Zee Baby Book 2 Page 14

Advertisement

*Book 2 👉🏻14*

….Washe gari.
Nisha daket ta anfanu saboda ba karamin aiki Sardauna ya mata taci kuka kamar ranta zai fita dan bai saurara mata ba sai da yaji ya rage zafi sosai.
Shiyasa har Sardauna ya tafi aiki tana baccin wuya shi dariya ma ta bashi.
Sardauna yana fita sai da ya biya gida yaga zee dinsa tana bacci an samu tayi breakfast Kafin ta koma bacci, shiyasa ya tafi aiki cikin farin.
Nisha sai karfe goma shadaya ta farka tayi wanka ta fito parlo.

Kan dining taje taci ka cikinta ta dawo parlo ta zauna kenan taji knocking.
Ta mike ta nufi kofar ta bude.
Nadiya da intisar tsaye suna murmushi”wayyo yar uwa da kawata ku shigo.”shigowa sukayi suna dariya,ta rufe kofar suka nufi gun kujerun parlon.
Kitchen taje ta kawo musu lemo da ruwa da kayan motsa baki.
“Kwana dayawa ya jin dadinku.”suka hada baki”ke zamu tambaya.
intisar tace “wai ina zainab ya jikin nata.?” Wlh da sauki jiya mun barota agida.”intisar tace”wlh naji dadin auran Abbanmu da ummi ba ruwanta muma zamuyi kanni larabawa.
Dariya sukayi Nadiya tace”Nisha kinga kuwa yada kika ciko kikayi kiba ko har kin kumshi na sati biyu.”dukanta tayi”ke ko kawata bakida kirki ciki yanzu har na huta kafin lokacin zainab ta sauke kinga sai asami mai kula da Dr Sardauna.

Nadiya tace”albishirinki.?Nisha tace”goro fari tas tana dariya.
intisar tace”zanyi aure a kano Dr yakub zan aura har iyayansa sunzo anyi tambaya daman son mahbeer ne ya rufemun idanu tunda na rasashi dole zan auri wani.”ta fada tana hawaye.
Nisha tace”intisar kiyi hakuri Allah ya tabbatar da Alkhairi,Nadiya kefa..?” wlh har kinban dariya ni da kinsan Dr Nabeel ne ai kimana fatan Alheri kwananan komai zai kankama insha Allah.”nisha tayi dariya “to Allah ya kaimu.
Intisar tace”wlh yanzu ina mugun son Dr Yakub ya iya love da tatali.
Dariya sukayi.
Intisar tace”Nisha dan Allah ku kara had’e kanku da, zainab wlh ba ruwanta ni yanzu har kunyarta nakeyi lokacin da na rika mata basarwa da kallon banza sai gashi ya barmana duniyar ma.”Nisha tace”wlh lfy muke zaune babu wata matsala.

Nadiya tace”yauwa Allah ya kara muku zaman lfy.”nisha tace”Amin ta tsiyaya musu lemo ta basu sunasha suna hira suna Kara dorata ahanya da bata shawarwari yanda zata rike mijinta su zauna lfy,duk haushinsu takeji kawai tadai biye musune dan ko hauka take bazata yarda su San asalin wacece ita ba.
Haka sukayi ta hirasu wasa da dariya sai yamma wajejan karfe uku suka tafi.
———————————————————-
Bayan sallah la’asar.
Sardauna na zaune cikin hadaddan Office dinsa yana busa sigari yana duba tsadaddan agogon hannunsa.
Wayarsa ce ta dauki ringing ya kalli screen din wayar yaga sunan Bandar na yawo.
Dauka yai yayi picking ya akara akunne.
Tamkar bayason magana yace hello dan duniya too days kun bata kai da mara’s kunyar yaron nan Ahmed.”Dr gamu fa acikin hospital tun bayan azuhur,shukurah ce zata haihu wlh har yanzu shiru.”

Da alamar damuwa Sardauna ya furta” Ya Allah!! to ai ban saniba gani nan fitowa wlh naga kiran babanta amma ban dauka ba.”
Ya fada yana mik’ewa ya kashe sigarin ya kwashe wayoyinsa ya zuba cikin aljihu ya fito.
Yana fitowa ya nufi bangaran yan haihuwa da hajiya hafsa ya fara cin Karo sai Ma’aruf Bandar ya hango yayi zaune yayi tagumi.
Gurunsu ya nufa da sassarfa.
Yana zuwa ya gaishe da Alhajin cikin girmamwa.
Bandar ya taso sukayi masahaba.
Dr nabeel ne ya fito shida Ruma.
“Dr shiga kaga matar awuyace take” dakin Sardauna ya shiga.
Bai jimaba ya fito yana goge zufa ya kalli,iyayanta “Dady sai ku sa hannu dan bazata iya haihuwa da kanta ba sai anyi mata CS muje kusa hannu babu lokaci.”
Bandar jikinsa har ruwa yake ya rike Sardauna.
Ma’aruf yace”muje nasaka hannu Allah yasa ayi a sa’a”
Sardauna suka bi Office dinsa.
Alhji Ma’aruf ya saka hannu.
Sardauna ya cire agoginsa ya ajiye da zobe da wayoyinsa baki daya suka fito bandar harda kuka.
Sardauna bai saurareshi ba ya shige dakin tiyatar da aka kai Mashakura iyayanta suka bita da Addu’ar nasara.

Cikin ikon Allah da yardasa Sardauna yama mashakura aiki ya ciro mata yarta katuwa fara kyakyawa jajir da ita kamarta da Bandar sak tamkar copy dinsa babu abinda ta rage na Bandar.

Bandar kallo daya yama yarinyar ta shiga ransa ya hana kowa ita gashi sai tsala kuka takeyi.
Karfe bakwai aka fito da mashakura dakin hutu har yanzu bata dawo haiyacinta sosai ba.
Iyayanta sai albarka suke sakama Sardauna Bandar kamar ya goyashi.
Bayan sallah magarib Sardauna ya samu ya tsere gidansu.

Lokacin da yaje zee tana zaune a parlo.
Ita daya zaune dan yan gidansu haka suke idan sun shiga sallah magarib basa fitowa sai sunyi isha’i.
To su ummi duk suna bedroom.
Plate ne a hannunta tanacin salak yasha timatir da uban yaji da lemon tsami sai ci take.
Kusanta ya zauna.
Qalbina”Yayana i miss u”
“Me too Baby.”
Ya fada yana rungumota ya jaye rigarta ya rankwafa yama cikinta kiss yana lasar fatar cikinta yana murza marata yana tsotsar cibinta.
“Baby Sardauna nah za’a isko mune ka bari mana,My Baby nima baby zan rika gaya maka.”
Ta fada ashagwabe tana lumshe idanunta.
Sardauna bakinsa ya dora saman breast dinta ya tsotsi kadan ya saki da sauri kar wani ya iskosu ya dagota ya rungumeta yana maida numfashi yana murza mazaunata ahankali.
“Qalbina meyasa nake sonki kamar zan mutu nakeji saboda sonki da fatan Babyn Sardauna yau bai baki wuya ba Oya baby fadamun.”ya fada yana lasar lips dinta.
“Gabaki daya jikina ya saki wata muguwar sha’awa nakeji,ashagwabe nace”Baby Sardauna ka kashemun jikina babynka na bukatarka na saka mishi kuka.”
“Ya illahi Baby yi hakuri amshi salak dinki kici sorry kimun Afuwa.”ya saka hannunsa cikin salak din ya tsakuro ya saka mata abaki.
Jikinsa ta shige tana amsa tana ci tana turo baki ahaka yabata har taci sosai ya kamota tana rungume jikinsa ya nufi kitchen ya wanke mata hannunta da bakinta ya bude fridge ya dauko mata fresh milk ya kamota ya shigar da ita cikin jikinsa sosai ya fara bata fresh milk abaki tana sha yana murza cikinta zuwa marata,ta narke a jikinsa tana masa wani kallon so da kauna shiko sai lumshe mata tsumammun idanunsa yake, ahaka ta sha sosai ya ajiye sauran saman fridge ya daukota cak yawa yar baby yana kissing dinta awuya tana kyalkyala , dariya saida yaje har kofar bedroom ya ajiyeta.

“Qalbina Oya jeki kiyi alwalla kiyi sallah isha, nasan wanna ta karya nima na tafi masallaci i love Qalbina.”jikinsa na shige ina turo baki”My Baby Sardauna nah.?”Na fada ina ririkeshi da shigewa jikinsa,rungumeni yayi gam yana fitar da numfashi.
“Baby Qalbina yi hakuri bara naje nayi sallah nazo shiga ciki i love u Baby.”My too Baby Sardauna nah”murmushi ya saki ya kama hannuna ya shigar dani ciki ya rufo kofar yana murmushi, ya tafi.
Bedroom na shige.”

Advertisements

Bayan sallah isha parlon cike yake da yan gidan kowa da kowa yana na ana hira Sardauna yake fada musu mashakura ta haihu shine ya mata tiyata ta sami yarta mace kowa ya tausaya mata.
Zeey kuwa sai hararasa take ta cika tayi fam yana lure da ita dariya ma ta bashi,bai jima ba sosai yama iyayansa sallama yayi yay da zeey ta biyo shi waje suyi sallama taki fushi take dole ya tafi gida da begenta yana driving yana murmushi har ya isa gida dan kishin Qalbinsa na burgeshi.

Yana shigowa parlon da sallama Nisha ta taresa da gudu ta fada jikinsa.
“Sweetheart welcome nayi missing dinka.”my nisha na nima haka”
Ya fada yana juyi da ita yana kissing dinta”ya kika yini da fatan kina lfy.?”Alhmdllh.”hannunta ya kama suka nufi bedroom d’insa ita ta temaka masa yayi wanka ya shirya cikin kayan bacci riga da wando masu sulbi.
Suka tafi kan dining ta zuba masa farfesun nama rago kadan yaci shima ya ciyar da ita tana rungume jikinsa har ta koshi suka dawo parlo.
Yana aiki da laptop suna hira Nisha sai wani langwabewa take ajikinsa shiko murmushi yake sakar mata dan tana burgeshi da hakurinta.
Karfe goma yau da yan mintina suka kwanta dan yau bacci Sardauna yakeji sosai,yauma bai saurarama nisha ba sosai ya garjeta tun tana kukan dadi har ta koma na wuya bai saurara mata ba saida ya kwashe awa biyu samanta kafin ya barta sukayi wanka yana mata dariya ta fiye raki,har bacci ya daukesu manne da junansu.
Asubahi ta gari.

************
Washe gari da wuri Sardauna ya dawo daga gurin aiki yaje ya dauko babynsa suka zo gida.
Suna zauwa ya daukesu har nisha suka tafi hospital ya kaisu sukaga mashakura acan sukaga Ahmed da hafeeza suma sunzo ganin mashakura Abu na aboki.
Mashakura taji dadin zuwan zee da nisha zee tunda taga babyn mashakura kyakyawa taji itama tanason mace.
Nisha ji tayi Allah ya dora mata son yarinyar kamar ta saceta barin yada taga kowa na yabon yarinyar ga Bandar ya kasa ya tsare yada yakeson yarinyar duk sai taji ta tsinke wai d’an shege akeso haka amma ita ta zubar da na halak,sai bayan sallah isha’i su Sardauna suka dawo gida.

Nisha duk jikinta yayi sanyi daurewa kawai take dan kar agano wani abun aranta shiyasa ta saki jikinta suna hirasu da zeey wacce ta narke jikin Sardauna tana zuba sangarta yana biye mata.

Karfe 11:00.pm Sardauna na zaune yana daddana laptop suna hira da Nisha.
ya kalli zee wacce ta makaleshi tana kwasar bacci,murmushi ya saki ya dora hannunsa saman cikinta ya shafa.
Ya kalli nisha yace”my nishana zamu shige good night.”night sweetheart”mik’ewa yayi yana rungume da zeey ya nufi saman bene.
Saida yama zee wanka da ruwan gumi ya shiryata cikin kayan bacci sai lumshe take ya kwantar da ita ya sabko k’asa.

Nisha har ta kashe masa laptop takai masa dakinsa.
Bedroom dinta ya nufa cikin blanket ya sameta har ta fara bacci.
Saman gadon ya hauro ya rungumeta yana kissing dinta da kalamai masu dadi saida ya sakata bacci mai cike da nishadi,ya fito ya haura sama.
Yana zuwa yayi wanka ya shirya cikin kayan bacci ya fesa turare ya haura saman gadon zee na sharara bacci.
Jikinsa ya sakata”Babyna tashi ba bacci zakiyi ba bautar Allah zakiyi.”ya fada yana yamutsa ta, bakinta ya kama yana tsotsa yana murza nipples dinta.
amma ina zeey bacci yaci karfinta sai shine yake kidansa da rawarsa.
Rigarta ya cire ya kafa bakinsa a breast dinta yana tsotsa yanajin dadin dan ruwan da yake tsotsa sosai yau Sardauna ya zauce akan nonuwan zeey wani irin wasa yake dasu da shansu.

Babu yada Sardauna bai yiba zeey ta tsotsar masa hajiyarsa ta kasa dan wani mugun bacci take sam ta kasa wartsa kewa sai shine yake bidirinsa babu inda bai tsotsa ajikinta tsotsama ta fitar hankali saide zee ta zabura ko ta sabke ajiyar zuciya.
Sardauna saida yakai kololuwar bukata ya gyarama zeey kwanciyarta agefe shima ya kwanta gefen ya rungumo bayanta yana Addu’a yana kallon yada zee take fitar da ni’ima,hajiyarsa ya saita ya shige gidan da tafi bukata atare suka sabke ajiyar zuciya Sardauna ya riko k’ugunta da hannu daya dayan ya kamo tafin hannunta yana murzawa ya fara surfata da kyau nishi kawai zee take tana lumshe idanunta tana budewa ta damke pillow da hannunta dayan wani mugun dadi na shigarta amma tsabar baccin da yake cinta ta k’asa magana nishi kawai take tana Kiransa cikin sanyin murya”Babyna Sardauna dadi woshhhh.”
Sardauna numfashi yake saukewa daki daki yana yana wani uban gurnani yana cacakarta sosai yake danna mata kayan aikinsa cikin kuzari da kwarewa da iya aikin saboda kwanciyar da yamata yana mugun jin dadin hakan bakajin komai sai gurnanin Sardauna da nishi zeey da tafiya tayi tafiya suka fara kukan dadi atare ya juyo da ita gabansa suna fuskantar juna ya had’e bakinsu yana cacakarta suna ihu bakinsu ahad’e, kuyi komai ba komai😆Asuba ta gari.

***********************************

*Agurguje bayan wata uku*
Lokacin na gudu kwanakin mu suna kara ragewa mutuwa na kusanto mu ba yau ba gobe amma wasu basu tunanin duniya ba gidan zama bace ba alokacin da kwanakin ka suke kara ragewa aduniya alokacin kake kara kusanto kanka da duniya da neman jin dadin duniya baka k’ok’arin neman lahiraka domin tsira a gobe kiyama, saidai shirya yada zaka cutar da wani da kuntata masa da neman rabashi da duniyar baki daya baka tunanin meye makomarka baka tunanin ba lallai bane Ubangiji ya baka nasara kan mugun abinda kake shiryawa ba baka tunanin abinda zaije yazo idan kishi ya rufe maki idanu gani kike komai zaki iya mutikar za’a bar miki mijinki kamar yada nisha ta dauki damarar batar da zeey daga doron duniya nan da kwanaki biyu saidai muce to Allah ya tsare mana zuciyoyinmu Allah yasa mudace amin

Bayan wata uku. abubuwa dayawa sun faru ciki harda tarewar ummi Raiyan gidan mijinta Saminu Wanda suke zuba soyayya wlh idan ka gansu baza kace ba ummi ta haifi kamar su zeey yan 18 year har su uku dan ta koma yarinya sosai ga kulawar da yake bata yana nuna mata so na fitar hankali ga salonta na shagwaba da kula da miji ga baiwar dadi da Allah ya bata,nan gidan zeey na wajan mahbeer shi taba ummi kyauta tace tayi zamanta ana gata kusan uwarta haka ko akayi

daddy yace ta tare bazai hanaba tunda yarta ta makalaka mata shi kansa kawun yaji dadin hakan yaransa bazasu samusu ido ba wajan shan love. Zeey kullum sai ta shiga gidan umminta su Hassan daddy yace bazasu masa nisaba yana tare dasu dole suka hakura saidai duk kwana biyu suke zuwa gidan ummi Abu Rahman yana samu sauki yazo Nigeria wlh sai ka tausaya masa yayi nadama mutika yana kuka yake rokar ummi Raiyan ta yafe masa tana kuka ta yafe masa harda su zee duk sun yafe masa amma koda wasa baice shine yasa aka kashe musu mahaifi ba dan yana tsoron zee kuma ya nuna murnar auran ummi da kanin mijinta Ammi fur taki ta bisa saida Abu Rahman ya kwashe wata daya cur a Nigeria daket su daddy suka saka baki ta yarda suka koma saudiya tare da Hassan hussaini ya

kiya Hassan dinma saida ummi tayi ta kuka tana rokonsa ya yarda da sharadin duk lokacin da yaso zaizo ummi taba Abu dukiyarsa ta yaranta kuwa suna hannun daddy ana juyawa yanzu haka ansaya musu wasu maka makan gidaje guda biyu da fili an fara Gina company.

Advertisements

Zee tasha uwar azabar laukayi ba da wasaba dan ta azabtu sosai akwai lokacin da Sardauna da kansa ya kaita gun ghaisha saida ta kwashe sati biyu nisha murna kamar ta zubar da ruwa ak’asa tasha.
Zeey a yanzu laulayi ya barta sai abun da ba’a rasa ba saboda cikinta yayi girma baza ka taba cewa watansa biyar ba saboda yada ya fito.
Zee ayanzu jitake babu Wanda yafita gata ga ita ga umminta makota ga kawu saminu ya dauki son duniya ya dorma zee sai sangarta ta takeyi ga uwa ga uba ga miji sun maidata yar lele.
Soyayya tsakanin zee da Sardauna wlh bata faduwa abaki dan wani irin so sukewa junansu basa iya boyewa ko gaban waye saidai kai kaji kunya, abinda ya hadasawa nisha ciwon zuciya aboye ta rame tayi baki ga son tayi ciki kullum cikin ma Sardauna kuka take ya mata ciki tausayi take bashi shiyasa yake mata wani irin tatali da nuna so gashi tana masa wani mahaukacin so Wanda idan ta ganshi da zee yanzu ciwonta zai motsa Sardauna ya shiga tashin hankali zee tayi ta kukan tausaya mata koda zeey ta gano nisha kishine take yasa ta fasa rabar Sardauna gaban nisha saidai shine baya iya control din kansa idan zee na kusansa ga wani mugun son cikin zee da yakeyi barinma da ya duba yaga ‘ya mace zata haifa masa dan yar gidan mashakura ta tafi dashi barin ma yanzu da tayi wayo duk kwana biyu Bandar sai yasa mashakura tayi ma Amatullahi kwalliya ya kaima Sardauna ita Office shiko ya lalace gun mata wasa Bandar yayi ta musu dariya.

Abinda yake kara ma Sardauna kaunar zee dinsa bata gajiya da larura Sardauna a duk lokacin da ya nemeta indai girkinta ne zata daga masa kafa yayi yada yakeso gashi dama cikin son sex gareshi amma ba can ba.
Nisha kuwa wannan shakuwar tasu yasa ta sake zage dantsen ta na kawar da zeey yanzu haka ta shirya komai jibi ranar daurin auran hafeeza zata aiwatar da kodirinta cikin ruwan sanyi dan babu yada batayi cikin zeey ya zubeba yaki zubewa dan tana bakin cikin yada Sardauna ya dauki son duniya ya dora ma diyar da zeey zata haifa har an sayan mata sunan Khadijah sunan ghaisha amma yace zai rika kirta da ummi Nadeen.

Bangaran Mashakura an d’aura auransu da Bandar tun ranar sunah yarta taci suna Amatullahi bayan,arba’in akasha biki ta tare iyayanta babu abinda basu mata komai na dakinta daga k’asar waje akayo oda wlh idan kaga yada suke zuba love bazaka taba cewa sun gama watsewa awaje ba saboda yasan shine ya bude ta aledarta yarta tayi wayo masha Allah abota kuwa tsakanin Sardauna da Bandar da Ahmed sai abinda yaci gaba komai tare sukeyin sa yanzu haka shirye shiryan auran Hafeeza da Ahmed su uku suke komai yau aure ya rage sauran kwana biyu ba laifi Ahmed yama hafeeza kaya na kece raini akwatina 12 shake da kaya babu abinda babu har kukan shagwaba ta masa sunyi yawa yayi ta lallashinta. Haka bangaran intisar ma ita da Dr Yakub abokin Sardauna na Kano.
bikin duk rana dayane daddy yace ahadu ayi shi anan gidansa su wanke yaransu biyu kawu saminu yaji dadin hakan. Su zee kirjin biki sune suka fito da anko ita da nisha da zainab da anty Maijidda kala uku akayi masu masifar kyau da tsada,ansha dinkuna ba karya material less atamfa,sai muce Allah kaimu jibin da rai da lfy

⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡

Zeey ce zaune cikin katoton parlonsu na nan k’asa taci uwar kwalliya mini siket ne baki a jikinta sai wata yar Riga pink,colour mai wasu irin igiyoyi agaban rigar sune suka fito da kyan rigar tayi mata kyau sosai bata da hannu amma ta rufe mata cikinta da ya fito ta saki gashinta har gadon bayanta sai baza kamshi take.
kwalin fresh milk a hannunta tana sha tana waya sai dariya take ta kurawa Tv idanu tana kallon shirin akushi da rufi tashar Arewa 24.

“Wayyo Allah!! My Jannat kizo idan na haihu pls keda my habibiya Manal pls ina jiranku kuzo zan muku miji a hausa wlh akwai dadi.”Sardauna na ne ya fito daga bedroom din nisha yana waya ya zauna kusan zeey ya rungumota jikinsa yana shafa cikinta.”Bandar wlh nagaji sosai ban jima da zuwa ba na tardo uwar gidana babu lfy na dubata ta samu bacci yanzu.”OK gobe zamuyi magana ku sameni Office da safe Yakub ma so yake naje Kano.”ya fada yana dafe kansa.
Daga can Bandar yayi dariya”OK naji bye” ya tsinke Kiran.
Sardauna ya ciccibi zeey ya dorata cinyarsa”Qalbina zaki zautani irin wannan kyau haka.”ya fada yana tura kansa tsakanin wuyanta yana shakar kamshinta yana kissing dinta ya dago yana tatara mata dogon gashinta suna kallon kwayar idanun juna ta zumburo baki GABA tana amsa wata.
Sunyar da kansa yay saman cikinta ya janye rigarta.
Cikin sai motsi yake”wayyo dadi my ummi Nadeen har kinsan dady yazo kin fara masa oyoyo.”ya fada ya zura hannunsa duka biyu yana shafar cikin zuwa tsayayun breast dinta.
Duk abin da ake zeey hira take da,Jannat”wayyo my Jannat ki kashe zan kiraki Abban ummi Nadeen yazo yana rikitani.”kitt ta tsinke Kiran.
Kallonsa nayi cikin fushi nace”dallah malam sakeni ashe kana gidan shine sai yanzu zan ganka ai kun cinye lokacin ku yanzu kun shiga lokacina.”oh my Baby Qalbina kiyi hakuri antynki babu lfy tace tayi ta kiranki bata samunki ciwon ciki take shine nazo kusan magarib sai yanzu ta sami sauki tayi bacci.”
“Ayya wlh ban saniba ashagwabe nace” Babyna Sardauna yo Ba Nadeen dinka bace take takurani bansan ya akayi ba na kashe wayar wlh sai yanzu da na sauko na kunnata nidai sanina wayata akunne take amma baby Nadeen ta rikitani bansan na kashe ba.”na fada ina shigewa jikinsa na tallabo kansa na dora bakina saman kunnesa”My baby Sardauna pls gobe gida zan kwana inaso amun kitso da kunshi pls Abban Nadeen kabarni yanzu muje kayi yada kakeso da ummun Nadeen.”ta fada tana zura harshanta cikin kunnesa tana tsotsa ta zura hannunta cikin rigarsa tana shafo jikinsa da marasa zuwa cibinsa tana kwankwalawa da kirjinshi tana murza nipples dinsa.
Lumshe idanu yayi”oh my Baby Qalbina i love u more muje nayi bugun farko sai mu fito naba ummi Nadeen abinci.”
Cak ya dauketa ahakan tana tsotsarsa suka nufi saman bene,ya fara taka step sukaji wani uban ihu Nisha tana Kiran Sardauna arikice ya juyo ya fara saukowa yana kiranta”my Nishar…………..✍🏻Ummu Fareesa ce😘

No Editing🤦🏻♀

*11/February/2020*

Leave your vote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like
Read More

TARTSATSI 17

Advertisement *Page 17*     ********************     Ana cikin haka, saiga Abba ya dawo, Hafsa ta yi…
NAWA BANGAREN
Read More

NAWA BANGAREN 10

Advertisement €pisode 10…………….✍️ Barhana da sarki Zawatundma ya aika zuwa garin Mubanuwa kuwa da sauri ta fara keta…
Read More

TARTSATSI 75

Advertisement *Page 75*   *********************   Alhaji acikin b’acin ran da ya bayyana, akan fuskarshi k’arara yace:  …
KALLABI
Read More

KALLABI 6

Advertisement *<Babi Na Shida>*   Wannan pagen gaisuwar taki ce Momyn noor Nagode kwarai da gaske 😍 A…
KALLABI
Read More

KALLABI 1

Advertisement   (Yau Laraba/11/ ga watan Rabi’ul Auwal 1809. Karni na goma sha takwas) Da gudu Mahayi ya…