Zee Baby Book 2 Page 13

Advertisement

*Book 2 👉🏻13*

….Washe gari tun bayan da sukayi sallah Asuba, suka koma baccin gajiya dan Sardauna baima zeey ta sauki ba amma da yake jarumace Sam bata gajiba ko nuna gazawarta.
Da misalin karfe goma hucin zafin jikin Zeey ya tayar da Sardauna daga bacci.
Idanunsa ya bude Addu’a dauke bakinsa ya zuba ma zeey idanu tayi dai daya zaman kirjinsa tana rawar sanyi jikinta zafi rau.

Matseta yayi jikinsa ya jamusu blanket”oh my God my baby zazzabi ne kuma?
Ya kai karshan maganar yana kankameta yana sabke ajiyar zuciya.
Awuyace tace”Yayana? ” Babyna zazzabi ko..?”kai ta daga masa tana Kara makaleshi.”Sorry babyna ya fada ya janye blanket din ya Mike zaune ya janye rigarta yana shafa cikinta,”babyna good morning kabar mun Matata ta huta ya fada ya sunkuyar da kansa saman shafafan cikin nata yana kissing dinsa. ya fito da harshansa yana lasar cibiyarta yana shafar mararta.
A shagwabe tace”My Sardauna nadam ” Abulena zazzabi ko..?”Kai ta d’aga.
“Sorry Babyna.
yana
manne da ita jikinsa,ya sauko ya nufi bathroom.

Kayan jikinsu ya cire musu ya kunna fanfo ya sakar musu shower ya dauko sabulu ya rungumeta jikinsa sosai ruwan mai gumi na kwarara kansu yana murza mata sabulun cikin nutsuwa yana dan tausa mata jikinta ruwan na shigarsu,manneshi tayi sosai tana sabke ajiya zuciya.
Cikin sanyin murya tace”Yayana.?”Babyna sannu.”kai ta daga masa tana Kara rungumeshi.
A haka ya musu wanka ya daura towel ya nado zee cikin towel ya rungumota suka fito.
A gagauce ya goge mata jikinta ya shafa mata mai,shima ya shirya ya saka kaya,3quarter ne sai short dan yau weekend ne babu inda zai fita turare ya fesa.

Yazo ya dauki zee ya nufi dakin ta ya saka mata wata Riga iya gwiwa maron colour tayi mata kyau sosai ya gyara mata gashinta ya kameshi tsakiya ya daure mata da Ribbon jelar gashin ta sauka tsakiyar bayanta.
Kiss ya sakar mata a tsakiyar kanta mai fitar da kamshi.
“Wow My Abulena kinyi mutikar kyau.”Kafeshi nayi da idanu ina yamutsa fuska na kirashi “Yayana zazzabi kuma inason kamshin ka.
“Wlh nidai zazzabi bazan yafe masa ba Baby nane yake sa momy zazzabi kinsan cikin tiwis akwai wuya zo muje muyi breakfast na baki magani sai ki shaki kamshin mijnki.”hannu na daga masa ya daukeni ya rungumeni muka fita.
Bedroom dinsa yaje ya dauko maganin zee yana rungume da ita ya fara taka step ta sakalo hannunta wuyansa ta kwantar da kanta kirjinsa tana cusa kanta tana shakar kamshina.
“Yayana ina son kamshinka sosai harda kai.”My zee zeena kiyi ta shakar abinki,kinji Babyna.”kai na daga masa.

suna saukowa,Nisha ya hango zaune tana kallon Tv tana waya tana dariya,
jin takun Sardauna ta tsinke kiran ta Mike tana dariya”Oyoyo sannunku barka da fitowa.”My Neesher ykk ya karfin jiki..? “My Dr Alhmdllh,ya jikin my dear.?”wlh yanzu ma zazzabi ne yake damunta ya fada yana shafa gashin zeey.
Nisha tace”my dear ina kwana sannu zazzabin ne? “Kai zee ta daga tana Kara kankame Sardauna tana nishi.

Kan dining suka nufa har Nisha tana jero ma zee sannu.
Sardauna yaja kujera ya zauna zee tana manne jikinsa ya kankameta gam ya lumshe idanunsa yana sabke ajiyar zuciya.
Ita ko tayi luf abinta tana sabke numfashi.
Nisha wacce takai cinsu ya cikata ji take kamar ta kashesu sai harara take zabga musu tana saka kudiri dayawa akansu.
Tea ta hada musu mai kauri”my Dr bismillah.
Idanunsa ya bude”thanks my nisha,ya dauki cup din ya tallabo kan zee”Baby amshi kisha.
Daket ya samu take kurba har tasha mai dan yawa shima ya shanye cup guda.
Nisha ta zuba musu farfesun kan rago da waina.
Sardauna miyau dinsa har tinkewa yake yace”thanks my nishana.
Dukansa zee ta fara tana gujin kuka.

“Baby me kuma nayi zakici ko..? “Cikin son naman na daga ma kai kafin ya bani har na sauka daga jikinsa na zauna saman kujera na fara ci sosai na kejin dadinsa har wainar.
Cikin farin ciki Sardauna shima ya fara ci sosai yana yima Nisha godiya. Nisha sai dariya take masa.
Nisha tace”my dear kici ahankali mana.”my dear inaso ne”tana kai karshan maganar cikinta ya wuntsula mik’ewa tayi kafin ta cira aman ya kwace mata daga tsaye ta rika kwarara aman.
Cikin rawar jiki Sardauna ya taso ya kamata ya sunkuyar da ita tana rungume jikinsa take aman har saida ta kasa komai ta amaye.
Rungumeta Sardauna yayi sosai yana shafa bayanta”sannu Babyna Allah ya baki lfy wlh bansan ya zanyi da raina ba amanki ya dameni.”
Fashe masa nayi da kuka”Yayana jiri nake ji ka kaini gun ghaisha ko ummina.
Nisha tace”sannu wlh abin tausayi.
Sardauna ya Mike da zeey ajikinsa”Baby wlh ba inda zan kaiki.
ya nufi saman bene da ita.
Nisha tabi su da harara ta kira Rabi’a ta gyara gurin tana zaune sai dariyar mugunta take.

Basu jimaba nisha ta tsinka yo su suna saukowa har ya canza mata kaya ta wani mannesa,kai ta dauke tana con alwashin rabasu nan kusa.
saida suka iso parlon ta Mike tana musu sannu.
Sardauna yace”nisha dauko min fresh milk.
Kitchen ta nufa.
Zeey ta gyara kwanciyarta jikin Sardauna ta sakalo hannunta wuyansa”Yayana”na’am my sweetie sannu zazzabi da amai ne ya takura ma Qalbina ko..? “Kai na daga ina lumshe idanuna”My Sardauna nah.”Sweetie nah yi hakuri zaki warke ya fada yana tura hannunsa cikin rigarata yana shafar cikinta da marata.
Shiru tayi tana Kara mannesa.
Nisha ce tsaye kansu bakin cikinsu kamar ya kasheta tace”my Dr gashi.”dago da kansa yayi ya amsa.

“Thanks my nishana.”murmushi tayi ta zauna ta zuba musu idanu yada yake ba zeey fresh milk din abaki tana zuba shagwaba yana lallabata da shafa kanta zuwa bayanta tana sha ta kureshi da idanu.
Nisha kasa daurewa tayi tace”wai my dear kin manta ina gurin ne kike ma Dr irin wannan sangartar haka bakijin ko kunyata.? “Sardauna ne ya kalli nisha yana dariya “my nisha kinban dariya yo ita da mijinta kunyar me zataji taki kuma ma batada lfy ke lokacin da bakida lfy meye bakiyi zeey ta kauda kanta to wlh karki kuskura ki sake ban son irin wannan maganar ki kiyaye yakai karshan maganar yana kicin kicin da fuska.
Take nisha ta dawo haiyacinta cikin kwantar da murya tana dariya tace”wlh tsokanarta nakeyi my Dr kaima kasan babu wannan tsakani na da yar uwata.

Advertisements

Zeey ko ci kanki bata ce ba saima Kara makale Sardauna tayi tana zuba masa sangarta yana bata fresh milk.

Nisha ganin haka yasa ta dawo gaban Sardauna ta tsugunna tana hawaye”dan Allah mijina kayi hakuri karka yi fushi dani wasa nake mata amma bazan sake ba.”Sardauna yace”my nisha pls karki damu ai nasani dan dai kawai kar wata rana ya zama gaske ne tashi ki zauna ya kama hannunta ya zaunar da ita kusansa”zeey ta dago ta kallesu haka kawai taji yau bata ra’ayin nisha shiyasa bata tanka musuba ta sake tura kanta kirjin Sardauna”Yayana kamshinka dadi.
Baby amshi maganin kisha tunda fresh milk ta zauna Alhmdllh yau sai na Karo katan guda.
ya fada yana ballo maganin ya bata tasha ya sake rungumeta gam tana masa hira kasa-kasa cikin sanyi murya hira Abbun ta take masa dan yau mahaifinta ta tuna.

Sardauna wani irin tausayinta ya kamashi yana amsa mata cike da kulawa yana shafa cikinta sun kankame junan su yana shafar cikinta da murza marata ahankali yana bata amsar hira cikin kulawa sun manta da wata Nisha agurin.
tun zee tana masa hira cikin haiyacinta har kuka ya kwace mata tana rirrikeshi tana kiran”Abbuna wlh yau son ganinsa nake gashinan yana kirana Binti kizo Yayana kaini gun ummina ta nunamun hoton Abbuna pls Yayana.
Ta fada tana shashekar kuka”Ya Salam Baby kiyi hakuri Nima inada hoton Abbumu muje na Nuna miki.

Ya Mike tana rungume jikinsa ya nufi saman bene da ita yana lallashinta.
Nisha suna tashi ta mike aguje ta shiga dakinta ta dora hannu akai tana kurma ihu da kuka,”wlh Zainab kinyi kadan karyarki tasha karya ki maidani bora acikin gidan mijina dole zanga bayanki wlh daga ke har abin cikinki sai kunbar Sardauna zan jure na dan lokaci kadan ne kafin na kawar dake da abin cikin ki baki daya mutikar kina numfashi bazan sami Sardauna ba shidin kuwa nawane ni daya sai yaransa da zan haifa masa ayanzu bazan iya jure ganin wata da Sardauna ba zan daga muku Kafa ne kafin na kawar da shegiyar karuwar yarinyar nan.

Saida taci kukanta ya isheta ta wanke fuskarata ta fito parlo.
Sardauna ko bedroom dinsa ya yakai zeey ya kwantar da ita saman bed,ya dauko wata yar akwati mai masifar kyau yazo ya zauna ya bude ya kwaso hotunan Abbu Faisal ba kadan ba ya janyo zeey jikinsa.
Baby to ga Abbunmu ki ganshi.

Amsa tayi tana kallo wani tun yana saurayi wani asaudiya wani harda su suna yara wani da umminta wani su dukane kowane tana rungume jikinsa suna dariya wani ya goyata wani sunacin abunci wani shida Sardauna sai yau ta Kara ganin tsantsar kamar Sardauna da Abbunta tamkar copy dinsa ne.

Fashewa tayi da kuka tana rirrikeshi “Wayyo Yayana wlh yau kewar Abbuna nake dan Allah muje gida ka kaini naga ummina ita daya tamun saura.”matesta yayi jikinsa sosai ” wlh zanyi mugun saba miki idan kika sake cewa ummi kadai ta miki saura zanyi fushi dake.
Kankameshi tayi”my Yayana dan Allah karkayi fushi dani yi hakuri na daina fada to kaini naga ummi.
“Haba baby pls kiyi hakuri baki da lfy bana son damuwarki bari kukan Baby kina so na kaiki ahalin da kike ciki atadawa ummi hankali itama maifiyarta idan taga tashin hankalinta itama hankalinta ya tashi yi hakuri Mrs Sardauna zan kula dake zan baki kauna mai zafi tsakanina dake kauna ce ba so ba insha Allah babu wani Abu da zai rabamu dake sai mutuwa shima ina fatan na rigaki.
Da Sauri ta rukunkumeshi tana rufe masa baki”Yayana bari fadin haka pls bana fatan Hakan My Sardauna nah bani yawu nasha.
Da sauri ya ya had’e bakinsu yana bata zazafan kissing yana tsirta mata yawunsa tana hadiya tana tsotsa lebensa cikin shaukin kauna itama tana bashi yawunta yana sha sosai suke tsotsar bakin junansu saida suka kwashe 30 minute.
Bakinta ta zare anashi tana maida numfahi.
Idanu ya bude yaga duk yawunsa ne ahabarta ya kamo fuskata”Babyna kalli bari na lashe abina Baby zazzabin ya sauka Alhmdllh ya fada yana dora harshensa harbarta ya lashe yawun tas.
ya dago ya janye rigarta ya dora bakinsa saman breast dinta da bakin ya tsuke yayi wani irin tsini alamar zeey tana halin buka tuwa.
Ahankali yake tsotsar breast dinta”idanu ta lumshe tana nishi”Ashhh Yayana wai ya kayi ka ita tsotsar nono haka sai naji kamar zan zauce.
Dagowaya yayi yana tsotsar breast din ya kureta da idanu yana masu wani irin sha yana lailaya dayan.
Zeey mimmik’ewa ta fara tana shafar kansa tana cakuda sumar kansa Sardauna wani irin dadin breast dinta yakeji dan wani dan ruwa ruwa yake tsotsowa mai masifar zakin gaske shiyasa yake shansu kamar Allah ya aiku idan yasha dayan ya saki yasha dayan dayan ahannunsa yana murza nipples dinta.
Jikin zeene ya fara wata irin kerrrma da tsuma saboda ya gama rikitata sakin nono yayi badan ya ishe shiba sai dan zeey zata iya sume masa.
Marata ya shiga murzawa bakinsa ramin cibinta yana tsotsa ya jima sosai saida yaga tana zabura ya cire bakinsa.Ya dawo
k’asanta nan ma yajima yana tsotsa zee ko dan yatsanta bata iya dagawa sai jinsa tayi ya saka mata hajiyarsa abinka.
Kamar jira take tace”My Dr Sardauna nah nasha sweet ko..? “Oya Baby shamun pls irin na jiya kinji Mrs Sardauna.
Bai idasaba ta shiga mata shan minti tana lailaiya ‘ya’yan marenansa tana tsotsarta cikin wani irin Salo sai ga Sardauna na wani irin gurnani tamkar zaki yana rike kanta”oh my god Baby ci gaba wayyo my zeena.
Tajima tana sha wani irin sinadari zeey takeji aciki shiyasa ta dage sosai.
Sardauna saida yaje kololuwar dadin ya fizge daga bakinta ya kwantar da ita ya karanto Addu’ar saduwa da iyali amma sai yaga zee ta masa wani shegen goho habawa jikinsa na rawa ya saita ya shigeta yana shigewa suka sabke ajiyar zuciya atare.
Wata irin ni’ima da sanyi dadi Sardauna yaji.
Zee taji dan zafi haka ta daure saboda yada yake jujuya hajiyarsa jikinta cikin kwarewa ya lumshe idanunsa wani irin dadi na dibarsa.
Sardauna sosai yake haqar zee yau basa kuka hira suke cikin wata irin muryar da batada maraba da kukan suna fadawa juna yada sukejin dadin junan su.
Sardauna ya rike k’ugunta yana cacakarta da kyau yana mata hira yada yakejin dadinta bazai iya kuka ba.
itama tana bashi amsar yaci da kyau ko zasu kwana bazata gajiba zazzabi ne matsalar zai bata magani tasha idan sun gama.
“To nima Rahma nace kuji dadinku.👌🏻

*******************

Bayan kwana tara
Haka rayuwa mai dadi ta so da kauna taci gaba da faruwa tsakanin Zainab da Sardauna wata irin shakuwa sukayi ga kulawa da yake bata saboda zazzabi da amai sun sakata agaba batacin komai sai fresh milk sai sinasir da miyar ganye shima da taci sai tayi amai shiyasa sex dinma ya fasa kwana biyu duk da ita bata iya hakura haka zai samu ya mata dubaru har tayi release saboda cikin ya kara mata jaraba ba kadan ba sai taci sa’ar samun gwarzon namiji yasan yada zai mata ko bai kusanceta ba ya gusar mata da sha’awarta har ta sume masa dan dadi.

Saboda baya son zazzabin shiko mutikar zai kusanceta haka zatayi ta zazzabi da amai kamar bazata kwana ba shiyasa ya daina sex dinta suke romance. Nisha abin duniya ya isheta yada taga Sardauna da zee sun zama tif da taya basa shayinta komai agabanta zeey zatayi kissing din Sardauna ta rungumeshi har tayi bacci jikinsa amma ya kasa hanata kishi ya adabi nisha zee kuwa ko ajikinta saide hakan baya hanata suyi hira da nisha har ta rika ma nisha shagwaba itako tana biye mata aranta tana tsine mata saide Sam yanzu zee batajin nisha aranta irin na da ta rasa dalili so daya suka je gidan. Iyayansu sai Albarka suke samu su ganin zamansu gwanin sha’awa, an saka auran Hafeeza da Ahmed wata uku masu zuwa insha Allah.

Nisha ta warke ras shiyasa Sardauna yace zai kwana wajanta dan kar ya shiga hakkinta tunda yaga zeey yau masha Allah batayi zazzabi ba batai amai ba sosai yake cikin farin ciki saidai ramar da tayi tayi wani irin fari sai idanuwa da dogon hancinta abin tausayi.

Yau tunda zai fice aiki ya kaisu gida su wuni dan yaune za’a d’aura auran ummi Raiyan da kawu Saminu zeey sai murna take jitake kamar Abbunta ne ya dawo.

Advertisements

⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡

Misalin karfe takwas na dare bayan angama sallahr isha’i anan masallacin kofar gidan daddy mai had’e da gidan aka d’aura auran Raiyan Fahad Abu Rahman da, Saminu Hashim Almahadee magawata akan sadaki dubu dari biyu sai muce Allah ya basu zaman lfy ya kawo kazantar dakin Amin😆

Su ghaisha zaune suke a parlo ana ta murna Nisha jikin ghaisha arungume. Hafeeza tace”ghaisha wlh naji dadin wannan hadin.”maryama tace”Allah ya basu zaman lfy.
Umma tace”Ami”Nisha tace ” zainab tana gurin ummi ta buya.
Daddy yayi dariya”momy taji sauki ko?, ya kalli Sardauna.
sosa kai Sardauna yayi ya kalli Nisha “Aisha tashi kirawota mutafi gida.
Nuhu yace”au nazata ana zata kwana.”murmushi Sardauna yayi ya Mike ya koma kusan Nuhu ya rungumosa”my brother bama haka dakai.”to Dr namu me nace. Dariya su hassan da hussaini suke musu Ammi tace”,tun dazu zainaba take cikin murna ai daket ta yada ta tafi tabar umminta.
Daddy yace”Sardauna kabarta ta kwana.

Zee na rungume jikin ummi da lemon tsami ahannunta tana tsotsa. Nisha ta shigo da sallama.
Zeey ta amsa ummi tace”gida zaku ko..?”eh ummi yaya ne yake kiranta.”baki ta turo gaba “ni wlh yau bazan koma ba ku tafi kawai.”ummi tace “yi hakuri baby tashi ku tafi.”kuka ta Saki tana rungume ummi”wlh ni ajikin ummina zan kwana bazan jeba.”ummi ta kalli nisha”jeki kiramin Dr din yazo ya dauketa da karfi.
Fita nisha tayi tana murna tana zuwa gun Sardauna tace”yayamu zainab sai kuka take wai yau bazata tafi ba sai gobe.

“Murmushi yayi dama tausayin ta kwana ita daya yake.
“OK tayi kwancirta baiwar Allah.”daddy ya girgiza kai maryama dariya tayi.
ghaisha ta rike baki”autana zo kaji mana.”mik’ewa yayi ya dawo gun ghaisha.
Kunnansa ta kama ta murda da karfi ya Saki ihu, umma hauwa tace”sakarma yarona kunne ai gaskiya ya fada.
“Yauwa ummata ya fada yana mik’ewa ya nufi dakinsu ummi.
Ammi ta rike baki tace”khadija wlh rayuwar gidanku tayi ko my larabawa bazamu gwada muku kaunar junaba.

Dariya yan parlon sukayi. Hassan da hussaini sukaje suka rungume daddy suna kukan murna kawu Saminu ansha manyan kaya sai washe baki ake ya zauna kusan daddy ya janyo hussaini”daga yau karku sake kukan rashin mahaifinku ko yana raye mune nan iyayanku dan haka karku sake kuka kunji..? “Kai suka daga sunajin wani irin dadi na ratsasu.
Ghaisha katan kwalla take gogewa ita da Ammi.
😆niko nace kawu Saminu kai dai kawai ka kwashi gara balarabiya.

Sardauna da sallama ya murda kofar.
Ummi ta amsa zeey luf tayi kamar tana bacci Sardauna ya gaishe da ummi yace”Baby tayi bacci ko.? Dariya ummi tayi”yau kaji rigima takeji Ana zata kwana.”kai ya Sosa “ummi ta kwana din dan Allah akulata sosai ummi sai da safe ya fada yana kallon zeey.
Aikuwa da, Sauri ta dago tana shashekar kuka tana dagama Sardauna hannunta ya dauketa.

Nufota yayi”Baby zaki bini gidan kin fasa kwana da ummi Oya task mu tafi abinmu kinci wani Abu ko.”jikin ummi ta koma tana boye fuskarta”Yayana katafi bazan jeba da, ummina zan kwana.
Murmushi yayi ya juya yana shafa sajan fuskarsa ya fice.
Ummi tace “Baby kin iya fitina ko? baki ta tura tana kara rungume umminta tana tsorsar lemon tsami.

Sardauna yana fitowa yama iyayansa, sallama. Daddah yau antuno da Faisal sai matsalar kwalla take mairan karfe yana lallashinta yan parlon suna musu dariya barinma Ammi gani take rayuwar kamar Asudiya. Sardauna ya fara tsokanarsu”kai tsaffi idan soyayya zakuyi ku tashi ku tafi part dinku.
daddy ne ya Mike ya kora Sardauna.
Aikuwa da gudu Sardauna ya fice yana dariya,Nisha tama iyaynsu sallama tabishi.

Koda ta fito har ya shiga mota ya kunna sigari yana bata hayaki baki da hanci idanunsa lumshe yana tuna babynsa abar kaunarsa.
Saida yaji Nisha ta zauna kusansa ta rungumeshi tana sabke ajiyar zuciya.
Baice mata komai ba ya ya gyara mata kwanciya jikinsa yama motar key ya fizgeta ya nufi get yana horn megadi ya bude masa ya fice aguje yana zugar sigarinsa yana driving da hannu daya dayan yana shafa bayan Nisha.
My Nisher menene naga kamar kina cikin damuwa Oya my nishana fadamun..?”my Dr bana jin dadine my dear mun barota agida gashi bansan kwana nawa zatayi ba.”ki kwantar da hankalinki kwana biyu zatayi ta danji gumin ummi banason ta kwana ita daya ga zazzabin da take kwana dashi,nafi so ta sami kulawa sosai kafin ki sallameni jibi.
Nisha ta ciza bakinta tana kisima abinda ta tsara na batar da zee cikin ruwan sanyi.
ta dago tana kallonsa hawaye ya wanke mata fuska,”my Dr mu koma adaukota ni na hakura ko da ga nan zuwa haihuwarta ne zan jure rashinka amma bazan jure rashin zeena ba.”farin ciki ya ciki Sardauna ya saki murmushi.
My nishar ina sonki wlh halinki yayi arayuwa ya fada yana rungumeta gam yana kissing dinta saida motar ta kusa kwace masa.
Wayyo sweetheart zaka kashemu fah.

Burki ya take yana dariya”matsoraciya ya fada yana driving cikin kwarewa nisha, tana manne jikin Sardauna suna hirasu cikin anushuwa har su kazo gidansu.

Bayan kowanne yayi wanka yayi shirin bacci suka zauna a parlo.
Nisha ta hado masa coffee yana sha yana danna laptop tana makale jikinsa.
Saida ya kira zeey yaji lafiyarta,lokacin tayi bacci ummi ce ta dauki wayar yake tambarta jikin zeey ba zazzabi tace”babu tasamu tayi bacci saida ta mata tausa.
Yaji dadin zee bata da zazzabi,Nisha ma ta amsa sukayi hira da ummi.
Yau su Nisha ansami Sardauna sai wani riritashi take.😆 yo kwana 9 zeey baby ta kasa ta tsare Kiri Kiri take hana Nisha rabar Sardauna.
Karfe shabiyu suka tafi suka kwanta bedroom din Sardauna na nan k’asa.
Kwance suke manne da juna suns tostsar bakin junansu sosai Sardauna yake kasheta da salonsa bakinsa ya zare a nata yace”My Nishana na baki wani baby ko..? “Ya fada yana cire mata rigar baccinta ya cire boxes dinsa ya fara karanto Addu’ar saduwa da iyali ya nemi hanyarsa ya shige.
Idanu nisha ta lumshe lokacin da taji Sardauna ya shige jikinta batare da bata lokaciba ya fara sukuwa saman Nisha cikin kuzari da iya sarrafa mace dan amugun bukace yake shiyasa yake cacakarta sosai cikin kuzari.
Nisha ta sabke ajiyar zuciya tana shashekar dadi idanunta lumshe tanajin dadin yada Sardauna yake cacakarta,bakinta na rawa tace”Way…yo.. Da..di.. Sweetheart ka..Ka.. Ra..mun..da..kyau Ashhhh uhmm………….✍🏻🤣to Allah yasa ki daure dan kinsan mutimun naki baya cin kadan ya hakura.😆Asuba ta gari.

No Editing🤦🏻♀

Leave your vote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like
Read More

TARTSATSI 51

Advertisement *Page 51*   ****************** Shiru shiru su Salma basuga Hafsa ta dawo ba, tun basu d’auki abun…
KALLABI
Read More

KALLABI 29

Advertisement BABI NA ASHIRIN DA TARA. “Ta zame min mara amfani, wanda ba zan kuma amfanar rayuwa ta…
Read More

TARTSATSI 24

Advertisement *Page 24* ********************** Salma bacci yayi bacci sai faman mafalkin sadauki take, kwatsam sai tayi wani Mafalki…
NAWA BANGAREN
Read More

NAWA BANGAREN 20

Advertisement €pisode 20…………….. Yau bobbo ya tashi da matsanancin zazzaɓi sabon mafarkin Nahad da yayi , Mamma dake…
KALLABI
Read More

KALLABI 61

Advertisement BABI NA SITTIN DA DAYA Shiru yayi yana kallon su kafin ya mai da hankalin shi kan…
INAYAH
Read More

INAYAH 37

Advertisement 37_* *_Arewabooks@Mamuhgee_* Sukuku ta wuni ranar zuciyarta ba Dadi hakama umma har lokacin ta fuske Mata ga…