Zee Baby Book 2 Page 6

Advertisement

 

*book 2 👉🏻6*

 

 

…. cikin kuka Nisha tace” yana gida aiki ne ya rikeshi ta fadi tana janye jikinta tayi luuuu zata fadi Sardauna ya tarota ta fada jikinsa. “sannu ban fada miki kibi asannu ba. zee kanta ta dauke tace” sannnu my dear tace ma su Ammi ku muje gun su daddy suka nufa. cikin sauri Nisha ta janye jikinta tana yamutsa fuska dan taji takaicin yada cikin yaki fita kamar  yada ma’aluma ta fada mata duka babu Abu daya da ya wakana aciki. hannunta ya kama suka nufo gurinsu daddy. zee baby tana isa gurinsu daddy ta fada jikinsa tana dariya”daddy na sameku lfy. “Momy lfy lau Alhmdllh momy kin warke Allah ya kara lfy.

 

Nuhu yace”zainab sannu ya gajiya sakin daddy tayi ta nufi gun su Nuhu yana rungume da Hassan kawu saminu hussaini suna farin ciki tuwusai ko Ammi sai murna suke nuhu zee ta rungume tana dariya ” babban yayamu barka da rana ina kuka barumun Ahkuyana kuma. takai karshan maganar ashagwab’e murmushi yayi” yana aikine zainab Sardauna na isowa gurin ya saki hannun Nisha ya karasa, gurin Daddy ya ware masa hannayensa ya fada jikinsa ya rungumeshi ” my son baraka da zuwa ya gajiya? “Alhmdllh daddy. Ahmed yace” likita muna

 

Bada gaisuwa barka. sakin daddy yayi ya nufi gurinsu ya rungume Ahmed da bandar”aminan kwarai ina godiya Allah yabar zumunci dariya suka suka dokesa abaya yayi murmushi hankalinsa duk agurin zeey yada take hirata da nuhu da hafeeza ta rungumeta tana kyakyatar dariya Nisha na kusanta. Daddy yace” Hassan hussaini ina muku barka da zuwa k’asarku ta gado mahaifar mahaifinku gurin daddyn suka nufo ya rungumesu tuwusai tace”Sardauna wai baka ganniba ne…? ” sorry matar na ganki ya saki su Ahmed ya nufi gunta ya rungumeta. daddy yasaki su Hassan ya isa gurin Ammi ya gaisheta tana amsawa, cikin fara’a da yabon wannan family mai albarka Saminu yace” to ai sai mu dunguma gida. zee tana rike da hannun Nuhu gabaki dayansu suka nufi motoci Sardauna yace” zainab zo mutafi cikin motarsu Ahmed kai Najib shiga motar babban yaya Nuhu ya hararesa “nama fushi. da gudu ya karasu gurin Nuhu ya rungumeshi” tuba Nike babban yaya ayi hakuri. dariya yayi “nayi to zee kije ku tafi ko? ” banaso

 

Advertisements

dakai zani ta fadi tana yamutsa fuska. Nisha ta ISO gurinsu ta kama hannun zee” my dear yi hakuri mubi yayamu nima shi zanbi. da sauri Sardauna ya kalleta ta basar kamar bata ganshi zee tayi dariya tace” no my dear kuje ba komi ta fadi tana janye hannunta tama fasa shiga motar Nuhun ta ruga da gudu ta nufi gurinsu daddy inda taga su Ammi sun shiga. motar taciki daddy yace” momy jeki gurin nuhu ko. Sardauna tacika motar hannunta taji Sardauna ya jata da  karfi ya nufi motar Ahmed fashewa tayi da kuka” don Allah Dr ka sakarmun mara nayi fitsari wai me na tare makane da ko kunyar matarka bakaji. bai saurareta ba ya bude bayan motar ya sata ya shige ya rufo kofa su hafeeza na lekensu ta glass din motar Nuhu Nisha tace da hafeeza” kinsan batasan mijinta bane. Hafeeza tace “wlh har tsoron afada mata nakeji ta fadi idanunta

 

Na kawo ruwa nisha hawayen ta fara daman tana neman yada zatayi kukanta motacin ajere suka fice daga cikin Airport d’in mota har uku da tasu daddy da tasu Nuhu da tasu Ahmed Sardauna ya hana su dauki kowa sai shi da zee babynsa kadai su daddy suna fita hanya suka dauka su Ahmed na biye dasu. zee ta takure karshen kujera azaune Sardauna ya matso ya rungumeta yana sunsunata buge masa hannu tayi cikin tsiwa tace” wlh ina zuwa sai na fadawa mahbeer duk abinda kamun mugu kawai. kara tarairayota jikinsa yayi ya rungumeta sosai ya tallabo kanta yakai bakinsa kunnanta cikin wata shegiyar murya can k’asan makoshi yace” ah haba zaki fada masa na hauki na turmushe ki na kwashi romo kuma yanzuma sai nasake kafin na kaiki gida wlh bazan iya bacci ba idan ban hayeki ba. Wani gululun banki cikine ya turnikeni haushinsa ya kamani cikin fusata nashiga dukansa “Sardauna na tsaneka

 

mugu wlh bazaka sake samun nasarar da kasamu a makkah ba. su Ahmed suna jinsu da bandar dariya suke kasa-kasa. murmushi Sardauna yayi ya matseni ko numfashin kirki banayi fashe masa nayi da kuka ina dukansa” pls karabu dani su Ahmed sunajinmu Sardauna kabani lfy banason alakata dakai jarabbe kawai. wata irin runguma yamun ya fara mun magana akunne cikin salon da na kusa zaucewa naji yana cewa” oh my gidan dadina yi hakuri wlh bazan iya barinki ba ina sonki dayawa yana mun magana yana min nishi da huramun iskar bakinsa ya zura harshensa kunnena yana karkadawa hannusa cikin rigata naji ya kama breast DINA ya murza cikin wani dan iskan Salo idanuna na lumshe ina sabke tagwayen ajiyar zuciya. tsikar jikina na mik’ewa nipple din ya fara lailayawa wata irin Mika zee tayi “Sardauna bari banason pls hannunsa ya zaro sanin basu kadai bane ya cire bakinsa akunnanta ya tarairayota jikinsa sosai ya rungumeta ya had’e face d’insu yana sabke

 

ajiyar zuciya yana shafa kanta lafewa zee tayi jikinsa tana kara makaleshi tana shakar ni’imataccen kamshinsa tana lumshe idanunta jitake kamar ta hadiyeshi wani irin sonsa ke azalzalar zuciyarta hannunta daya ta dora saman wuyansa tana shafawa. ashagwab’e ta kirasa” My Sardauna nah?  cikin kasalaliyar murya ya amsa” Na’am My Bugun Numfashina zainab menene kina sona kema wlh ina sonki yanzu haka zuciyata bugawa take da karfi ya kamo fuskarta ya tsareta da tsumammun idanunsa tamkar yanajin bacci” my sweet zeener kalleni pls kifadamun kina sona.cikin mayen so ta kallesa ido cikin ido suke kallon junsu cikin wani mugun yanayi kibiyar so na Harbin kowanensu kusan minti biyar suna ahaka babu Wanda yayi kokarin janye idanunsa. Ahmed da bandar suka bushe da dariya da sauri Sardauna ya janye idanunsa ya rungume zee  ya lumshe idanu yana sabke ajiyar zuciya itama jikinsa ta kara shigewa ta lumshe idanunta hannunta saman wuyan Sardauna tana shafawa har bacci ya dauketa sai sabkar numfashinta yaji.

 

ya gyara mata kwanciyarta a jikinsa ya dago yace” dan ubanku dariyar me kukemun nida matata wlh tafiya rigima da kishin tsiya ke cinta wlh sai nayi da gaske ina kara mamaye zuciyartane kafin tasan labarin mutuwar bro wlh akwai rigima niko bazan iya rayuwa babu ita ayanzu. Ahmed yace” Allah sarki wlh har tabani tausayi dadin abun tana sonka bazaka sha wuyar samun kanta ba. Bandar yace nifa wlh Sardauna najima da gano kana sonta tana. sonka amma naga baku auri junaba wlh abun yayi mutikar bani mamaki nakuma jinjinama yada baka bari saboda mace zumunci ya samu tangarda ba gashi Allah yayi hukuncinsa. Sardauna yace” shegun gari kuce sa ido kukayi. Bushewa sukayi da dariya Sardauna na rungume da Abulensa yana shafar gashinta zuwa fuskarta da wuyanta suna hirasu dasu Ahmed itako tana baccinta cikin kwanciyar hankali Ahmed na tukinsa anutse suna hira.

 

⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡

 

Advertisements

karfe biyu daide suka shigo Katsina ta dikko dakin kara kunya gareku tsoro babu. har lokacin zee bacci take direct Ahmed kofar marusa lowcos ya nufa. lokacin da suka ISO su daddy sun jima da isuwa horn Ahmed yay megadi ya bude masa get ya shige da motar ciki ana farfajiyar gidan yay parking Sardauna ya dago da kan zee ya dora bakinsa saman kunnanta “my Abulena tashi munzo yana fada yana lasar kunneta idananu na bude na kalleshi baki na turo na dora hannuna saman dogon hancinsa” My Sardauna nah na kirashi ina hawaye” oh my god yi shiru baby ba ganiba hawayen me kike ya fadamun yana rungumeni gam yana buga bayana.  kukan shagwaba na saka masa

 

duk ya rikice yana buga bayana” my Abuta yi shiru ki fadamun menene. Pls bari tadamun hankali. cikin shashekar kuka nace” My Sardauna nah gabana yake faduwa.” yi shiru Addu’a zakiyi aike musulumace Dole zaki amshi kaddara mai kyau da akasin haka babu komai ya fadi yana shanye hawayen fuskarta” My Sardauna nah? ” Na’am my Abuleta baby love samshi na baki nutsuwa ya fadi yana tallabo kaina naji bakinsa anawa ya lalubo harshena yana mun tsotsar fitar haiyaci wani irin dadin tsotsar nakeji Dole na tallabo kansa na kamo harshensa ina tsotsa cikin nutsuwa. Ai su Ahmed sai fita sukayi daga motar suna mamakin yada Sardauna ya zama marar kunya haka. ciki suka nufa suna dariya. Sardauna sosai yayi kissing d’in zainab yabata yawunsa sosai tasha saida ya sama mata nutsuwa ya zare bakinsa  anata ya kalleta yana mata cakulkulo ta fashe da dariya ta makalkaleshi” My Sardauna nah kabari babu dadi natuba pls. sakinta yayi yana murmushi ya kamo tafin hannunta mai laushin gaske ya mata kiss atsakiyar tafin hannunta yace” inason ki kasance mai tawakali duk abinda kikaji kika gani karki kini

 

my Abuta pls kisoni zan miki uzuri na kwana biyu. shagwab’e masa nayi na dora kaina kirjinshi nace” Yayana ni ban gane inda ka dosaba Yaya Sardauna ni inada miji amma meyasa ka cuceni ka zubamun dafin sonka pls kaciremun sonka My Dr nah wayyo ni ina sonka Sardauna ya zanyi. arikice ya tarairayota jikinsa ” oh my baby kibar rikitani Allah nima ina sonki kamar zan rasa raina nakeji yi hakuri mushiga ciki ana jiranmu kinji My Abulena bani kiss akumatu. bakina na dora saman kumatunsa namasa kiss nima nabashi nawa yamun” Oya muje baby Abuta ya bude motar muka fito ya rufe motar ya kama hannuna muka nufi cikin gidan. Parlon acike da yan uwa muka shigo da

 

sallama ina hango ummi na saki hannu Sardauna na ruga da gudu itama saki Ammi da su hussaini tayi ta nufoni jikinta na fada ta rungumeni tana hawayen farin ciki” ummina nayi missing dinki ilove u ummina wai kuna inama aka daukeni aka kaini saudiya  ban saniba. hannunta ummi ta kama suka nufi saman kujera harzata zauna taga ghaisha da gudu tayi gun gaisha ta rungumeta” ummina nayi kewarki sosai. “Momyna wlh ina sonki sosai nima nayi kewarki ya Saudiya da fatan kowa lfy. dariya zee baby tayi” ummina lfy lau ummi ina mahbeer ban ganshiba ni yazo yanzu. dukansu tausayi ta basu ghaisha taja hannunta ta nufi bedroom d’inta da ita suna shiga tashiga bathroom ta hada mata ruwan zafi ta kaita har

 

ciki tace”maza yi wanka kici abinci sai na fada miki inda ya tafi kinji momy? “to ummi fitowa ghaisha tayi ta tafi dakin ummi Raiyan da kanta ta zabo mata kayan haussa Riga da siket na atamfa ta kaimata bakin gado ta ajiye ta fito Sardauna na zaune gun ummi yaga ghaisha ta fito ya Mike ya je ya rungumeta bayansa ta buga”my son nayi missing dinka ya KK ya gajiya? “momyna ni baki kulani sai zainaba ko.? ” dallah tafi ita ba yarinya bace yanzu dai jeka maza nayi wanka kaci abunci gashi can na hadawa Nisha kutafi dashi da anyi sallah la’asar kazo agabanka za’a fadawa momy mahbeer ya rasu. Shiru yayi baice komaiba hannunsa ta kamo ta kalli nisha wacce bakin cikin duniya ya isheta zuciyarta sai kuna take

 

ghaisha tace”Aisha dauko abuncin kutafi gida ya huta mik’ewa tayi daddah na mata tsiya batace komaiba dan ranta amugun bace yake dannewa take kawai Maijidda ta Mike tazo ta rike Sardauna “wlh yaronan bakada kunya bakaga ni yayarka ina nan ba gaisuwa murde mata hannu yayi tasa ihu. “ghaisha kima danki magana kar ya kallamun hannu murmushi Sardauna yake yana Kara matse hannun daddy yace” kai Faisal kaci gidanku karfa ka ballamun hannu yarinya mana sakinta yayi yana dariya”daddy wlh ta raina nine. kawai dan ta dan girmeni dariya kawo Saminu yayi umma Hauwa tace”Sardauna kusan shekara biyu fah ta baka. “kai umma kubari shiyasa take renani ya kalli zainab ke kawomun yarona na gani tashi tayi ta kawo masa mahbeer karami ya masa ya rungumeshi tsam ya

 

zuba masa idanu daddah  ta tashi ta amshe yaron. “Sardauna maza jeka ka huta kazo muga ya zamuyi da Zainab takwara su Ahmed sukama daddy sallama ghaisha tace”Allah ya muku albarka Ahmed Allah yabar zumunci Nuhu yace”ai kam yaran akwai kirki Hafeeza dadi kamar ya kasheta Ana yabon Ahmed Sardauna na lure da ita ya zabga mata harara “kujita munafuka kawai daddy ni na leka gida sai na fito Aisha mutafi kwandon abuncin ta dauko tayima yan parlon sallama Sardauna tare suka fito dasu Ahmed ya kalli.

Sardauna yace” kafa daina zagarmun mata wlh kafita ah idanuna. Sardauna ya nufoshi da gudu Ahmed ya nufi farfajiyar gidan yana dariya bandar ma dariya

 

yakeyi Sardauna yace”da ka tsaya ai  sabon shiga Najib ya iso yaba Sardauna key din mota ya amsa ya nufi parking space Jeep ce mai shegen kyau ya bude ya shiga yana jiran Nisha sai gata budewa tayi ta shiga ta zauna ta rufe bata masa maganaba key yama motar ya nufe get horn daya yayi megadi ya bude masa get ya fice aguje ya waigo ya kalleta tayi wani kicin kicin basar da ita yayi ya maida hankalinsa kan driving jikinsa ta kwanto ta rungumeshi tana sabke ajiyar zuciya. hannusa ya Dora saman cikinta yana shafawa”maman baby bakida lfy ne..? hawaye ya wanke mata fuska tace”rashinka ne ya dameni. ” ai gani na dawo yanzu zamu gaisa da babyna zaki bani inyi inajin yunwar abun. gabanta ya tsinke ya fadi ta fara raraba idanu murmushi Sardauna yayi yace” kibarshi kawai ban wani matsuba fah. dariya

 

tayi tace”my Dr zan baka. Murmushi yayi ya rungumeta har suka isa gida tana jikinsa horn yayi megadi ya bude masa get ya shige ciki da motar rumfar ajiye motoci ya shiga yay parking ya kashe motar Nisha ta janye jikinta ta bude ta fito ta bude bayan motar ta dauki kwandon mai kular abincin tayi ciki saida tayi knocking Rabia tazo tazo ta bude mata ta amshi kwando” Hajiya sannu. murmushi Nisha tayi tashigo kai tsaye bedroom din Sardauna ta nufa ta hada masa ruwan wanka zata fito shi zai shiga rungumeshi tayi” sweetheart muje kaci abinci kafin kayi wanka pls. murmushi yasaki yaja hannunta suka nufi dining. da kanta ta ciyar dashi har ya koshi ta kira rabia ta kawo masa lemo yasha ya Mike ya shiga wanka Nisha nan ta kifa kanta saman dining taci kukanta ta gaji ta Mike taje tayi wanka tayi sallah agida kwanciyarta tayi tana jin tsanar zee azuciyarta Sardauna bayan yayi wanka yayi sallah dagashi sai gajeran wando ya nufo dakin Nisha dan hajiyarsa, atsaye take kyam tunda sukayi tsotse tsotse da zee baby jarabarsa ta motsa.

 

Saman gado yaga nisha akwance haurowa yayi ” my Neesher bacci kike?” my Dr tunaninka nakeyi murmushi yayi ya janyota jikinsa ya janye rigarta ya sunkuyo ya dora bakinsa saman cikinta yana tsotsar cibinta yana shafa cikinta zullo tayi dan dadi kansa ya dago” babyna yana lfy nagode Nisha da kika kulamun da babina ya fadi yana kwantar da ita ya rungumota yana mata wani irin Salo lokaci kadan ya birkita mata lisafi saida ya kaita kololuwar dadi ya cire boxer din jikinsa ya daga kafafunta sama yayi Addu’a ya saita hajiyarsa da tayi wani irin kumburi ta Mike zuwata Nisha ta matsu ya shigeta bata gama tunaninba taji ya shige wani dan ihu ta daki ta rikeshi gam tanajin dadin yada yake sukuwa akanta sai ihu take tana kuka tana kiransa” Yaya Faisal dadi nakeji kwana biyu kamar nayi hauka da banjika acikiba. ” gud my neesher kiji dadinki haka nakeso najiyar dake dadi matata ya fadi yana cacakarta sosai yana nishi dan sam ya kasa jin abinda yaji so daya tak agun Abulensa Wanda ya kusa zaucewa cikin shashekar kuka nisha tace” My Dr kamun kukan dadi pls inaso naji kanamun ihu. Wata zungura ya mata wacce takusa suma dan zafi amma ta daure taci gaba

 

Da sambatu. wasa wasa Sardauna saida ya kwashi awa biyu da minti goma sha biyar cif amma ya kasa gamsuwa nisha tayi kuka har ta gaji harda su majina dan cin wukakanci ya mata saboda korafin da ta fara masa yaji haushi ya mata cacakar mugunta da haushin ya kasa gamsuwa lokacin da ya sabka akanta ko motsin kirki batayi da kansa yaje ya hada mata ruwan zafi ya dauketa ya nasata cikin bath din kuka ta fara dariya yayi ” raguwa maza yi wanka kiyi sallah mu koma gida kinba wuya yau gashi uwar gidanki bata koshiba kalli kiga ko nazo na kara.sautin kukan ta kara “yi hkr ya fada yana ficewa da harara ta bishi tajima sosai aruwan zafi dan gabanta zafi yake mata sosai. wanka tayi ta fito daure da towel ta goge jikinta ta shirya cikin Riga da zani na shada bleu colour ta saka hijabi ta hau kan darduma ta tayar da sallah la’asar. bangaran Sardauna ma wanka yayi yayi sallah ya saka 3quarter da short baka ya fesa turare haka yayi niyar zuwa gidansu ya gyara gashinsa ya dan zubo ya fito nisha ta fito Kenan ya kalleta yana murmushi “muje ko. “my Dr kayi kyau dayawa pls kasake shiga gaba yayi yana danna waya” na tafi idan bazaki ba biyoshi tayi tana hararasa. suna shiga mota suka nufi gidansu.

 

✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨

 

bangaran zee tunda tayi wanka ghaisha tasata ta shirya cikin atamfar tayi masifar kyau ta dauro gashinta da ribbons tsakiyar kanta ta saki jelar gashin gadon bayanta tasa hijabi tayi sallah bayan ta gama ghaisha tajata saman dining ita ta bata abinci da kanta taci ta tsiyaya mata fruit tasha ta janyota suka shigo parlo sai tsokanar mutane take ta tafi gun daddah ta rungumeta tana cewa” daddah tsohuwa namata kwacan miji kumata ihu mahbeer baya sonta ni yakeso. Umma hauwa tace” momy bamu gaisaba. gunta ta koma ta rungumeta tana dariya maryama tausayin zee yasata zubar da hawaye. hussaini ya kalli ummi yace” ummina agaya mata, mana bakinsa ta rufe” bari dan uwanta yazo dan tabbas sai ta suma idan taji. Ammi tace “Allah sarki baiwar Allah. Minata ta zubama zee idanu haka

 

kawai yarinyar take bata tausayi. to ahaka zee baby nata shirmanta tana tambayarsu mahbeer kowa sai yayi murmushi ya basar zancan har akayi la’asar. bayan sunyi sallah ne daddy da mairan karfe da Saminu da Nuhu suka tara kowa da kowa Zee tana jikin ghaisha akwance ta fara mata kuka ina mahbeer daddy ne ya kira Sardauna yazo yace gasunan ahanya. Bai jimaba suka shigo da sallama shida Nisha zee baby ta dago kanta ta kallesu suka hada ido da Sardauna yayi mata kyau sosai ta kauda kanta ta boye kanta jikin ghaisha Sardauna kusan daddy ya zauna Nisha ta ghaishesu ta nufi gun zee ta zauna kusanta ta kamo hannunta “my dear zee d’agowa tai mata murmushi ta tashi zaune

 

Daddy yace” momy zo kusana ki zauna. ban musaba na Mike na koma kusansa na zauna gabana na faduwa. daddy yace” momy dan Allah duk abinda zakiji ki amshi kaddara kiyi tawakali kin tuna ranar da aka maida muku auranku da mahbeer a hanyarku ta zuwa gida kunyi hatsarin mota. akidime na Mike jikina na tsuma na tuno lokacin da motar ta katse mana jin dadinmu mahbeer na nunamun wani irin Salo da bazan mantaba. ” daddy na tuna ina mahbeer me yasameshi dan Allah daddy ya rikeni na zauna yace” kiyi hakuri momy tun lokacin da motar ta bugeku kika yi losing memory dinki mahbeer kuwa Allah ya yimasa, rasu yanzu haka an d’aura miki aure da Sardauna wani irin mahaukacin ihu zee ta kurma ta Mike tsaye jikinta na kerrrrma tace” wlh bai mutuba Allah mijina bai mutuba kunko ga yada ranar ya nunamun kauna samun irinsa zaiyi wuya wlh ban yardaba Sardauna ya kasheshi ta fadi tayi kan Sardauna ta cakumoshi tana rusar kuka ta kifa masa mari tana dukansa” wlh natsaneka bana sonka Allah mahbeer nakeso shine ka kasheshi dan ka aureni wayyo mahbeer dawo ina sonka.tana kai karshan maganar ta zube jikin Sardauna sumammiya akidime ya girgizata” zainab ki tashi wallahi wannan mugun aljanine ya dawo to sai kaci ubanka duk duniya babu uban da ya isa ya rabani da matata ko kunkai dubu akanta sai kun barta nafiku ya shege ya dauketa arikice ya fice ko sauraran abinda daddy yake fadi baiba yayi waje da ita da gudu Nisha wani irin farin cikine ya bai bayeta jin zee bata sonsa ta fashe da kukan kissa ghaisha ta rungumeta “tashi mutafi hospital.gabaki dayan parlon hankalinsu atashe yake sukabi bayan Sardauna ………………

 

 

🙏🏻hakuri da typing errors

Leave your vote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like
NAWA BANGAREN
Read More

NAWA BANGAREN 3

Advertisement €pisode 3…………….✍️ Kanshi ya ɗago yana kallon yanayinta, ya fuskanci akwai tashin hankali muraran shimfiɗe cikin ƙwayar…
INAYAH
Read More

INAYAH 2

Advertisement 2 Dawowarta gidansu dole dakin Inna ta tare tareda innar tunda babu wani extra daki dazata zauna…
INAYAH
Read More

INAYAH 31

Advertisement _31_* *_Arewabooks@Mamuhgee_* Sake Shan jinin jikinsu dukkaninsu sukayi Jin cm yace sufito atafi gida Nan suka sake…
Read More

TARTSATSI 96

Advertisement Page 96*   **********************   Ba k’aramin mamaki su Umma sukayi ba, ganin kulsum agidansu, acikin zuciyar…