Zee Baby Book 2 Page 19

Advertisement

*Book 2 👉🏻19*

…Ikon Allah ne ya kai Sardauna hospita saboda yada Zee take shan wuya ta fice haiyacinta sai kiran Allah take.
Yana parking ya fito ya ciccibeta ko motar bai rufe ba yayi ciki.
Kai tsaye labour room ya nufa da ita
Yana shiga ya rufe kofar ya hana kowa shiga ya dorata saman gadon haihuwa ya cire mata hijabi ya shiga temaka mata ta damkeshi gam wata irin zufa take tsatsafo mata.
Sardauna yana rungume da ita kafin haihuwar tazo gadan gadan,hawayen tausayinta ya wanke masa fuska.

yace”Baby sannu Allah ya sabke mun ke lfy.”wata irin azaba zee takeji wada bata taba tunanin ana jinta ba aduniya da azama ta rike Sardauna gam ta tana ciza lips d’inta tace”Yayana ka yafemun idan na maka laifi azaman mu da kai wlh nasan mutuwa zanyi ka yafemun.”Baby pls bari fadin haka zaki haihu lfy mu rayu tare da yarmu.”dubata ya sake yaga gadan gadan haihuwa tazo dan yana hango gashi cikin dakiya Sardauna ya kara ware mata kafa.
yace”Baby daure kiyi nishi kinji ya rike kafafunta yana shafa cinyarta tana damke da hannusa dayan.

Tayi nishin sai ga kai ya bado”yauwa Baby ki daure ga Nadeen ta tafo wlh ta kusa zauwa,dan kara kadan.”cikin dakiya zee ta sake nisha tana rike da hannu Sardauna guda sai ga kan ya fito baki daya.
Sardauna yace”Yauwa Baby ya isa karki sake nishi.”ya fada yana janye hannunsa daga rikon da zee ta masa,ya taimaka mata ya ida janyo jaririn cikin ikon Allah ya tsala kuka masha Allah namijine katon gaske.

Agigice Sardauna yace”lah wlh namiji ne Baby wlh tashi kiga copyn Sardauna.”amma sai me yaga Zee tana wani irin nishi tana hada zufa dubata ya fara yaga wani kan dan na shirin fitowa.
Ihu ya saki”ya illahi wlh baby ga wani nan to taya haka ta faru bayan ècographie din ya nunamin ‘ya dayace.”Temakon ta ya fara cikin ikon Allah kan ya fito suluf ya janyo zan kadedan wani namijin ya fado shima katone sak Sardauna.

Wani irin ihun Sardaunan ya saki yana hawaye ya janye yaron gefe ya rasa inda zai saka kansa saboda murna.
😂Yo hallau ba sai zee ta fara wata naguda ba.
Agigice yace”ke Baby tsaya wai meye haka karfa ki mutu taya zaki haifi yara sama da biyu nashiga uku.”ya fada yana temaka mata dan karfinta ya kare ko idanu zee bata iya budewa daket da temakon Sardauna wani yaron ya sake fitowa ya tsala wani uban kuka ko takan yara Sardauna Baibi ba ya fada jikin zee ya fashe da kuka mai sauti ya rungumeta gam jikinsa ya zuba mata idanu.
“Zee dan Allah gayamun ya kikeji wlh kinyi k’ank’anta da haihuwar yara uku lokaci daya Babyna bude idanunki ki fadama yayanki ina yake miki ciwo.” Ya fada yana kara kankameta jikinsa.
Zee kuwa ko idanu bata iya budewa daket ta daga hannunta ta dora bayansa tana shafa bayansa, muryata bata fita can k’asa tace”Yayana tashi ka kula da yaranmu ji irin ihun kukan da suke tsalawa pls kaji Yayana babu abinda zai sami Matarka.”Da sauri Sardauna ya dago ya tallabo fuskarta yana shafawa ya kama bakinta ya tsotsa ya saki”Ok Babyna bude idanunki ki kalleni pls kinji.”cikin dakiya zee ta bude idanunta ta saukesu saman Sardauna ta saki murmushin karfin hali,shima murmushin ya sakar mata yana zubar da hawaye ya dagata ya dawo gurin yaran guda uku maza ajere reras masha Allah kuma babu karami acikinsu.

Da gudu yayi kofa ya bude ya fito cike da mamki yaga Rabia niki niki da kayan haihuwa har na uwar yaran dasu ghaisha su ummi daddah daddy kawu Saminu harda Nisha da umma hauwa suna ganin ya fito suka baibayeshi amma banda nisha dan ko kallonsa yace idan ta kuskura tayi wlh sai ya cire mata idanu.
Bai baye shi wani irin ihu ya saki ya fada jikin ghaisha ya saki kukan murna”momyna wlh Zainab yara uku ta bani baiwar Allah tausayinta nakeji.”cikin murna dukansu suka ce “kai Alhmdllh kai ikon Ubangiji kukace yarinya macace daya Allah mai ikonsa.
Sardauna yace” ku zauna har adubata da yaranta yawu Rabia bani kayan.”ya fada yana amsa ya koma dakin ya hana kowa shiga ya ajiye kayan ya rufo kofar ya fito.
Da kallo iyayansa suke binsa yana ihun dadi likitocin sai binsa suke suna tambayarsa madam me ta haifa yana cewa mazajene.
Ghaisha tace”Abban Sardauna na tafi gida na kawo ma Momy abinda zataci ta fada tana jin farin ciki wai yara uku duka maza kowama murna yake sun kasa zaune da tsaye.
Daddy yace”to kiyi maza kafin agyarasu.”ficewa tayi tana dariya.

Sardauna saida ya duba kwararun nurse uku ya kirawo suka biyo shi.😂tare dashi akayi komai na gyran yaran da uwarsu shine ya mata wanka tas ya rabata jini dan komai dashi akayi yaran anshiryasu cikin kayan sanyi milk colour wlh abin gwanin sha’awa sak Sardauna dayane baya kamarsa kamarsa daya da Abu Rahman tamkar an tsaga kara balarabe ne sak.
ya duba zee yaga ta karu tana kuka yana kuka ya dinketa da kansa yana lallabata ya shiryata cikin riga da zani na shadda tayi kyau sosai saida cikinta yake damunta da ciwo ya hada magunguna ya saka acikin drip ya daura mata yasa aka hado mata tea mai kurin gaske yaji kanafari ya bata tasha ya kwantar da ita.
Bata jimaba bacci ya dauketa tana sabke ajiyar zuciya.
Yaran ya dauko yajarasu gabanta ya rika daukansu daya bayan daya yana musu Addu’a acikin kunnensu sai da ya gama cikin dubara ya janye riga zee ya runguma mata yaron ya saka masa nono abaki ya fara tsotsa zee ta zabura da sauri Sardauna ya had’e bakinsu ya kamo harshanta yana tsotsa yana shafa gashin kanta.
Dole ta hakura tanajin zafin yada yaron yake tsotsar mata nono.
Sardauna bai fasa kissing din zee ba saida yaji yaron yana gyatsa ya cire bakinsa anata ya dauke shi ya kwantar dashi agadonsa ya dauki daya ya saka masa dayan nono zee har matsar kwalla take Sardauna na lallabata yana kissing din wuyanta da tsotsar bakinta har shima ya koshi dam ya daukeshi ya saka na karshe yanasha Sardauna ya dora bakinsa Saman kunnanta yace”Baby Qalbina idan mun kebe me kikeso na miki akasashan duniya ina kikeso muje yawon shakatawa da yaranmu my Abulena wlh bansan wacce irin godiya zan miki ba yara uku rana daya kuma mazaje i love u sweet Babyna.”ya fada yana kissing din kunneta yana shafa laulausan gashinta.
Sai sabkar numfashinta yaji ta koma bacci tana rike da hannunsa ta rungume gam.
Murmushi ya saki ya duka ya mata kiss agoshinta ya bar yaron yana shan nono ya tallafeshi sosai jikinta ya runguma mata yaron tako kankameshi gam jikinta,ya sauka daga saman gadon.
ya dauki biyun ya fice dasu.

Ai kuwa suka bai baye Sardauna ya basu yaran suna cike da murna bakamar ummi Raiyan da taga balaraben ubanta sak Abu Rahman harda hawayenta.
Hussaini ya amshi mai kama da kakansa yana murmushi.
Sardauna ganin ana laguda masa yara ba kunya ya amshesu saida Daddy ya dokesa abaya
Ciki suka shiga baki dayansu zee na bacci fes da ita kamar ba ita bace ta haifesu.
Su daddy sai kiran yan uwa da abokan Arziki ake ana fada musu haihuwa sai pic ake ma yaran ana turawa whatsapp.
Nisha taji ta tozarta agurin nadama na kara shigarta gashi babu wanda ya kulata agurin suf ta mike ta fito taje waje ta zaune tana kuka.
Ghaisha tana zauwa Sardauna ya tafi gida ya dauko wayoyinsa yabar Amanar yaransa wai kar ajajagulasu ko nono uwarsu basu shaba sosai saida Kawu Saminu ya bishi da gudu ya fice yana dariya.

Lokacin da Sardauna yaje ana sallah magarib saida yayi wanka ya saka wasu riga da wando maroon colour masu bin jiki sun masa kyau yayi sallah ya kwashi wayoyinsa ya koma hospital.

Advertisements

Yana zuwa jama’ar hospital kowa murna yake suna masa barka bakinsa yaki rufuwa.
Lokacin da ya shiga dakin da zee take cike yake da yan uwa da abokan arziki babu masayar haki su daddy sun tafi gida yaga ancire ma zee drip ta kare ghaisha ta jingina ta da pillow tana bata farfesun hanta sosai takeci dan yunwa takeji.
Yaran anjerasu agadon jarirai guda uku ras ajere pic ya fara musu saida ya gaji ya bari ya zauna bakin gadon ya shiga whatspp ya fara chatting yana turawa abokaninsa ya dora pic dinsu saman statue sai barka mutane ke masa ya kashe wayar ya kalli zee yace”Kanwata sannu baiwar Allah.” Ya fada yana tashi ya fice saboda jama’ar sunyi yawa sun dameshi wai bashida kunya bai dai ce musu komaiba ya tafi massalaci.
shiru zee tayi kunyar ghaisha takeji bayan ta gama ghaisha ta bata kunnun Alkama yaji madara tasha da ruwan gumi nan take bacci yazo mata ta kwanta sai bacci.

Kafin zuwa karfe tara na dare abin ba’a cewa komai masha Allah asibitin dam cike take da yan uwa da abokan arziki ganin zi taki sakewa da ghaisha daddah tace taje gida umma hauwa tace itace zata kula da zainab daddah tace har ita yara uku sun mata yawa ita daya.
Sardauna ya kasa zaune yaka tsaye sai shige da fice suke dasu Ahmed da Bandar ji suke kamar sune suka haifi yaran.

✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨

Sai karfe goma Sardauna suka tafi gida bayan ya duba yaga zee dinsa lfy take sai dinki da ya mata.
Masha Allah gidan cike da jama’a har kusan sha biyu kafin kowa ya watse abar daddah da umma hauwa ghaisha ta karo mai aiki guda adaran dan ta rika temakawa Rabia ai yuka.
Sai daket da fama su umma suka sami zee ta shayar da yaran wai tsotseta zasuyi me yayanta zai sha sai da daddah ta buge mata baki.
Babu yanda Sardauna baiba yasamu ganin zee daddah ta hana fushi yayi ya haye saman bene ya kwanta.
Zeema taso ganin mijinta amma ina gashi dinki yana mata zafi tafiyarta kamar ta yar koyo shima da kuka ta shiga bathroom, kafin tayi bacci dare yayi sosai.
Bangaran Sardauna ma sai juyi yake yau babu Babynsa kusa dashi daket yayi bacci.
Nisha kuwa ganin yada ta tozarta hospital koda wasa bata bisu gidan ba gashi tunda taga Sardauna sonsa ya lunku cikin zuciyarta tana tirr da halinta gashi karshanta ta kare auran dan daba bayan sun aikata zina atiti ahaka har tayi bacci tana kuka.
Bangaran ummi Raiyan ma tana cike da farin ciki yarta ta haihu irin haihuwarta ta farko yara uku haka tayi bacci cikin farin ciki tana rungume jikin Saminu.
To duka family dinsu haka suka kwana da farin cikin haihuwar zee baby.

*********************************

*bayan kwana shida*

Yau tsawon kwana shida da haihuwar zee baby wlh fadar jama’ar da yaran suke da shi bata lokaci ne gidan kullum cike yake da yan uwa da abokan arziki Sardauna fadar irin kyaututukan da yarabawa mutane wlh babu adadi ya raba kudin da baisan adadin su ba tsawon kwana uku yace duk mara lafiyar da zai shigo hospital dinsa magani ko yakai millon nawa kyautane komai kyauta za’ama mutum ai kuwa aka rika dafifin zuwa hospital din cikin kwana uku garin Katsina babu wanda baida labarin wannan abun alheri sunan Sardauna ya kara fice da hospital dinsa baki daya jama’a sai Albarka ake saka masa.
zee ta warke tamkar ba’a dinke taba tayi yar kibarta saboda tana samun kulawa sosai agun umma da daddah ga umminta kullum sai ta shigo ga ghaisha duk kwana daya sai tazo taga zee da jikokinta dagin kullum gida cike yake da mutane hafeeza kusan kullum sai tazo su zainab ma da maijidda da mashakura kai wannan yara akwai farin jini masha Allah sunyi mul mul dasu wlh bazaka taba cewa ba’ayi ba sunansu ba amma ansha yaki da zee kafin ta yarda tana basu nono susha ya ishesu saida aka nemo Sardauna yayi tsaye akanta ya nuna mata fushinsa duk da daurewa yakeyi ganin yada ya birkice mata saboda yaransa yasa ta sauko tana bashi hakuri zata shayar dasu to shine aka samu kanta.
Damuwar zee daya bata samun kebewa da Sarduna shima hakance damuwarsa tunda ta haihu so biyu rak suka hadu shima ko rungumar juna basu samuba shima Sardauna abinda yake damunsa kenan sai dai fa baya rabuwa da yaransa kullum yana manne dasu ji yake kamar ya cinyesu dan so da kauna har fita ya fara dasu dan sunsha fada da daddah idan ya isko yaro agurinta murdeta yake da karfi ya amshe sai idan suna gurin ummane baya iya amsa, saida daddah ta hadashi da ghaisha ta tsawatar masa taya zai rika fita da yaran da ko sunah ba ayiba shine aka sami lafiyarsa.

An shirya komai na suna kayan barka akwatina goma sha biyu Sardauna yama zee da yaranta kaya na kece raina da tsada dangi sai yabawa sukeyi da san barka an gama tanadar komai na suna da irin abubuwan da za’ayi rabonsu ranar sunan yan uku kyauta daga Allah anko kuwa ta kece raini duka Sardauna ne ya dauki nauyin ankon tunda bakin dangine.
Nisha yau kwanata uku da tarewa sun tarkatata sun kaita gidan gazaguri da kayan dakinta na gidan Sardauna wanda tun washe garin abun yasa aka kwashe mata kayanta daga gidansa.
Ummi Raiyan itace ta tsaya ta gyara nisha ciki da waje irin gyaran larabawa kuma ita ta rakata dakin mijinta.
Adaran Yahaya gazaguri ya barji amarci saidai ita bataji yada take soba dan baya wani dadewa samanta yake released bakin 15 minute yake amma haka ta hakura tunda yana kokarinsa yana bata kulawa sosai daman bashida laifi ya kai namiji ako ina matsalarsa daba kuma ya daina saidai matsalarsa baya romance dinta shida yaci kawai.😂

Da misalin karfe uku na yamma gidan Sardauna cike yake da yan uwa da abokan Arziki tunga farfajiyar gidan zaka san gobe sunah an k’awata rumfuna afarfajiyar gidan gwanin kyau mata sai aikin kayan sunah suke masha Allah wasu kuwa zazaune sunash iska suna kallon shuke shuke abin gwanin burgewa.

Zaune suke a parlo sai hayaniya ake , Hafeeza tana zaune kusan zee wacce naga tasha wani uban kunshi kafa da hannu mai masifar kyau ga wani yari yarin kitso wanda ya fito da asalin kyawun zee baby jelar kitson ta sauko har gadon bayanta taci uwar kwalliya wani dankareran less ne pink colour jikinta riga da siket wanda yayi mata kyau mutuka.
Intisar tace”zainab wai inane zaki kai irin wannan kyau tamkar bake bace mai jego.”harara na zabga mata”Haba my sister kuma bazan ma Yayana kwaliya ba dama kice tsirkune ya kawoki garinmu.”na karasa zancen ina kallon mashakura na daga mata gida”matar abokin miji ko ba haka ba.? Hafeeza ce ta doki zee abayanta”wlh Allah ya shiryeki.” ta fada tana kallon nisha wacce ta labe tana kallonsu.
Hafeeza tace”anty Aisha yadai kinyi shiru ba magana.”zeey ta mike ta koma kusan Nisha ta rungumeta”Dan Allah Aisha meke damunki ki saki ranki mu cashe ke fa amaryace ko duk amarcin ne yasa kikayi sanyi.”ta fada tana kallon zainab.
Itako zainab kai ta kauda tana shayar da danta.
Murmushi nisha tayi tace”my dear ba komai banajin dadin jikina ne.”zee tace Ayya sannu.

Mashakura tace” wlh kunshinki yayi mugun burgeni da kitsonki.
Daddah ce tazo da da Mahbeer yana tsala kuka”zainaba wannan yaro naki akwai rigima amsheshi.”amsarsa zee tayi tana turo baki”wlh daddah yara uku kowanne sai yasha nono haba dan Allah.” Ta fada tana dungura masa nonon ya wawura yana tsotsa.
Daddah tace”wlh da yanzu nake kirawo maras kunyar ubansu ya amsar masu hakkinsu”shiru zee tayi tana zumburo baki.
Suko suna mata dariya ta cika tayi fam,daddah ta juya ciki gurin sauran yaran dan bacci suke mahbeer ne uban rigima.

Hafeeza tace”zeey wlh dariya kike bani”hararata nayi zan yi magana wayata ta dauki ringing, na dauka naga sunan da yake yawo saman screen d’in wayar *My Yayana Hubbina💘* picking nayi na kara wayar akunne, ashagwabe nace”Wayyo My Baby Sardauna na Yayana don Allah zo gida yanzu kaga yada yaranka suka tsotse maka matarka.”daga can yace”Baby Qalbina Oya taho sama naga me sukama Mrs Sardauna.”ai ban bari ya gama maganar ba na mike ina dariya ina shayar da mahbeer na nufi saman bene,inaji su intisar suna kirana naki saurarasu dan idan daddah ta gani bazata bariba.

Advertisements

Nisha da kallo tabi zee hawaye ya wanke mata fuska tana sharewa duk yaran matan parlon suna lure da ita ba wanda ya kulata sukaci gaba da hirasu.

Zee tana hawa sama tun daga kofar take kukan shagwaba tana kiran Sardauna aguje ya fito ya tarbeta ya ware mata hannusa yana fadin”Allah nagode maka da kabani tauraruwar kanwata yar balarabiyar yarinya kyakyawa ajin karshe wow babyna irin wannan wanka da kyau haka taho maza babyna.” da sassarfa ta karasa ta fada jikinsa ya rungumeta ita da babyn.
Kuka ta saka masa, dukansu ya daukesu yayi ciki dasu.
Yana shiga ya zauna saman gado ya sakata cikin jikinsa sosai ya rungumeta ya dora bakinsa akunnenta”Qalbina i miss u kewarki ta kusa kasheni.”ya fada yana kissing din kunneta.

Yaron ta cire anono zata ajiye ya amsheni”Baby bani my bro mu gaisa”ya fada yana amsarsa yana kissing dinsa yana mamakin zallar kamarsa da yaron dan sunfi kama dashi akan zee bakin zee kadai ya samu duk zee din kamarsu daya da Sardauna yajima yana sunsuna yaron ya kwantar dashi can nesa ya dawo gun zee ya tsaya daga nesa.

“Oya Baby Qalbina taho gun Yayanki maza” da sassarfa ta isa gareshi ta fada saman faffadan kirjinshi ya maida hannuwa ya zagayeta ya rungumeta gam yana sunsunata atare suka sauke ajiyar zuciya.
yana juyi da ita tsakiyar parlon yana taka rawa da ita tana manne jikinsa haka suke tikar rawa ba kida bare waka saida taji ta gaji ta saka masa kukan sangarta.
“Oh my God Qalbina yi shiru kin gaji ko.? Kai na daga masa.
“Ok zo mu zauna” cak ya dauketa ya zauna bakin gado ya dorata cinyarsa ya kamo hannuta ya fito da harshensa yana lasar tafin hannunta yana shafa kitson kanta can k’asan makoshi yace”Babyna wlh kinyi kyau mutika kitson yayi kunshi yayi kice gobe akwai biki.”
Manne masa nayi na kamo fuskarsa na fito da harshena ina lasar fuskarsa ko ina na fuskarsa lasa nake”My Sardauna na i miss u rashinka ya dameni su daddah sun fiye sa idanu wlh ni dai yau ina tare da kai har dare ko My Yayana.”? Kwantar da ita yayi ya haye samanta yana goga mata kirjinsa ya dagota suna kallon idanun juna cikin wata irin murya wada kanajinta kasan wacce akema tana da matsayi da daraja babba.
Yace”Baby Qalbina bansan wace irin godiya zan miki ba kin bani yara uku arana daya kyawawa yaran larabawa masu kama da ubansu sak wlh nayi miki Alkawalin zan sama miki farin ciki mai dorewa zainab matar Faisal ina sonki wlh ina kaunarki sonki na wahalar dani duk maganar da yake yana mata wata irin shafa yana ririta mata jikinta yana kissing dinta har yasamu ya zuge ,zip din rigarta ya cire mata rigarta ya ajiye gefe ya cire mata bra nonowanta suka baiyana, idanu Sardauna ya zaro”wow masha Allah babyna wlh my breast dina sunanan kamar da saima kara girma da sukayi wayyo dadina babyna nasha abuna ko.”?ya fada yana murza su yana kissing din wuyanta.
Zee ta shagwabe ta kara kankame Sardauna ta lumshe idanunta tana shafa kirjinsa tana murza nipples dinsa.
Ashgwabe tace”My Saudauna na ina sonka sonka ya ragargazamun zuciyata kaunarka gareni babu iyaka i love u Hubbina Yayana Sardauna.” Kara makaleta yayi yace”Na’am Babyna i love u bani yawunki nasha.”ya fada yana kamo kanta ya dora bakinsa saman nata ya shiga juya harshansa cikin bakinta yana mata wani fitinanan kissing mai tsayawa azuciya kansa zee ta rike suna tsotsar bakin junansu cikin zafi zafi dan sunyi kewar junansu sosai suke musayar yawu suna shan bakin junansu kamr sun shekara basu haduba sai karan kissing din akeji da saukar numfashi su suna shafar junansu.

Bakinta Sardauna ya saki yana rungume da ita yace”babyna nasha my sweet breast.?ashagwabe tace “Yayana kasha abunka mana.” Jikinsa na rawa ya dora bakinsa saman breast dinta yana lasa yana zagaya nipples din da harshensa ta tura hannunta wandonsa tana murza masa hajiyarsa yana kara ware mata kafa tsotsar breast din ya fara cikin wani irin salo.
Zee sai bankaro masa take tana murza hajiyarsa tana shafarsa.
Sosai suke jiyar da junansu dadi Sardauna amugun bukace yake ya saki nono ya marerece idanunsa sun ciko da hawaye yace”pls babyna samamun nutsuwa kinji Kanwar Sardauna matar Sardauna uwar ‘ya’yan Sardauna.”cikin shaukin kaunarsa da mayen sonsa tace”Babyna Sardauna to meye sai ka rokeni ai ko can ma dan baya ciyu ba wlh da ba baka kaci abunka munji dadinmu amma bari muga zuwa nan da sati ko? Yayana.”cikin farin ciki ya makaleta yana kissing dinta.
Janyewa tayi ta shiga cire masa kayansa sai da ta cire masa komai ta barshi zigidir ta kwantar dashi reran ta haye saman cinyarsa ta duka ta fara shafa bananarsa wacce ta mike ta kumbiro abun ba karama ba wata irin shafa da lasa zee ta fara masa cikin kwarewa Sardauna yana nishin dadi yana shafa kanta zuwa breast dinta ta duka zata kafa bakinta sukaji bugun kofa da karfin gaske tare da kukan yaro.
Atsorace zee ta sabka daga jikin Sardauna jikinta na rawa zata sauka ya damkota ya maeerece idanunsa fall cike da kwalla yace” dan Allah Baby zan shiga wani hali.”kalonsa tayi cike da tsantsar tausayinsa hawaye ya wanke mata fuska ga daddah tana bugun kofar da karfin gaske tana masifa ga kukan da Rafeek yake tsalawa ya dami zee jikin Sardauna ta fada ta kankameshi ta fashe da kuka”Wayyo Yayana ya zanyi daku muryar Daddah suka jiyo tana cewa”Aradun Allah zakuci uwaku idan baku bude kofar ba zan balle ta shegu yan iska………………✍🏻
💃🏻💃🏻💃🏻Sai gobe muje muci rangam💃🏻

No Editing🤦🏻♀️

*16/February/2020*

Leave your vote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like
A BAKIN WAWA 3
Read More

A BAKIN WAWA 22

Advertisement 22   Yana Jan Jan Dan ya taje, ta rike hannunsa,sabida wata irin masiffan zafine daya ratsata,…
Read More

TARTSATSI 47

Advertisement page 47* ********************** Kanta a duk’e ta shiga d’akin, ba tareda ta bari k’wayar idonta ta had’u…
KALLABI
Read More

KALLABI 63

Advertisement BABI NA SITTIN DA UKU Make hannun shi, tayi cike da matsanancin kunya dan sai yanzu ta…
KALLABI
Read More

KALLABI 13

Advertisement *<Babi Na sha Uku>* Bayan shekara biyu. Wanke mata kai Innayoh take, tayi shiru zaka dauka kawai…