatar kulawar Sardauna wlh babu Wanda baiyi kuka ba yanzu a parlon nan. “Hauwa kiyi hakuri abinda yasa mun barine sai anjima amasallaci bayan sallah juma’a insha Allahu. ” yauwa to Allah yasanya Alheri ta kashe wayar, bangaran Sardauna kuwa bacci yayi sosai sai karfe sha biyu da rabi ya tashi ya kira nisha ta hado masa tea ya shiga wanka agurguje ya fito ya goge jikinsa ya shafa mai ya mayar da wata d’anyar shadda gizna blue colour sai kamshi yake Nisha ce ta shigo da tea ahannunta wayoyinsa ya kwashe suka fito parlo ya zauna ta zauna kusansa ta jingina da jikinsa” wow my Dr kayi kyau sosai murmushi yayi yaja hancinta tea din ta fara bashi yanasha har ya shanye ya kalli tsadaddan agogon hannunsa karfe daya saura minti biyar janyeta yayi” Oya muje na kusa makara dariya tayi suka fito ya rufe kofar ya nufi gun rumfar motoci takunsa yake cike da izza da jarumta gwanin burgewa sai baza kamshi yakeyi Neesha ta bishi da idanu tana murmushi tana tsaye get din su ghaisha saida ya shiga mota ya nufo get ya kalleta hannu ya daga mata itama ta daga masa ta aika masa kiss megadi ya bude masa get ya fice shima ya rufe ya fice zuwa masallaci Nisha dariya tayi ta shige cikin gida lokacin da Sardauna ya isa masallacin kofar sauro cike yake dam motocin su daddy ya gani amma gun babu inda zai ajiye tashi wani gurin ya nema ya ajiye motarsa ya dauko darduma ya fito ya rufe motarsa ya nufi masallacin acike yake Dole ya zauna awaje ya jira afara sallah Dan gani yake su nawajan sunfi naciki yawa, su daddy suna ciki da mutanan sa liman na isowa aka fara huduba Ana gamawa aka tada sallah masha Allah Al’ummah ba’acewa komai Ana gamawa akayi sanarwa akwai daurin aure Sardauna zai Mike jin haka ya tsaya

yasa musu albarka ya zauna can ciki kuwa kawu Saminu ne ya nemawa dansa Faisal auran zainab Daddy ya bashi Ana take kawu saminu ya ciro dubu dari biyu kash ya bayar Sadaki da huhun goransa guda uku ya ajiye daddy ya amshi kudin ya waribdubu Hamsin ya bashi sauran yace” albarkar aure mukeso ba kudiba Dole Saminu ya amshi sauran sadakin yabawa Nuhu ya rike maitmran karfe yaji dadin hakan nan babban liman da kansa da sauran malamai da alwalin ango da na amarya aka daura Auran Faisal da zainab Akan sadaki nera dubu Hamsin nan mai sanarwa ya fara cewa” jama’a ku amsa fatiha an daura auran Faisal Da Zainabu Abu mai tagwayen suna Akan Sadaki nera dubu hamsin lakadan ba ajalan ba tazama shi yazama ita karaf akunen Sardauna saboda lasifikace ake maganar da ita zuwat ya Mike tsaye jikinsa yana rawa liman suka musu Addu’ar Allah yabasu zaman lafiya daddy yasake bara addu’a akayi musu nan aka shiga Rabo goro da kudi huhun guda daddy yaba liman da kudi nera dubu Hamsin jama’a sai albarka suke samusu saida mutane suka rarage su daddy suka fito Sardauna na hango su daddy ya nufo gunsu daddy ya hangoshi ya tsaya yana murmushi” masha Allah Dr Sardauna ango dariya sukayi yana isowa ya fada jikin daddy ya Saki kuka tamkar karamin yaro jikinsa sai rawa yake daddy yace” haba Faisal jarumin jarumai ya kuma yau kake kuka kaida zakayi farin ciki momy Allah yayi tazama mallakinka fatana ka kulamun da ita ka rikemun ita Amana Allah ya dubomu ya bata lafiya kwana biyu abun nata duk ya rikice amma ba komai mun barma Allah ikonsa yi shiru Dr namu wani kukan ya Saki ya rungume daddy gam Dan ya tunamasa da mahbeer” daddy meyasa kuka auramun matar yayana ni danace zan zabar mata miji nagari murmushi daddy yayi yana buga bayansa “kaikuma kayi yaya da sonta kabar maganar aduk duniya ayanzu babu Wanda zan iyabama zainaba kulawa ta musamman ba kosawa idan ba kaiba Nuhu yazo yana murmushi yace”ai zainab dakai tafi cancanta Saminu yace” yanzu sai mutafi gida Faisal ka ajiye hankalinka D’ana mairan karfe yace ja’iri yanaso kissa murmushi Nuhu yayi ya kama hannusa Kawu Saminu yarakasu har gun motar Sardauna ya bude ya shiga Saminu yace”my son kayi tuki cikin nutsuwa kaji kansa

ya d’aga Nuhu ya rufe masa kofa Sardauna yayima motar key yaja ya tafi daddy sai murmushi yakeyi suka shiga mota suka tafi. acikin Nutsuwa Sardauna yake driving yarasa wani irin yanayi yake ciki farin ciki ko akasin haka sigari ya dauka ya kunna ya fara bata hayaki baki da hanci kai tsaye hospital ya nufa saboda yau bai lekaba akwai yaron da zai duba jiya da tunaninsa ya kwana, can gida kuwa bayan an dawo daga sallahr juma’ah suka Mike kowa yaje yayi sallah, zaune suke saman dinning su maijidda sai kwasar gara ake ummi tayi tayi da zee taci abunci taki ta kafa, musu kuka sai babynta yazo yau bata ganshi ba ko ya mutune duk ta fitinesu. Neesha tace” kiyi hakuri zaizo ai ghaisha tace” momy zo ga wayata ki kirayi mijinki da kanki nasan zuwa yanzu an daura auran da Sauri Neesha ta kalli gashi dariya zee tayi ta Mike taje gun ghaisha ta zauna ta amshi wayar su daddy ne suka shigo da sallama Hauwa ta Mike”Dan uwa ya da fatan an daura murmushi daddy yayi Nuhu ya bata goro farare tas ba kadan ba cikin farin ciki Hauwa tace Alhmdllh Saminu yace”Alhmdllh tazama matarsa fatanmu Allah yabata lafiya cikin farin ciki suka gabaki dayansu suka ajiye spoons sukace amin suka Mike zainab ta rungume zee maijidda tace Allah ya baki lafiya maryama tace” zainab Amaryar Sardauna Nisha uwar gida ghaisha farin ciki ya hanata magana Nisha har wata zufa take keto mata tayi ta maza ta goge tana murmushi ta nufi gun zee ta rungumeta” Alhmdllh my dear zan rikeki Amana Allah yabaki lafiya yau kin zama matar babynki ko? ta fadi tana murmushi kallonta zee tayi tana murmushi ” ke ni matar mahbeer ce ba babyna ba maijidda tace” ai an daura muku aure dashi jikinta ta janye ta nufi gun daddy tana dariya” daddy wai babyna munyi aure yo mahbeer din fa hannunta ya kama idanunsa ya ciko da kwalla yace” momy kinci abunci dariya tayi” daddy wlh bazanci ba sai my babyna yazo yabani abaki wayarsa ya ciro daga aljihu ya lalubo number Sardauna bugo biyu ya d’aga yabawa zainab” amshi momy yi masa magana maza yazo ya baki abunci amsa tayi ta Kara akunne ashagwab’e tace”my babyna kazo kabani abunci nasha magani tun d’azu nake kuka ko me yace mata tayi dariya tana tsalle tace”💃🏻yeeee mijina kazo yanzu wayar ta bekama daddy tana ta murmushi ta nufi bedroom da gudu da idanu suka bita cike da tausayinta su daddy kan dining suka nufa ghaisha ta bisu ta hada musu abunci ummi yawan surutun zainab ya fara damunta dannewa takeyi sai take ganin yar tata kamar ta haukacene Neesha fakar idanun motane tayi tabi bayan zainab bedroom tana shiga zee na fitowa da ledar magani ahannunta shiyasa sukayi Karo Nisha ta mayar da ita ciki ta rufo kofar “my dear don Allah ki saurareni. zee ta bita da kallo tace” meye ne ni gun babyna zani riketa Nisha tayi ta fashe da kuka zee ta kalleta…………… ✍🏻

 

*ZEE BABY*

Leave your vote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like
Read More

TARTSATSI 25

Advertisement *Page 25* ********************* Aliyu yayi murmushi yace “‘yan biyun umma, k’anne na ne, kuma k’annen Auwal ne…