Advertisement
*ππ»47*
….waye ya bugeki kike kuka ki tafi gidanku mana ina mijinki ko kema ya mutu ni sakeni na tafi gun babyna mijina yace yanzu zaizo Kara rungumeta Neesha tayi “my dear nifa yar uwarki ce Dan Allah karki hada miji dani dariya zee tayi ta banbareta da karfi tana hararanta”yo ai bansan mijinki ba.waye? “Sardauna nane babynki ina sonsa dayawa please da kin dawo haiyacinki karki zauna dashi kinji yar uwata?” Ni baruwa daddy yace mahbeer ya mutu yanzu my baby ne mijina ina sonshi hararata Nisha tayi”hmmm ai nasan son bakya daide ne da kin warke zaki tsaneshi Dan haka banida damuwa tunda baya sonki dariya zee” bawani yana sona wai ina son yake ne wlh ni ban sanshi ba Nisha tace” to idan kinaso kisanshi kibar kula babynki kibar bari yana baki abunci ko magani sai na gwada miki so amma idan kina kula babynki bazaki San so ba fauu kakeji ta dauke Neesha da Mari ta damke mata wuya” my babyn nawa zakice nabar kulawa kuji yar mutuwa Nisha ta tsorata kokarin amshe kanta takeyi” tsaya zee kiji yi hakuri nufina kirika kulashi sakeni kije gunsa yana jiranki hankada ta tayi tana hararata” shegiya yar mutuwa haka kawai zakice nabar my babyna naki bana barinsa so din yaci mutuwar uwasa kuji shegiya ta fadi tana ficewa da gudu mik’ewa Neesha tayi Dan taji buguwar fashewa tayi da kuka” wayyo nashiga uku
na lalace ya zanyi da raina Allah kabata lfy tabarmun mijina Allah kabani juriya da hakuri har su rabu Allah yasa karta tonamun asiri Dan ba hankaliba gareta ayanzu zata iya fada musu bathroom ta shiga ta wanko fuskarta ta gyrata ta Saki ranta ta fito zee ta hango zaune kusan zainab tana rike da mahbeer D’an zainab tana masa wasa maijidda ta girgiza dan tana mugun tausayin zainab zee ta kalli ummi Raiyan tace” ummi kalli mahbeer Dina suke cewa ya, mutu murmushi ummi tayi” baby kirabu dasu ai gashinan ghaisha murmushi tayi” momy wannan ai d’ankine fah fuska ta kwakwab’e ta b’are baki ta fara kuka ghaisha tace”oh Allah to yi hakuri mijinki ne. shikenan ko? Kai ta daga tana dariya. Nisha ce ta iso ta zauna akusanta” my dear kinga mahbeer dinki ko? ” ni baruwana dake yanzu kikace nabar.. baki Nisha ta rufe mata tana murmushi ” my dear ba fah nace kibar mahbeer gashinan ahannunki umma Hauwa tace”sakar mata baki tana sakinta ta Mike da mahbeer ahannunta ta isa gurin ghaisha ta zauna tana hararan Nisha tace” haka kawai sai kice nabar my baby ki nuna mun so. idanu suka zubawa zeey cike da tausayi Dan zatonsu mahbeer karami take nufi babu wanda ya gano.ghaisha tace” yi hakuri bazaki bar babynki ba. Sardauna ya shigo da sallama Maijidda ta Mike tana cewa”Dan kanina fuska ya game mata” ni wlh kunya nakeji idan kin kirani kaninki Dan Allah kibar fadin haka. rungumeshi tayi”aikuwa yaro sai hakuri shekara biyu na baka murmushi yayi ya tsinketa awuya ba shirui ta sakeshi” mugu kai sai mugunta bani gorona to? baki ya tab’e baiyi magana ba suka iso gunsu ghaisha yayi jimulla ya gaishesu zeey ta kallesa tana kwakwabe fuska ” my babyna ina ta jiranka murmushi ya sakar mata ta Mike ta kaiwa zainab
danta.ta nufi bedroom da gudu suka bita da kallo shiko Sardauna yawan jama’ar sun cika masa idanu suna tsokanarsa tunba maryama ba kai ya shafa” yace”aunty maryam kibari zanzo muyi wata magana ya nufi kan dining ghaisha ta kalli Nisha” jeki hada masa abunci. tashi tayi jikinta yayi sanyi ta isa gunsa yana zaune” my Dr sannu barka da samun karuwa Allah yabamu zaman lfy ta fadi tana hada masa abuncin acikin plate kallonta yayi” yauwa my Nisha ykk? murmushi ta saki ina lfy dafafiyar doya fara tas ta zuba masa da Jar miya wacce taji Jan naman rago gefe guda dambu namane sai hadin salak ta tsiyaya masa fruit ta bashi ya amsa. “thanks my Nisha murmushi ta Saki ta zauna zeey ta nufo gurinsu tana turo baki ta fara kuka gun Sardauna ta nufa Nisha najin muryata tun bata isoba ta Mike Dan duk a tsorace take da ita karta fada masa abindan ta fada mata Sardauna yace”ina zaki bazaki bani abaki ba.? “My Dr bathroom zan shiga ta fadi tana tafiya baice mata komaiba spoon ya dauka yana kallon zeey da ledar maganinta ahannu sai kuka take kai ya girgiza ya ajiye spoon d’in isowa tayi tayi tsaye tana kuka tana kallonsa cikin sanyin murya yace”my kanwas waye ya taboki zauna kici abunci lokacin shan magani ya wuce. hannunta ya kamo ya zaunar da ita Kara sautin kukan tayi harda ihu Dole ya janyota jikinsa ya rungumeta yana buga bayanta” yi shiru bari kukan kinji my babyna? kai ta daga ta rungumeshi sosai tana sabke ajiyar zuciya Dan tayi kewar jikinsa idanunta ta lumshe tana tura kanta kirjinshi tayi luf abinta shima matseta yayi jikinsa ya lumshe idanunsa ya kifa kansa abayanta yana sabke ajiyar zuciya yana Kara shigar da ita jikinsa kamar za’akwace masa ita shiru kakeji babu mai motsi cikinsu kusan minti goma Dan zainab tuni tayi bacci sabkar numfashinta yaji.
idanunsa ya bude ya d’ago da kansa ya kalleta baccinta take ajikinsa cikin nutsuwa d’ago da kanta yayi “my baby tashi kici abunci ya fadi yana shafa fuskarta idanu ta bude ta kallesa ta lumshe Dan bacci yazo mata sosai zaunar da ita yayi saman cinyasa ya dauki spoon d’in ya dauko abuncin yakai bakinta” amshi maza ci muje ki kwanta baki ta bude ya bata tana ci shima yana ci anutse har suka koshi ya bata dambun naman taci kadan ya bata fruit Tasha shima yasha ya goge mata bakinta ya bata maguguna Tasha ta Dora kanta kirjinsa ta lumshe idanunta” tashi muje ki kanwta bacci ko? Kai ta daga ya sabketa ya Mike ta dauki ledar maganinta ya kama hannunta suka nufi bedroom da kallo suka bisu zuciyoyinsu cike da farin ciki Nisha Allah kadai yasan bakin cikin da yake cinta dakewa kawai takeyi suna shiga ya dauketa cak ya kwantar da ita ya lulubeta kuka tasaka masa ta riko hannunsa zama yayi ya rankwafo yakai bakinsa kunnenta” my babyna menene kiyi bacci Nima baccin zani nayi wlh banajin dadin jikina tunda taji bakinsa akunneta yana mata rada tayi shiru ta lumshe idanunta ta sakalo hannayenta ta wuyansa tana murmushi tana shafa wuyansa itama takai bakinta saitin kunnesa ta ta zura harshanta akunnesa tana lasa, cikin nutsuwa har ta fara tsotsa Sardauna suman zaune yayi Dan wani mugun dadi yakeji shima tsintar kansa yayi ya zura harshnsa akunnata yana lasa cikin nutsuwa yana shafa lalausan gashin kanta yana tsotsar kunnenta jiyayi tana masa wata irin shasheka cikin kunne tana mimmik’ewa da Sauri ya saketa ya zauna
kuka ta saka masa ta tashi zaune ta rungumeshi tana kiran” my babyna? rungumeta yayi” Na’am my babyna yi hakuri zan jiyar dake dadi amma bayanzu ba da komai aka miki sai kin fadawa mutane nafiso kiji dadin Sardauna ki kina cikin haiyacinki bayanta ya shiga bugawa yana lallashinta har tayi shiru ta lafe jikinsa yana shafa bayanta. ko cikaken 4 minute batayi ba bacci ya dauketa idanu ya tsuramata cike da tausayinta da tsantsar kaunarta baisan lokacin da hawaye ya wanke masa fuska ya kifa kansa bayanta yana kuka yarasa ko na menene saida yayi mai isarsa. ya kwantar da ita yamata kiss agoshi ya lulubeta ya Mike ya shiga bathroom ya wanko fuskarsa ya saita nutsuwarsa ya fito. yana fitowa yace da Nisha ta tashi su tafi gida ba yada ta iya ta Mike ta shirya Sardauna yace da ghaisha” momyna ina su Daddy.?yana bacci hutawa yakeyi murmushi Sardauna yayi yamusu sallama suka fito maijidda da maryama suna tsokanarsa bai kulasuba suka fice daga parlon umma hauwa ta Mike”khadijah nima zan leka gunsu daddah na wuce gida maryama ta Mike tace” Nima bari na shiga gidan daddah. hafeeza tace” antyna yau gudanki zani gobe ba school.?” ki shirya kafin nazo ghaisha tace” Hauwa kicewa salma zainab na jiranta ta zubar da ruwa tazo tayi mata kunshi jibi zata koma.?” ai da Aisha kika gayama yanzu da tuni takirata awaya gashi sun tafi. Zainab tace” ghaisha nifa banson kunshi da safema munyi magana da ita tace zazzabi keda munta shiyasa batazo gun Arba’in ba. Maijidda tace” bari zuwa gobe zamuzo da wacce zata miki salma laulayi ke damunta ummi Raiyan tace “Allah ya bata lfy umma ficewa sukayi da maryama ummi ta Mike” to Nima dai zanje na dan kwanta na huta. ghaisha tace “ai Nima abinda zanyi kenan kafin la’asar atare suka tashi kowa ya nufi bedroom d’insa ghaisha gun mijinta ta gudu. zainab tana shayar da danta maijidda tace” Nima fah nayi missing din yarana kamar na fece. da kallo zainab ta bita tana dariya. ummi tana shiga daki ta haura gado ta rungume yarta tausayinta ya cika mata zuciya saida tayi kukanta ta gaji har bacci ya daukete,
β‘β‘β‘β‘β‘β‘β‘β‘β‘β‘β‘β‘
Bangaran Sardauna da Nisha suna zuwa gida kowa yayi part d’insa yayi wanka Nisha rigar bacci tasaka tayi kwanciyarta saman gado tana shawarwarin abinda zai fisheta yanzu tayi alkawalin watsar da komai har taga warkewar zainab taga wane irin karba zatawa mijinta gashi shima taga alamun baya son zainab din murmushi ta Saki tana juyi saman gado taji mutum ya rungumota da sauri ta zabura zata zauna ya sakar mata nauyinsa cikin wata irin murya yace”my Neesher kibani inyi kinji matata
Babynmu yana bukatar daddy ya fada ashagwab’e yana yamutsata cikin wani shegen salo yanayin yada ya mata magana da yada yake mata wani irin salonsa na musamman yasa ta kasa koda motsi cikin shaukin sonsa tace” my sweetheart kana tafiya da imanina. inajin dadin salonka Sonka karshene. azuciyata. bakinta ya kame yana mata wata irin tsotsa yana mulmula breast dinta biye masa tayi suna haukata junansu Dan yau wani irin salo yake mata ta zauce sai kalamai take fada masa kwanci ya gyara mata yayi Addu’a ya shiga inda yafi bukata yau ni’ima take fitarwa saboda irin abubuwan da salma tasata tanaci ba dare ba rana Sardauna yanaji dadinta sosai zagewa yayi yana aiki babu wasa yana mata yan hirarakin da ya saba mata na tambayoyi tana amsawa cikin kukan dadi har wucin awa daya Nisha ta jure duk tayi release ga azabar zafin da, takeji Dan sukuwa yake susai ba dawasaba iya jigatuwa ta jigatu hawaye kawai take fitarwa ta kamkameshi Dan azaba, saida ya kwashe awa da minti Hamsin da uku cif cif yayi release zufa tana keto masa yana jikinta har yanzu ya sakar mata nauyinsa kusan minti biyu ya dagata ya mirgina gefe ya lumshe idanunsa shame shame tayi taja blanket ta rufe fuskarta tana danne kukanta ta goge hawayen fuskarta tana maida numfashi zaune ya tashi ya sabko k’asa ya nufi bathroom ruwan gumi ya hada mata ya, dawo ya janye blanket ya dauketa” my Neeshr yau wlh kinsani farin Allah ya miki Albarka murmushi ta kakalo ta Shafi fuskarsa” mijina barimun godiya kaida abunka idanma baka gamsuba musake. kiss ya sakar mata yana murmushi ya
shige toilet da ita ya nasata cikin bahon ruwan ya kunna shower yayi wankan tsarki ya daura towel ya fice ai yana fita ta fashe da kuka” wayyo ni Aisha wannan jarabar ta isheni gaba gaba kasheni zaiyi kakama cin Abu ba gajiya ina dalili haka ta Mike tayi wankan tsarki tana rusar kuka gabanta sai zugi yake mata ta daura towel ta fito Sardauna baya dakin baki ta tab’e ta kalli agogon bango taga biyar Saura basuyi sallah la’asar ba agaguce tasa kaya ta shimfida darduma ta tayar da sallah. Sardauna na fita shima mai ya shafa ya zura jallabiya ya shimfida Dadduma ya tayar da sallah. bayan yagama saida ya nemi yafiyar Allah Akan makara da yayi yin sallah yakai goshinsa k’asa yana Sujada yajima sosai kafin ya dago yana Addu’a ya Mike ya cire jallabiyar ya saka 3quarter da short ya fesa turare ya dauki wayoyinsa ya fito parlo Nisha tana zaune da cinyar kaza ahannunta tanaci kusanta ya zauna. “my Neesher babu bismillah ma.? murmushi ta Saki ta yago ta kai masa bakinsa kai ya kauda jikinsa ta kwanto” my Dr kayi kyau sosai murmushi ya Saki ya tura hannunsa cikin rigarta ya shafo cikinta ya dawo kirjinta ya shafarsu ahankali shigewa jikinsa tayi ta lumshe idanunta yana murza mata breast d’inta jin tana amsar sakonsa ya janye rigarta da Sauri ta janye jikinta tana dariya ta Mike tana, yagar cinyar kazar” my Dr bari na hadoma coffee mai dadi murmushi yayi ya Mike. da gudu ta shiga kitchen kai ya girgiza ya koma ya zauna wayarsa ta dauki ringing screen d’in wayar ya kalla yaga Dr Nabeel da Sauri ya dauki wayar yay picking ya Kara akunne. ” hello Dr ya dai” Dr kayi Sauri jikin Ameer Hafizu ne yayi tsanani akidime Sardauna ya tashi yana tsinke kiran. “Nisha na fita sai na dawo ya kwashe wayoyinsa ya fice da ta fito har yakai kofar parlo” Allah maidoka lfy zama tayi tana shan coffeen.
Sardauna yana fita ya shiga mota ya kama hanyar hospital. hankalinsa atashe Dan yana tausayin yaron da iyayansa yaron yakai matakin karshe ba lallai bane ya rayu dandai komai daga Allah ne. shine mai rayawa shine mai kashewa. yana zuwa yayi parking ya fito ya rufe motar yayi cikin asibitin direct room din da yaron yake ya nufa yana shiga yaga mahaifiyar yaron na rusar kuka da gudu ya isa yaron na bulbula aman jini Sardauna ya shiga bashi temakon gagawa amma ina shakuwa biyu yayi cak numfashinsa ya tsaya idanu Sardauna ya rumtse da karfi ya bude ya kalli nabeel mahaifin yaron yace” ya mutu ko? Sardauna yace” saide Allah ya Baku hakuri Ameer ya cika tayaya yaro karami ya kamu da ciwon zuciya kuma Baku dauki matakiba tun da wuri Nan take mahaifiyar yaron ta fadi asume mijinta ya dauketa ya shimfide kan gado Sardauna ya shiga bata temakon gagawa tana farkawa Sardauna ya musu gaisuwa ya fice Dan wani irin tausayi suke bashi ga mutuwar yaron ta tsaya masa arai Office d’insa yaje ya zauna ya kunna sigari yanasha Sam yau yarasa irin yanayin da yake ciki dadi ko akasin haka.mik’ewa yayi ya fito ya nufi harabar hospital d’in. bangaran zee baby bata tashi ba sai kusan karfe biyar na yamma ummi tayi ta tashinta taki tashi wanka tayi sallah la’asar ta saka Riga da siket na atamfa ta fesa turare ta daure gashinta da ribbon ta fito parlo ba kowa ummi da ghaisha sun tafi gidan daddah sai nanah da nawwara suna kallon Tv tashar MBC 3 Zee ta zauna saman kujera tace” nawwara ina”ummi Raiyan da ghaisha babyna yazo.?” Anty zainab suna gidan daddah. baki ta turo ” ni bansan gidanba dariya suka mata. “Kai anty gashinan da kin fita mik’ewa tayi tsaye tace” to bari naje. ta nufi hanyar da taga kowa na shigowa ta bude ta fito ta fara tafiya kanta babu ko Dan kwali kuma ba’ayi katari ba ta hadu da kowa ma’aikatan gidan babu Wanda ya ganta wata yar karamr kofa ta hango can ta nufa dan naciki zai bude ya fita amma nawaje bazai budeba sai an bude masa ko yanada key da gudu tayi gun gun kofar lambu ta tsinkayo amma rashin sanin meye taki isa ita tsoroma gurin ya bata ta bude yar karamar kofar ta wuce kawai sai gata kofar gida motoci nata ficewa dariya tayi ganin motane nata wucewa tace” yanzu ina zanga ummi da ghaisha Anan jama’a sai kallon zukekiyar kyakyawar yar balarabiya sukeyi itako dariya take tana hirata ta nufo saman titin wata bakar mota ta tsaya gabanta ya janye glass d’in motar ya Saki murmushi idanu ta tsura masa tanaja da baya ” zainab ina zaki zo muje na kaiki gun babynki yana kiranki jin yace haka ta, dawo jikin motar tana dariya” to muje can gurin magani yake ko yana ina.? ” muje kigani. ya fadi yana murmushi ya bude mata motar ta shiga ya rufo yaja motar aguje yabar gurin………………βπ»
GIPHY App Key not set. Please check settings