Zee Baby Book 2 Page 7

Advertisement

*Book 2 ๐Ÿ‘‰๐Ÿป7*

….daddy yace”Raiyan kiyi hakuri ku zauna da bakin ki suna bukatar kulawa insha Allah zata farka yanzu khadijah kuzo muje. da Nisha da ghaisha da umma hauwa da Maijidda maryama daddah zainab๐Ÿ˜‚niko nace yo wai zee babyn mutawa tayi ne duk kun kwashe jama’ar gidan kun tafi hospital. sai ummi Raiyan da Ammi da hafeeza Hassan da hussaini sunbi su daddy. Bangaran Sardauna kuwa yana fita rungume da zee ya nufi mota ya kwantar da ita agaban motar ya zagaya ya shiga ya tashi motar ya fizgeta da karfin gaske mahaukacin horn yake tun kafin ya ISO get tuni megedi ya wamgame masa get aguje ya fice ya janyo zee jikinsa ya rungumeta gam ya riko tafin hannunta yana murzawa yana driving da hannunsa daya gudu yake sosai. mintoci kalilan suka kawosa hospital dinsa. yana shiga ya nufi parking space yay parking ya janye zee ya bude motar ya fito ya sunkuyo ya ciccibi zee ya rufe motar ya shiga ciki da ita nurse

suka tarbarsa wata muguwar tsawa ya buga musu matar tawace zan baku ku duba ya fada yana shiga wani special room. Hadadde gado daya ne tal sai fridge da Tv,kana ganin room d’in kasan sai mai dashi ake kawowa bare Abu nasu ya kwantar da ita saman gadon yaje ya dauko kayan aiki ya komo ya murzawa kofar key. ya shiga bata temakon gagawa akalla sai da ya kwashe 30 minute yana neman ceton ran Zainab amma bata farfadoba saida yayi awa guda cur yana bata temako numfashinta ya fara kai komo alamar ta farfado sai dai bata haiyacinta.fizgz fizge ta fara tana Kiran” Mahbeer zo gareni ina sonka wlh ina sonka bana son Sardauna.ajiyar zuciya ya sake ya cire mata na’ura da ya jona mata. “Kut yan matana wlh Dole zan miki Alluran kasala bazan bar matata cikin shauki ba. ya hada Alluran da zasu kashe mata jiki da na barci dan bayaso yau ya sallameta da abarsa zai kwana ta warware so kwashi love tsakiyar dare dan yasan akwai daru amma idan jikinta asake ba kwari bazata iya masa tijara ba

sai da ya hadasu ya saka cikin drib din ya saka mata, ya zauna ya kwanto jikinta ya dora kansa kirjinta ya kamo hannuta gudan yana murzawa yana sabke ajiyar zuciya” my Abulena wlh ayanzu bazan iya nisan kwana da rashinki ba bare rabuwa dake ina sonki sweet baby kice bugun numfashina. Sardauna ya fada yana dago da kansa ya kamo kyakyawar fuskarta yana shafawa ya had’e face dinsu” my kanwata i love u Sardauna nakine zuciyarsa ta kice wlh ke kadai pls ki ajiye hankalinki muyi rayuwa mai tsafta da burgewa ni dake duk shirman banza muke babu Wanda zai iya, rayuwa babu dan uwansa ya fada yana lasar lips dinta ahankali ya dora hannnusa ya bude bakinta yana hura mata iskar bakinsa ya zura harshensa yana zagaya cikin bakinta kamar mai neman wani Abu tsakiyar bakinta ya fara tsotsa yawun da ta tara cikin fitar haiyacinta ya shanye tas ya cire bakinsa ya dauke hannunsa kan bakinta ya kama hancinta ya tsotsa ya saki ya tallabo kanta ya tatara mata gashinta ya mata kiss tsakiyar kanta ya kalli kirjinta baida

tababa ya Mike yana murmushi. “My sweet zeen Sardauna yau na kashe bakin fitina ki dawo haiyacinki tsaf na tsotse bakin ki da sweet manyan boobs dinki masu dadin gaske Mrs Sardauna ina sonki yar balarabiyata ai nazata shegen Aljaninki ne ya dawo.ya duko ya mata kiss agoshi sai baccinta take cikin nutsuwa ya dago ya kara mata gudun
Ac ya nufo kofar ya bude ya fito. aikuwa yan gidansu yaga ba kadanba Sardauna ya zaro idanu” Family ramdam ya furta azuciyarsa ya nu fosu yana tafiyarsa cikin isa da takama hannuwansa na cikin Aljihu tamkar ba mara lfy ya kawoba. Nisha ta zuba masa idanu aranta tace”wow mijina ya hadu ta ko ina masha Allah gabjejen katon gaske. dan 3quarter ne jikinsa yayi masa kyau sosai ya ganta sarai ta tsaresa da idanu baki ya tabe ya ISO yana murmushi daddy yace”Dr Sardauna kaci gidanku nace kaci gidanku ya jikin momy. Daddah ta kewayo ta duma masa duka a baya yayi dan ihu ya nufi gun ghaisha ya rungumeta”momy kinga daddah ko…? ” Dr kalli fah ummaka hauwa na tsaye kake sangarta haka. kunya yaji ya saki ghaisha ya koma gun umma yace” ummata ke

kadai zan gayawa yarki taji dan sauki amma tana
fama da faduwar GABA nayi mata allurai muje ki ganta. “Masha Allah naji
dadi muje. Nisha ta karaso ta rike hannun Sardauna tana hawaye” yayamu ya jikin yar uwata. ” bari kuka Aisha muje ki ganta ya kama hannun Nisha maijidda ta dumduma masa duka abaya “kai gabjeje wai cin fuskane zakawa, mutane sakin Nisha yayi ya zaro mata idanu” ke ni sa’an kine wlh zan karyaki sanin muguntarsa yasa ta nufi dakin da yafito da gudu Sardauna ya kama Nisha suka tafi kawu saminu da daddy da nuhu sukace” wai Dr mune bakaso muga zainaba. Daddah ta bi Sardauna da gudu ta doke sa ya juyo ya mata gwalo yace” Hassan maza kuzo yar uwarku ta farka maryama tace” wlh sai mun shiga kowa anan dan uwan zainab ne suka ISO gunsa ya ja Nisha suka shiga dakin da zee take. ghaisha ta rike baki” wlh Faisal yafi karfina. Zainab tace” ghaisha mu tafiya dukansu gabaki dayansu suka bi bayansu suka shiga gurin zee.

Sardauna ya isa bakin gadon ya zauna. Nisha ta zauna kusansa ta kamo hannu zee ta hawaye. “my dear Allah ya baki lfy. Sardauna yay k’asa da murya “my neesher kibar kuka zata warke zuwa gobe yau sai mun kwana naga yada jikinta yayi. da sauri Nisha ta kalleshi ya daga mata gira. “ki kwana agurin momyna zata kularmun da babyna dake kinji uwar gidana. murmushi ta saki ta tsinkesa acinya”kai yayamu nima zan kwana ah nan din pls? ” ai ba guri gado daya ne. kinsa ai banason musu ko. “ya fada yana had’e face. Murmushi tayi tace”ni wasa nakema. “gud my dear nisher. Hassan da hussaini suka tsaya dai dai kan zainab suna mata Addu’a Hassan ya shafi fuskarta. “kanwata Allah baki lfy hussaini yace “Ameen. Sardauna yayi murmushi maryama tace”Dr Sardauna wai kai wani iri ne baby ba lfy kake fara’a haka. “Aunty maryam ai ta warke numfashinta ne bai dawo normal ba. su daddy ne da su ghaisha suka shigo. Daddah ta zauna bakin gado ta rike hannun zee “zainabu.

Allah ya baki lfy daddy yace” Dr yanzu meke da munta…? ” Daddy zazzabine da faduwar GABA amma na dorata amagani zuwa gobe zan sallameta zan tsaya na dubata zuwa gobe. ” Alhmdllh Allah ya kara mata lfy da fatan ba aljannan bane.? murmushi ya saki ya shafi sumar kansa yace” Daddy ai na azabtar dasu ah Saudiya da wuya su dawo kai tsaye kuma ko sun zo ma daide nake dasu. idanu suka zubame dan sam yau Sardauna bashida kunya. Umma hauwa tace”Allah ya kara mata lfy ya rabata da la’ananun Aljannia.ghaisha tace “amin dai maijidda ta zauna kusan Sardauna tace” kanina sannu Allah ya baka ladanka. ya kalli umma yace” ummata kice da Maijidda ta daina cemin kaninta wlh kunya nakeji mata biyu fah gareni. dariya kowa yayi. Umma tace”Dr ai Dole ta fada tunda yayarkace shekaru biyu ta baka girma dai gareka yanzu tanada 30 year kanada 28 year to kaga ai shekaru biyu ba wasaba ne. baki ya turo.

suka hada idanu da Nisha tana dariya ya zabga mata harara.”wlh zan kamaki zaki sani. umma dan me zaki fadi gaban yara haba dan Allah gahisha ta kai masa doka abaya. zainab tace” yayamun wlh nazata kayi 30 year. azabure ya Mike zai damkota daddy yace” wai Dr Sardauna yau lfy ka kuwa yo ai gaskiya ta fada gabjejan kato dakai amma shekaru kadan dan yanzune kake 28 year suma baka cikesu ba cif cif tashi yayi ya fito daga dakin yana gunguni. Nuhu yace” ikon Allah kawai neman fushi yafi kowa sani fah kawu saminu yayi murmushi yace” Faisal manya. dukansu suna dakin sun tisa zee gaba. suna hirasu Hassan da hussaini ko sai kallonsu suke dan rayuwar akwai burgewa burgesu sukeyi sunji dadin zauwa k’asar mahaifinsu. Sardauna yana fito Office d’insa ya nufa ya lumtsuma cikin kujera ya kunna sigari yana bata wuta baki da hanci ya kunna waka awaya, ta larabci yana bi idanunsa alumshe. akayi knocking din kofar umarni ya bada ashigo kofar ta murda ta shigo da sallama idanunsa ya bude yana amsa sallamar. “My Neesher ya dai. ya fada yana bata hannunsa tazo gareshi da sassarfa ta isa gareshi ta fada jikinsa rungumeta yayi ya lumshe idanunsa yace”meye kike nemana.? ” my Dr guminka nakeso zazzabi nakeji. kara matseta yayi ya zuki sigari ya fesar nisha tana shakar warin tabar taji cikinta ya wuntsula da sauri ta dagashi ta nufi toilet da gudu ta rika kwarara amai tashi yayi ya bita ya wanke bakinsa ya rikota. “ayya sorry my nisha babyna bayason warin sigari. yana rike da ita har ta gama ya wanke mata fuskarta da bakinta ya rungumeta ya fito da ita ya zauna saman kujera, ya rungumeta yana buga bayanta yana mata sannu ta lafe jikinsa ta rungumeshi gam idanunta na zubar da hawaye. ” oh my nishar pls bari kukan kinji my dear shiru ba ganiba babyna ne yake baki wuya ko…? kai ta daga. “OK bari zan masa fada ya karasa maganar yana janye rigarta ya sunkuya ya daro bakinsa saman cikin nata da ya fara fitowa.

yana kissing din cikin yana shafa marata zuwa kirjinta. idanu ta lumshe ashagwabe tace” Yaya Faisal. dagowa yayi hannusa akirjinta yana murzawa idanunsa alumshe muryasa can k’asa yace” na’am ya dai ko na dan buga ki kadan zaki jure pls. dariya tayi ta kallesa tace” Kiran sallah magarib ne za’a fara su daddy ne suka turoni kiranka fah. murmushi ya saki yana lumshe mata manyan idanunsa da suka sauya launi ya ciro hannunsa daga rigarta ya janyeta jikinsa ya Mike”yace Oya muje ashe lokacin sallah ya kusa. dariya tayi ta rungumeshi ta baya. “Dr nawa ina sonka wlh. my neesher ya fada ya zagayota gaban shi ya riko k’ugunta yana murmushi ya zuba mata manyan idanunsa tamkar yanajin bacci yace”ai nasan kina sona Nisha nima kuma da bana sonki ai bazan miki ciki ba tun bugon farko fa kika cafke ajiyata ya fada yana daga mata gira. ” kinko san ya nakeson cikin jikinki wlh ina mugun sonsa akansa zan iya komai kuma Dole nasoki kefa zabin zainab ce ni ko ko meye zee baby tace tanaso zanyi shi kuma zanso abun so kisa aranki Dr Sardauna yana sonki kinji my nishana. wani tukukin bakin cikine ya rufeta da tsanar zee amma ta basar tayi dariya. “thanks my Dr nima ina mugun son my dear saboda tamun gata hadani da yayana. sakinta yayi ya kama hannunta suka fito tana ciza baki aranta tana kudirtar sai ta zubar da cikin domin bakanta masa yada ya bakanta

Advertisements

mata rai. kofar ya murza key suka nufi room din da zee take. suna shiga daddy yace” Sardauna gida, zamu Allah bata lfy Kenan sai zuwa safe zaku dawo gida? ” eh daddy sai gobe amma muje yanzu nazo da ummi ta ganta ko hankalinta ya kwanta. bakin gadon ya tsaya yaga drip din da saura. ya lulubeta da bargo ghaisha ta mata kiss agoshi suka fito baki dayansu daga farfajiyar hospital duk sukayi sallama da juna kowa ya nufi gidansa zainab kadai tabi su ghaisha kafin mijinta yazo daukarta Nisha na tare da Sardauna tana jikinsa akwance yana shafa cikinta yana driving. Har suka isa gidansu dai dai lokacin ana Kiran sallah magarib.alwalla sukayi suka tafi masallaci dasu hussaini.ana gama magarib. Sardauna ya shigo lokacin ba kowa a parlon sai nawwara da nanah ya korasu suyi sallah ya zauna jiran ummi. Nisha ce ta fito yace”jeki kirawo ummi.batayi magana ba ta tafi. ah bedroom ta isketa, ta gama sallah Ammi da, casbi ahannunta tace”ummi Dr na kiranki.tashi tayi suka fito tare. ya gaisheta” Sardauna ya, mai jiki? ” da sauki ummi muje ki ganta, kafin da, safe na sallamota.murmushi tayi” haba, dai ba, sai najeba Allah bata lfy bari na koma, ciki lazumi nake, tafada tana komawa Sardauna ya Mike yace”my Neesher zaki kwana ana ko gida zaki? murmushi tayi” muje ka, ajeni gida. ” gud yace ya nufi dakin ghiasha tana zaune

saman darduma su Nawwara kusanta ya shigo zama yayi ya dora kansa kafadarta. “Momyna ki hadomun abunci na tafi dashi casbin ta ajiye tana murmushi ta shafi kansa “to dagani kansa ya dauke ya mike ghaisha ta tashi ta kama hannunsa suka fito. kitchen taje ta hado masa duk abinda zasu bukata naci da sha ababban kwando ta kawo masa. Nisha tayi mata sallama suka tafi. zuna zuwa gida Sardauna saida ya sake wanka yasake sabon shiri kananun kaya riga da wando green colour sun kamashi barinma rigar ta fitomasa da faffadan kirjinshi hannun rigar ya fito masa da miskil dinsa yayi masifar kyau. sai baza kamshi yakeyi a parlo ya isko Nisha tana shan lemo. tasaki baki da hanci tana kallonsa. murmushi ya sakar mata. ” my nisha zan tafi good night. kwalla ta ciki mata idanu ta Mike ta fada jikinsa ta saki kuka. ” oh nisha yi hakuri yar uwaki batada lfy Dole zan kulata. “my Dr. ” Nisha kiyi shiru mana ya ja yeta ya kama hannunta suka zauna ya dauki lemon ya kurba ya jinginata jikinsa yana bata abaki tanasha yana lallashinta har ta sake tana dariya. ” my Dr wlh kana da kyau sosai ka hadu ba karya. murmushi yay yamata kiss a goshi ” nagode mamar baby mutikar kinason Sardauna karkiyi kuka kirawo Rabia kuyi hira idan anjima kije ki kwanta OK? ” to insha Allah zanyi yada kakeso mijina. janyeta yayi jikinsa ya Mike. ” tashi muje ki rakani hannunta ya kama ta rakashi har farfajiyar gidan saida ya shiga mota yana sakar mata murmushi yana

daga mata hannu tana daga masa ya fizgi motar aguje ya nufi get itako ta dawo ciki tana suntiri sai kai komo take ta fashe da kuka ta dora hannu akai” wayyo ni Nisha nashiga uku Zainab tanason amshe mun mijina yanzu wanna. rawar jikin da yake zuwa zaiyi ya cita ba wani rashin lfy wlh munafurcine tace bata sonsa gashi ta shirya makirci dan ya cita ita jarababbiya wlh zainab idan sama zata had’e da k’asa bazan bar miki Sardauna wlh ayau dai bazan bari ya kusan ceki ba.karan buga kofa taji ta nufi kofar tana kuka. ta bude. ma’alumah ta saki murmushi ta shigo Nisha jikinta ta fada tana kuka “don Allah kibani shawara mai fitar dani mijina zaije ya kwanta da zainab. bushewa tayi da dariya” to kibar kukan muje kiji ai abinda ya kawoni Kenan temakon ki. Nisha ta janye jikinta ma’alumah ta kama hannunta suka nufi saman kujerun parlon………………โœ๐Ÿป

*Dan Allah kuyi hakuri zakuji jini zuwa ranar talata insha Allah yanzu ma nayi kokarine domin faranta muku*

 

*๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ‘ฉ๐Ÿป๐ŸฆฑZEE BABY๐Ÿ‘ฉ๐Ÿป๐Ÿฆฑ๐Ÿ’–๐Ÿ’–*

Leave your vote

-1 Points
Upvote Downvote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like
KALLABI
Read More

KALLABI 15

Advertisement BABI NA SHA BIYAR* Wani jan numfashi take cikin tsananin tsoro da tashin hankali, idanun ta sun…
INAYAH
Read More

INAYAH 30

Advertisement 30_* *_Arewabooks@Mamuhgee_* Kusan da yawan jama’ar gurin Basu fahimci wane ABDULMAJEED din ake nufiba sai Amin kawai…